ALLURA CIKIN RUWA SEASON 2 EPISODE 5

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 23 янв 2025

Комментарии • 272

  • @MubarakMutaka-d2k
    @MubarakMutaka-d2k 15 дней назад +56

    Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kauna Muhammad s a w

  • @SpiyanaAhmad
    @SpiyanaAhmad 15 дней назад +33

    Masha Allah _ alhamdulillah ❤
    Allah karamamu soyayyar Annabi Muhammad ( S.A.W. ❤
    Allah kyautata karshan'mu duniya da lahira 🤲🤲

  • @BashirSaid-fm1rm
    @BashirSaid-fm1rm 15 дней назад +23

    Allah yajiqan mahaifa ya Allah, Alhaji yakubu Muhammad and sani musa danja and others singers

  • @hajaraummar26
    @hajaraummar26 15 дней назад +11

    Masha allah munajin dadin wannan shiri, aure, haihu, mutuwa, talauci, arziki, ilimi dasauransu duk na allah ne km lokacine. Ya ubangiji allah kabani haihuwa da duk wanda baisamuba kabamu gaba daya. Amma gsky uncle din labiba yasan allah ba km yn wulakanta marainiya shida allah atayamu da addua allah yacikama burikanmu na alkhairi mungode yaya yakubu🙏🙏

    • @AsiyaSAliyu
      @AsiyaSAliyu 14 дней назад +1

      Masha Allah Allah ya bamu Yaya na gari masu albarka

    • @MariyaAhmad-xb3nk
      @MariyaAhmad-xb3nk 5 дней назад

      Ameen yah Allah Allah yabaki

  • @timitinoldeby-n9t
    @timitinoldeby-n9t 15 дней назад +9

    Masa allah takorana allah yakara basira❤❤❤❤❤

  • @QueenMoctar
    @QueenMoctar 10 дней назад +2

    Amma a fadin gaskiya subhana'allah ba ku furta shi da kyaw a cikin fina finan ku a duk films in ku ina jin subhana lillahi Amma dan Allah adan gyara 😢

  • @AMINASHEHU-i6i
    @AMINASHEHU-i6i 15 дней назад +13

    Masha Allah Allah yakara basira sosai❤❤

  • @MaryamKabeer-fg1hu
    @MaryamKabeer-fg1hu 15 дней назад +7

    Wow 🥰 gaskiya yayi dadi zai fi kyau a barwa Dr Hashim dama 💃Allah ya kara basira Yak's 🥰

  • @boazyama8623
    @boazyama8623 14 дней назад +3

    Enjoying this movie. A fan of 2 effect more than a decade.

  • @KabiruAhmad22
    @KabiruAhmad22 15 дней назад +7

    Masha allah Kuna kokari Amma Dan allah kurage yawan Saka talla yanayin yawa aduba

    • @AlsLawal
      @AlsLawal 15 дней назад

      Wannan gaskiyané dan uwa

  • @Science-y8z
    @Science-y8z 15 дней назад +12

    Masha allah yayi 🥰🎉 kyau 🔥 merci beaucoup 👏👏

  • @KhadijaAbdullahi-d2z
    @KhadijaAbdullahi-d2z 11 дней назад +2

    In love with dis series

  • @husseinMohammed-u4h
    @husseinMohammed-u4h 14 дней назад +3

    ماشاء الله تبارك الله

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 15 дней назад +5

    Is very very Sweet To Me this is week Thank God Blessings For everyone

  • @abubakarmuhammad8668
    @abubakarmuhammad8668 15 дней назад +5

    Kai choh😅😂😂 NA'IMA ko musifa 😢 abu kwam gaba kwam baya😅😂sai kace cin tuwa kishiya😅

  • @عبداللهسليمانمحمدابراهيم-ذ5ث

    Masha allahu

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 15 дней назад +3

    Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

  • @binadamtech
    @binadamtech 15 дней назад +59

    Idan ka gaji da tallan Rizzoli Cafe to kamin Like 👍

    • @saeedahkirfi2648
      @saeedahkirfi2648 15 дней назад +2

      Bana rizzoli cafe ba duk wani talle yayi yawa ba dadi har film din ya fita akan mutum dan Allah ku rage talle

    • @KhadijaRaisu
      @KhadijaRaisu 13 дней назад +3

      😃😀Gaskiya kinbanidariya

  • @IbrahimYacou-u5j
    @IbrahimYacou-u5j 15 дней назад +4

    Mahamed yacoubou allah yakarama bassira❤

  • @JamcyyBabyy
    @JamcyyBabyy 15 дней назад +3

    Masha Allah Watching frm muscat oman🇴🇲❤

  • @AliAicha-s3u
    @AliAicha-s3u 15 дней назад +4

    Masha allah flim yanada dadisossaï❤❤

  • @ShakuraMuhammad
    @ShakuraMuhammad 14 дней назад +1

    Alhamdulilah Masha Allah tagane gskiya Allah sarki maina 😂❤❤❤

  • @ZainabIbrahim-p7q
    @ZainabIbrahim-p7q 15 дней назад +3

    Masha Allah, Allah yakara sutura

  • @BalaWanka-b7f
    @BalaWanka-b7f 9 дней назад

    Allah hamdulilah

  • @sahalauwal1409
    @sahalauwal1409 11 дней назад

    Kudos @ Yakubu Mohammed And the whole crew❤

  • @YassminUmar
    @YassminUmar 15 дней назад +6

    Masha allah ❤❤❤❤

  • @yusifIbrahim-z
    @yusifIbrahim-z 15 дней назад +6

    Allah ya Kara basira

  • @AhmedBombino-h6d
    @AhmedBombino-h6d 15 дней назад +3

    Zango da naima andashi Merci 🥰

  • @MohammedSalim-h2z
    @MohammedSalim-h2z 15 дней назад +3

    🤣🤣 maganar gaskiya Na'ima kina ganin jarabawar rayuwa dake da mai'na Ubbangiji Allah ya kara basira da ɗaukaka dan Albarkacin Annabi da Alqur'ani 🤲❤️ muna godiya sosai da sosai Amma dan Allah wannan karin ku bar Dr Hashim ya auri Na'ima shima ya huta

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 11 дней назад

    Macha Allah yayi Allah yakara bassira 😂❤❤❤

  • @MdGdyd
    @MdGdyd 14 дней назад +2

    MasahaAllah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @gghh5594
    @gghh5594 15 дней назад +8

    wow Masha Allah bless 🇸🇦✅✅🙏🙏🙏

  • @MusaMuizzat
    @MusaMuizzat 14 дней назад +2

    Masha Allah ❤

  • @RabiuGarba-z1x
    @RabiuGarba-z1x 14 дней назад +1

    Macha Allah Allah ya bada sa'a da rabo ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Mallambantaje1011
    @Mallambantaje1011 12 дней назад

    Let have a big round of applause to Director YAKUB MOHAMMED 🎉🎉
    I wonder the ending of this movie so joyful 🥰

  • @hafsatadamu693
    @hafsatadamu693 12 дней назад +3

    Dan Allah mutane mu daina matsama macen da batayi aure da wuriba ....don yin Hakan Yana sawa ta auri Wanda bai daceba 😢😢

  • @AlhassanYakub-g6d
    @AlhassanYakub-g6d 6 дней назад

    Namima is a STAR in the making na wallaah ❤

  • @Damakeli1
    @Damakeli1 15 дней назад +2

    Allah ya kara basira naji dadin sosai

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 День назад

    Masha allah allah ya kara basira

  • @HafizuuMaman
    @HafizuuMaman 14 дней назад +3

    Wow masha allah ❤❤😂❤

  • @Cffu-z7n
    @Cffu-z7n 15 дней назад +7

    Masha Allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @FvSdr
    @FvSdr 15 дней назад +3

    🎉🎉🎉masha.allah.sugori😢😢

  • @hassanmusa3041
    @hassanmusa3041 15 дней назад +4

    Masha Allah Allah bless ❤❤❤❤

  • @BabangidaAdamu-l3o
    @BabangidaAdamu-l3o 15 дней назад +2

    Macha Allah yayi kyaw Allah ya kara lafiya da nisankona 🙏

  • @rabiuanas8336
    @rabiuanas8336 15 дней назад +2

    Gaskiya mai labarinnan dan rainin wayo ne
    Wannan ai shi ake kira dafa duka😂

  • @Dayyabulawansheka
    @Dayyabulawansheka 3 дня назад

    Nice one ❤❤🎉🎉

  • @ibrahimahamad-j6c
    @ibrahimahamad-j6c 9 дней назад +1

    Inaso atambayarmin? sadiq balangun dayasaima Na ima nanawane nabiyashi.

  • @Ibirahima
    @Ibirahima 14 дней назад +2

    Flim yayi kyau sosai allah ya kara basira 🙏

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 15 дней назад +2

    Good job 👍

  • @ShafaatuAhmad-w4k
    @ShafaatuAhmad-w4k 15 дней назад +2

    Wow muje zuwa kunayi muna jin dadi Cakwakiya kenan 😅😅

  • @Al-AmeenSaeed
    @Al-AmeenSaeed 14 дней назад +2

    Dan allah adan rage tallah please 🙏

  • @MRukaiyaMusamagaji
    @MRukaiyaMusamagaji 13 дней назад

    Alhamdulillah

  • @IbrahimAbduollahi
    @IbrahimAbduollahi 15 дней назад +2

    Macha allah fatanallkaeri ❤❤❤

  • @OkashaRabiu-m6c
    @OkashaRabiu-m6c 13 дней назад +1

    Uncle maina ya kubuce sai dai uncle doctor.

  • @sadiqhusseni3954
    @sadiqhusseni3954 15 дней назад +3

    Tallah yayi yawa, don Allah a rage

  • @KaunaEmmanuelGwankat
    @KaunaEmmanuelGwankat 14 дней назад +1

    Don Allah a rage talla yayi yawa 😢😢😢😢

  • @mahmudmusahgh1246
    @mahmudmusahgh1246 14 дней назад

    ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH

  • @fauziddinmurtala
    @fauziddinmurtala 14 дней назад +2

    Kai yakubu basira takusan karema wlh zamuga karshan ja kwalkwalon nan naka 😂😂

  • @AuwalHamisu-x6g
    @AuwalHamisu-x6g 15 дней назад +2

    Babu laifi yayi kyau sosai❤❤❤❤

  • @BassirouSouley-o4r
    @BassirouSouley-o4r 15 дней назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤

  • @MusaAbdulhamid-b8j
    @MusaAbdulhamid-b8j 14 дней назад +1

    Masha Allah yayikeu

  • @umardewu-fl6nf
    @umardewu-fl6nf 14 дней назад +1

    Da wani red suit😂😂😂😂😂

  • @ZakaraMamame
    @ZakaraMamame 15 дней назад

    Very very amazing YAKUBU

  • @HawwaBaby
    @HawwaBaby 15 дней назад +6

    وہو ماسھا اللھا❤❤❤❤❤❤❤

  • @sadissouballa-yy8ll
    @sadissouballa-yy8ll 15 дней назад

    Masha allah 🎉

  • @YusufDanbala-n1r
    @YusufDanbala-n1r 12 дней назад

    Gaskiya da nace bazan sake kanllo ba aman yanzu gashi naci gaba da kanllo

  • @radhiabouchareb9238
    @radhiabouchareb9238 15 дней назад +1

    allah kara basira❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @DeelahYaqoob
    @DeelahYaqoob 9 дней назад

    Naima zata kai hanun kowa idan kowa yayi hakuri 😂😂😂

  • @Adamuadamu1213
    @Adamuadamu1213 15 дней назад +1

    Kwan'gaba kwan'baya kenan.

  • @SafiyyaAbubakar-f8m
    @SafiyyaAbubakar-f8m 14 дней назад +1

    Mashaallahu fim din yayi kyau

  • @REALYARSHUWA
    @REALYARSHUWA 15 дней назад +3

    Uncle maina talla yayi yawa a rage tallan don Allah

  • @AbdurahamanAbdullahi-mz4oy
    @AbdurahamanAbdullahi-mz4oy 15 дней назад +6

    Ina tambaya karfe na wane akedorawa

  • @samiralawal907
    @samiralawal907 14 дней назад +1

    Muna godiya ❤❤❤❤

  • @IsmailBoy-k2f
    @IsmailBoy-k2f 15 дней назад +1

    aslmalk Yann 😂❤❤❤😂❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @idiristaila1882
    @idiristaila1882 15 дней назад +3

    ❤IS good

  • @SalouhouAbdou98
    @SalouhouAbdou98 15 дней назад +1

    Mashallah Allah yakara basira mai gida maina

  • @HannafiAdum
    @HannafiAdum 15 дней назад +5

    Masha allah

  • @MejiddaAbubakar
    @MejiddaAbubakar 15 дней назад +1

    Thank you🙏 2EFFECT❤

  • @fatimamohammedabbatar1254
    @fatimamohammedabbatar1254 14 дней назад

    😂😂😂wai meyene sakanin maina da yayan shi ne

  • @زينبمودي-د8ر
    @زينبمودي-د8ر 15 дней назад +1

    Macha allah❤❤❤❤❤

  • @UsmanUsman-x8z
    @UsmanUsman-x8z 15 дней назад +1

    Macha Allah ❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @AbubakarMuhammed-o9e
    @AbubakarMuhammed-o9e 9 дней назад

    Wanikan meyake tsakanin yaya sidi da uncle maina

  • @babangidamusa8464
    @babangidamusa8464 7 дней назад

    Anata wahalar damu saekace tinubu ya haifeku😂

  • @yasinunasirufarutv
    @yasinunasirufarutv 12 дней назад

    Ya za'a yiwa maina haka 😅
    Sai gwarashi ake kaman ball 😂
    Na'imatun Nan kwaya 2 😢🎉

  • @MariamBelloMuhammad
    @MariamBelloMuhammad 14 дней назад +2

    Dan Allah Director karka batamana rai kamar yanda aka mn a sauran series din😅

  • @musamuhammed6640
    @musamuhammed6640 13 дней назад

    Masha Allah yes

  • @AbdulhadiMussa
    @AbdulhadiMussa 15 дней назад +3

    Muna nan muna jiran

  • @Jejeboykt
    @Jejeboykt 13 дней назад

    Masha Allah

  • @Rukky_alim
    @Rukky_alim 12 дней назад

    My director yakubu Mohammed

  • @Naicon-f5n
    @Naicon-f5n 15 дней назад +6

    Kaine wahala a gidan sarauta Kai ne wahala a awannan film din Wai suna so su kashe kane

  • @AbdoulSamounou
    @AbdoulSamounou 14 дней назад

    Mash AIIah❤❤❤😊😊😢

  • @SamsungA04-g3e
    @SamsungA04-g3e 15 дней назад

    MashaAllah🌹👍

  • @djamilatouishayaibrahim2712
    @djamilatouishayaibrahim2712 14 дней назад

    Thank you. God bless you. ❤

  • @nasiruadamu5286
    @nasiruadamu5286 12 дней назад

    Atafama 2 effect ❤❤

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s 15 дней назад

    Masha Allah wowed ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😂😂😂

  • @Naicon-f5n
    @Naicon-f5n 15 дней назад +1

    Anbika da dadin baki anshema shikeken masoyi kana murmushi saura gobe Kuma kafarayi kaman Wanda ruwa ya wa duka

  • @Ummeeghaladima.Mrsmusa-kv4no
    @Ummeeghaladima.Mrsmusa-kv4no 15 дней назад +6

    Please qarfenawa ake dorashine?

  • @fatimamohammedabbatar1254
    @fatimamohammedabbatar1254 14 дней назад

    Wannan sadiq din wawa ne wlh 😂😂😂

  • @zirkallainihamisu
    @zirkallainihamisu 15 дней назад +2

    KA Kara da cewa KUMA shine wahala a labarina da KUMA izzar so, YAKUBU MUHAMMAD IS THE BEST STAR ACTOR 2024/2025, CIKIN FITATTUN EPISODE DUKA SHI KADAINE YA FITO A CIKIN SU,
    1ST GIDAN SARAUTA
    2ND LABARINA
    3RD. ALLURA CIKIN RUWA
    4TH. IZZAR SO

  • @AbudulahiAbu-hi3mp
    @AbudulahiAbu-hi3mp 15 дней назад +1

    Yrs❤❤🎉🎉🎉🎉