Ya kamata family din Alh Ado bayero su dauki mataki akan wannan iskancin nifa banyarda wai ya'r sa bace idan ya'r sa ce me yasa ba'a santaba tun yana raye
Me yasa ba'a yi hirar da Hausa ba ko da Fulatanci? Ba mu yarda ba gwamnatin Kano ta sake musu komai ba. Ba gwamnati ta gayyace su su zo Kano ba amma su gida suke so a sai musu, kuma wai a Lagos? Ta tashi ta nemi aiki don ta kula da kanta. She's so entitled, and she's trying to blackmail the Kano emirate.
To ai babu abinda Brekete Family za su mata saboda babu wani hakkinta da aka cinye mata, duk abinda gwamnatin Kano ko masarautar Kano za su mata, za su yi a matsayin taimako
@IbrahimaMahamadou-td8ny to kai kabani (aya) ko (hadisi) ko (nassin malamai), cewa 'yar kwarkwara tana da gado a addinin Musulunci, Musulunci fa yana da dokoki da Ka'idodi, ba wai ra'ayi bane,
@IbrahimaMahamadou-td8ny A hankalce ma kasan da tana da gado da tuni ta tafi kotu neman hakkin ta, Kuma dole sai anbata hakkin ta, Itafa taimako take nema a gurin 'yan'uwanta ko gwamnati da su taimaka mata
Allah yasa mudace
Yanzu zakaga yan kudu sunyo caaaa, sun ansar mata hakkin ta, koda yake basuda gado indai ba auren ta yayi ba, Allah ya kiyaye mana mutuncin mu ameen
To ya, akai da ita da uwar sukai kama Kuma uwar meyahadata da Ado bayero, tunda ance yar tayi kamadashi, itama uwar kamarsu daya,
Illan reshin tarbiyar musulunci kenan
Karya kakeyi Muslim kodatarbiya
Ya kamata family din Alh Ado bayero su dauki mataki akan wannan iskancin nifa banyarda wai ya'r sa bace idan ya'r sa ce me yasa ba'a santaba tun yana raye
Gaskia kuma meyasa uwarta ta tafi da ita tun Dana yarinya SE yanzu bayan yama Dade da rasuwa sannan haka kawai Rana Daya su fito suce wai yarsa ce.
Sun fi ka sanin me suke Yalla’bai da ba er sa bace da yanxu sun sa an kama ta
Uhmmm Allah yasa mudace
Kumanta da ita shaye shaye take
Exactly! maganan su akwai abun tambaya ciki
Zaka iya Rantsewa da shaida har a gaban Allah?
Ke me hadaki da gidan sarautar Kano
ina ganin yarbawane yan sharrin. Akwai sharrin siyasa
Nabi 10 m da gudu ana maganar gadon ado bayaro macece wata 10m
Wannan al amarin se dai muce Allah kawo mafita
Yauwa haka yafi da kika rufe jikin, Allah yasa ku rike Hijab har abada
😂😂😂😂very Fanny history
Miyasa bazasu kama gidan hayaba sai hotal
Allah ya isar ma talakawan kano
😢😢😢😢😢😢😢
Me yasa ba'a yi hirar da Hausa ba ko da Fulatanci?
Ba mu yarda ba gwamnatin Kano ta sake musu komai ba. Ba gwamnati ta gayyace su su zo Kano ba amma su gida suke so a sai musu, kuma wai a Lagos?
Ta tashi ta nemi aiki don ta kula da kanta. She's so entitled, and she's trying to blackmail the Kano emirate.
Gaskiya kam
Go to berkete family
To ai babu abinda Brekete Family za su mata saboda babu wani hakkinta da aka cinye mata, duk abinda gwamnatin Kano ko masarautar Kano za su mata, za su yi a matsayin taimako
amma tambayar anan menene dalilin da yasa suka shiga wannan halin , ya kamata tayi bayani ina gadon daka bata
Ai ba ta da gado
Me take a lagos
Kuma suna kama da family nah ado
A zahiri 'yar ado Bayero ce, amma bata da gado,
Saboda mahaifiyar ta ance kwarkwara ce, kamar baiwa kenan,
A musulunci 'ya'ya ne, amma basu da gado
A ina ka karanta cewa yar kwarkwara bata da gado
@IbrahimaMahamadou-td8ny to kai kabani (aya) ko (hadisi) ko (nassin malamai), cewa 'yar kwarkwara tana da gado a addinin Musulunci,
Musulunci fa yana da dokoki da Ka'idodi, ba wai ra'ayi bane,
@IbrahimaMahamadou-td8ny A hankalce ma kasan da tana da gado da tuni ta tafi kotu neman hakkin ta,
Kuma dole sai anbata hakkin ta,
Itafa taimako take nema a gurin 'yan'uwanta ko gwamnati da su taimaka mata
Amma wannan alamari yanada banmamaki kwarai.Yar Ado Bayero ?
Ina gadon ki madam? Me kika yi dashi
Hajiya ai ba da gado
Idan uwar bata da gado to yar fa kodai yar shege ce.
Allah yaisa da gwamnatin Kano akwai mutanedayawa musulmai talakawa damarasa lafiya bata taimakamusu dakomaiba sai wainnan makaryatan dako kuruarsu batashigo kanoba
Taimako ba laifi ba ne ai ɗan uwa
Wai ita aurar ta uwatta Akai kokuwa munaso mu sani
tunda basuda gida aina Suke rayuwa
A addini musulumci bata da gado fa. Tunda ba wanda zaice marigayi ya aure mahaifiyarta
She should get a job lol
Dik yandakai dajaki saiyacikasa
Ko?