KIRAN WAYA DA ALKANAWY YAYI WA SHEIK MUNIR KOZA YA KUNYATA IZALA. KU KALLI YANDA YA GUDU DA KANSA..

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 янв 2025

Комментарии • 80

  • @Ksunusiiliyasu
    @Ksunusiiliyasu 3 месяца назад

    Allah yasaka da alkairi imam shek muniru❤

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 3 года назад +4

    Allah ya saka da alkhairi sheik imam munir koza

  • @AdamKasim-iu3rh
    @AdamKasim-iu3rh Год назад

    ❤ SHEIRKAH NAH MASHA ALLAH

  • @safiyanumuhammadmasari7901
    @safiyanumuhammadmasari7901 3 года назад +2

    Masha allah shakah munir allah ya Kara lfy

    • @maryamsidi3468
      @maryamsidi3468 2 года назад

      Dan allah mudada satsoran allah wanna magaganu kunaba makiyan musuluci Dana akan musulmine sarki zaku Karina kura da masuzuwa su dinga bataci ga sahabba annabi

  • @shehuburah2592
    @shehuburah2592 2 года назад

    ماشاءاللہ ماشاءاللہ

  • @nassumar77
    @nassumar77 Год назад

    Allah ya Kara kusan chi shehu munir

  • @ibrahimidris6236
    @ibrahimidris6236 3 года назад +1

    Hmm wannan alkanawin sai ahankali Wllh

  • @allahisgreat9728
    @allahisgreat9728 9 месяцев назад

    Allah ya Saka da alkhairi

  • @bukarbukar3827
    @bukarbukar3827 3 года назад +2

    Macha allahu chek manuru

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 года назад

    Syd munir Allah yasaka da alkhairi

  • @kabirudogonjejitv897
    @kabirudogonjejitv897 3 года назад +1

    Muna godiya shek Allah yakara mana kaunar fiyaiyyen halitta saiyyadina Muhammadun rasulullahi S A W

  • @basiruabbakar6199
    @basiruabbakar6199 Год назад

    ❤❤❤masha allah❤❤❤

  • @AbdoullayeAbdoulrazak
    @AbdoullayeAbdoulrazak 9 месяцев назад

    Rzak bawan Allah

  • @Bmamayaumuktar
    @Bmamayaumuktar 5 месяцев назад

    Wllh dukanku naji dadin karatunki

  • @mustaphamuhammad7490
    @mustaphamuhammad7490 5 месяцев назад +1

    Hakika wanda Allah yatoshe zuciyarsa bazai gane gaskiyaba

  • @InusaAdamu-wc4zn
    @InusaAdamu-wc4zn 8 месяцев назад

    SeHki. Fatuhu

  • @AmelleNj-wq6fw
    @AmelleNj-wq6fw 4 месяца назад

    Shehu.na.shehu

  • @BoubacaraliAli
    @BoubacaraliAli 9 месяцев назад

    Wallahi izzala ba karatu sai gardama
    ba suda wayo

  • @salahudinumar3866
    @salahudinumar3866 2 года назад

    Shak imma munir allayasa ka

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 3 года назад +1

    Mallam Ahmad Allah ya Saka Maka da alkhairi wallahi ka koyama Koza karatu kyauta,Wanda inda a Wani wurine Sai ya biya.

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 3 года назад

    Wallahi Karya Ku kayi ma mallam Abubakar Mahmud Gumi, saboda hassada irin Na yan bidi'a Mallam Abubakar Mahmud Gumi tun Yana raye yake cewa in akwai gyara a tafsirinshi a zo a gyara tun kafin ya rasu Babu shehi daya DA yazo yayi mishi gyara Sai yanzu zakuce Wai tafsirinshi Yana cike DA kuskure, Allah ya shiryeku.

    • @aliwakassoidrissaaljabbari1821
      @aliwakassoidrissaaljabbari1821 3 года назад

      Dukan su ya zauna dasu lokaci guda1 ☝️ ?

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 года назад

      @@aliwakassoidrissaaljabbari1821 ai ba Sai ya zauna dasuba Duk Wanda yaga ba dai dai ba Yana DA Ikon yayi Magana Ko ya kushe a lokacin Yana raye Amma yanzu bakin alkalami ya bushe tunda ya rasu Sai dai ka zagi bawan Allah ka rage mishi nauyi a kabarinshi. Kuskure a littafi ba shineba a'a ana ganewa? Shine maganar ba kuskurenba sakon shine abunda yafi muhimmanci .

    • @aliwakassoidrissaaljabbari1821
      @aliwakassoidrissaaljabbari1821 3 года назад

      @@abdullahiibrahimusman8135 Dan Izala 😁 kenan shine kawai hujja ya mutu 🙄 bashi a rayé ko

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 года назад

      @@aliwakassoidrissaaljabbari1821 ba hujja bane Kenan,Ko ba ka yarda ya mutun bane?

    • @aliwakassoidrissaaljabbari1821
      @aliwakassoidrissaaljabbari1821 3 года назад

      @@abdullahiibrahimusman8135 Inaso in tambayé ka da Gumi da Ibrahim Inyassi Kaulahi Wayé a rayé cikin su ?

  • @muhammadzubairukatsina49
    @muhammadzubairukatsina49 3 года назад +3

    Mutumin da ko sunan littafi baya iya fada daidai ba zaiyi Shaikh Ibrahim Niass gyara.
    A gaskiya ilmi ya lalace, a hannun su Alkanawy

  • @jaxakallahkairantomunabara4743
    @jaxakallahkairantomunabara4743 3 года назад +2

    اللهم صلى على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين عدد ماكان وعداد مايكون وعدد وعدد حركة والسكون.

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Год назад +1

    Humm wai a haka koza ya kunyatar da izala bayan izalatce kunyatar dachi kawai don kunsaba da kariya😂😂😂😂

  • @IiyasuLawal
    @IiyasuLawal 4 месяца назад

    Manirualayabeya

  • @InusaAdamu-wc4zn
    @InusaAdamu-wc4zn 8 месяцев назад

    sheki. Fatihu

  • @alfazaz-my-production244
    @alfazaz-my-production244 3 года назад

    جزيتم كل الخير ياسيدى

  • @MohammedAbubakar-r7c
    @MohammedAbubakar-r7c 3 месяца назад

    Wahabiyawa haka zaku kare da muguwar magana da bayin Allah

  • @AmelleNj-wq6fw
    @AmelleNj-wq6fw 4 месяца назад

    Kahisu. Shehu.na.shehu

  • @BoubacaraliAli
    @BoubacaraliAli 9 месяцев назад +1

    Muna jin dadi imam manir koza mun godé sosai

  • @AbbasGambo-lz2cq
    @AbbasGambo-lz2cq 2 месяца назад +1

    A Ina aka kunyata yan izalar an rainawa Jahilai hankali dai

  • @MalanAbba-r4t
    @MalanAbba-r4t 3 месяца назад

    اا❤

  • @hamzaabubakarusman
    @hamzaabubakarusman Год назад

    Dan Allah ina zan samu chigaban wannan tattaunawa?

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 года назад

    Alkanawi wawa mararfahimta

  • @hussainsuleman6657
    @hussainsuleman6657 2 года назад

    Gaskiya akwai matsala a ɗariqa, abin dariya🤣😂🤣

  • @boukarsoumaye
    @boukarsoumaye Год назад

    🎉❤

    • @ibrahimaumar30
      @ibrahimaumar30 Год назад

      Allah yakara lafiya shekh munir Adam koza ya karfafi guywoyinka da tinkakar kafirai makiya Allah

  • @aliayou2987
    @aliayou2987 2 года назад

    Malaalkanawuy likitan mahaukata waneyaro

  • @AbbasGambo-lz2cq
    @AbbasGambo-lz2cq 2 месяца назад +1

    Duk wannan comment din yananuna tsantsar jahilcinku malamai Wallahi sunnar annabi Itace mafita

  • @mustaphaaliyu5559
    @mustaphaaliyu5559 5 месяцев назад

    Malan kaima duk baka saklaybaka azumi bakayin duk abinda inyas keyi kenan .?

  • @aminuabdullahihamma8622
    @aminuabdullahihamma8622 2 года назад

    Yan darika kunada kuri da nuna isa kamar kunfi kowa ilimi

  • @auwaluahmad182
    @auwaluahmad182 3 года назад

    Amma mun samu labarin shehu Ibrahim inyass ya auri Mata 84 arayuwarsa

  • @abubakarjalorima7253
    @abubakarjalorima7253 2 года назад +1

    She hu Ibrahim inyass fasikine kuma kafirine

  • @boubacardjamilou9830
    @boubacardjamilou9830 3 года назад +2

    Alkanawi kai Wawa inane jahili kwai gara jaki kwai

  • @muntalamohammadbello7641
    @muntalamohammadbello7641 2 года назад

    🤭🤭🤭🤭

  • @muhammadzubairukatsina49
    @muhammadzubairukatsina49 3 года назад +2

    Babu mabiyan da basa iyayi wa Mallaman su gyara kamar Salafawa ko Wahabiyya, kuma kowa yasan haka.

  • @ibrahimyahuza9613
    @ibrahimyahuza9613 2 года назад +1

    Dariqa ta mutu

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 года назад +1

    Yan bidia ba abinda kuka iya sai karya

    • @hauwaibrahim3281
      @hauwaibrahim3281 3 года назад

      Wannan HAKAYAKE sai hauragiya da,rashin kuyan

    • @aliwakassoidrissaaljabbari1821
      @aliwakassoidrissaaljabbari1821 3 года назад +1

      Karyar banza yan maja

    • @عليالبركي-ه4ج
      @عليالبركي-ه4ج 2 года назад

      masha allah

    • @alibouziane6924
      @alibouziane6924 2 года назад

      Agaskiya afarko nibana dareda tujaniya ama yanzu zankarbita saboda ahalasunah gabadaya sudai. Inyas yayikaza yayikaza sanagane hassada sukemai to minene yadameku dashi kuyi karatu kawe ama kulum. Da in.

    • @aishaaminu8134
      @aishaaminu8134 2 года назад

      @@alibouziane6924 dama kai din dan bidia ne. Ba yadda za ayi wanda yake sunna Ya koma bidia. Izala. Sunna basu hada Allah tarayya da kowa wajen bauta sai dai kalallahiu kalalrasulu. Amman agrin kano kowa yasan yadda yan bidia musamman yan inyas suke cover dason Annabi amman sai Allah Ya tona musu asiri kowa yasan case din su Abdul inyas da wannan asararrem yaron da yayi waka shi saboda tabewa datayi masa yawa inyas Yayiwa waka yake kambamashi Ya kaishi matsayin Allah waiyazubilla.yake kuma zagin Allah waiyazubilla har yanzu ana sharia dashi. Shiko Abdul inyas maulud na inyas sukayi a kurna suka rika zagin Annabi suma suna nan ana case dinsu har yanzu ga abubuwanan na kafirci a social media kaji wani wai yana da'awar shi musulmaine yana fada kafirci karara. To ta yaya cikakken musulmi zai ko kalli wayannan mutane