Imam munir koza ya tonawa Asadussunna asiri Kan batun muqabalar da sukayi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
    Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
    @Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
    #alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
    #Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Комментарии • 19

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 5 месяцев назад +1

    Ma Sha Allah🎉🎉

  • @SaniMustapha-e2x
    @SaniMustapha-e2x 5 месяцев назад +1

    Masha allah

  • @MansirShuaibu-c6j
    @MansirShuaibu-c6j 6 месяцев назад +1

    Sakallahu kairan

  • @AbdulrahmanAhmadTafida-yl2ob
    @AbdulrahmanAhmadTafida-yl2ob 5 месяцев назад +1

    Allah kara lafiya imam munji dadi

  • @MuhammadmshanWaka
    @MuhammadmshanWaka 5 месяцев назад

    Ma Sha Allah Allah ya saka wa shek da alheri

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 6 месяцев назад +1

    Gaskiya wannan cin fuskane baidace ba

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735 6 месяцев назад +1

    Allah yakarama lfy da imani

  • @halidouzadamoussa3563
    @halidouzadamoussa3563 6 месяцев назад +1

    Wallahi kay kaji tsoran Allah !
    Maganar da Cheikh Kabirou Gombe yayi ba tadi alaka ta kusa ko ta nesa da karamcin karatu !
    Yayi magani bissa kan wasu kura kurey da yaki yi a matsayin chi na matachi mai da'awa, ba kan richin karatu ko karamcin ilimi ba.

  • @auwaluahmad182
    @auwaluahmad182 6 месяцев назад +2

    Sheikh Musa asadussunnah yayi Maka timbir kuma duk Wanda yake da Ido a ilimin addini kowa ya san sheikh asadussunnah ya dora a fai fai ya haskaka kuma alhamdulillah kowa ya ganka

  • @auwaluahmad182
    @auwaluahmad182 6 месяцев назад +2

    Mu yan izala har gobe asadussunnah gogagge mallamine agurinmu Kuma a bangaren mukabala tabbas ya rike wannan bangon Kuma wallahi ya wuce layinka sai dai ka turo malamanka

  • @halidouzadamoussa3563
    @halidouzadamoussa3563 6 месяцев назад +1

    Na gaba yayi gaba wallahi !
    Na baya sai labari !
    Hasada ga mai rabo taki ce !

  • @halidouzadamoussa3563
    @halidouzadamoussa3563 6 месяцев назад +1

    Farin jinin Malam Musa Asadussanna kam har gobe yananan in shaa Allah, sai dai hawchi ya kache mutum !
    Allah ya raya Malam mai tonama mabannata asiri !

  • @golatchitv1005
    @golatchitv1005 5 месяцев назад

    Assadu sunnah yafi karfinka

  • @khaleedabbah6281
    @khaleedabbah6281 6 месяцев назад

    Koza ai wannan muqabala bakai kokari ba indai ta gannin annabi ce bayan yayi wafati

  • @halidouzadamoussa3563
    @halidouzadamoussa3563 6 месяцев назад

    Ba gaskiya bane, har yanzu muna ji da asadus-sunna ! Kay wanene ma ? Kuma minene asirin da ka tona nachi ? Wannan kuwar banza ce !

  • @halidouzadamoussa3563
    @halidouzadamoussa3563 6 месяцев назад

    Koda yake wadannan maganganun da kayi zasu sa asanka, saboda kayi magana kan babban Malami, wanda zai yiwu chine kake nema !
    To kasamu ! Saboda idan ba dan chiba, banga yanda za'ayi in batama kayna lokaci ba in sawrareka.