SIRRI 3 NA SURATUL MULKI (TABARA) DON KORAR ALJANI DA SIHIRI DA BIYAN BUƘATU

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 янв 2025
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 27

  • @moussaboukari6695
    @moussaboukari6695 Год назад

    Masha Allah Allah ya saka da alheri

  • @muhammadalihassan603
    @muhammadalihassan603 2 года назад

    Masha Allah saiyidi Abbas Allah Kara basira da daukaka da abinda akinima na alheri

  • @usainiisa4649
    @usainiisa4649 2 года назад

    ALLAH ya Saka da alkairiiiii

  • @jamilarabiu5830
    @jamilarabiu5830 2 года назад

    Allah yasaka wa Malam da Alkairi

  • @MuhammedAli-x8x
    @MuhammedAli-x8x Год назад

    Allah yasaka malam❤❤❤

  • @issahousseini1333
    @issahousseini1333 2 года назад

    Allah ya saka da alhairi

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 2 года назад +1

    Jazita Khairaaaan Fhadilatush Sheikh Maulana Mlm ABBAS SADAUKI 🙌

  • @magajimalam-km1fl
    @magajimalam-km1fl Год назад

    Amin

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 2 года назад

    Khairan jazah

  • @aminuabdullahi6833
    @aminuabdullahi6833 Год назад

    Allah ya sa ka da alkhairi ya Kara Lafiya Imani da Nisan kwana

  • @Beinali8105
    @Beinali8105 Год назад

    Masha Allah

  • @magajimalam-km1fl
    @magajimalam-km1fl Год назад

    Wannan gaskiyane
    Nagani na gamsu
    Malam allah yadapamana
    Muna addu a

  • @yusufabubakarassedeeq
    @yusufabubakarassedeeq 2 года назад

    Shehi Dan Allah a bamu izini

  • @bzawiyyabbzawiyyab363
    @bzawiyyabbzawiyyab363 2 года назад

    Assalamu alaikum warahamatullah sayyadi yahidma munata godiya allah yasaka da al khairi dan allah sayyadi naji kafaɗi sirrin neman arziki gawanda zeyi tafiya na am sayyadi inkuma kariga da kayi tafiyarfa sayyadi yamutun zeyi allah yasaka da al khairi

  • @hassaneousmane2684
    @hassaneousmane2684 2 года назад

    Allah saaka Malan da alkhairi

  • @نورديننوردين-ح8ث
    @نورديننوردين-ح8ث 2 года назад

    Assalamu alaikum Malan Allah ya saka da alkairi Malan abamu izini

  • @NazeenJidder
    @NazeenJidder 2 года назад

    Aslm
    Mallam Allah ya Kara lafiya, ilimi da arziki.
    Allah ya Saka da alkhairi

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 2 года назад

    Jazakallahu bi khair

  • @jabeermuhd7191
    @jabeermuhd7191 2 года назад

    Malam ayimuna fassarar comment

  • @محمدموسي-و3ز
    @محمدموسي-و3ز 2 года назад +1

    Assalamalekum sayyadi Abbas Sadauki Allah ya ƙara lafiya albarka shine Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama 👍🤲🤲🤲

  • @AbdulsamadDalhatu
    @AbdulsamadDalhatu 9 месяцев назад

    assalamu alaiku malam mungode
    da,irin temakon da akebamu malam
    duk,ikin da akabada inayi sai bukata
    tatawo zata biya sai abu yalalace
    nayi istahara tabacci annunamin
    ana am fani da taurarina malam
    dan allah inda temakon daza,abani
    atemakamin

  • @jjnn4410
    @jjnn4410 2 года назад

    ALLAH ya saka da mafificin alkairi

  • @Nanass987
    @Nanass987 2 года назад

    Assalamou alaïkoum dan Allah tambayata shi ne na biyan buka za'a karanta surar duka ne saw 41 kokouma aya ta shabiyar din?

  • @Beinali8105
    @Beinali8105 Год назад

    Nagane a email nawa nada yakai 8 mon gskym muna gudiya naga ijaba na واسروا قولكم

  • @sahabiaboubacar6558
    @sahabiaboubacar6558 2 года назад

    Barka dai malam nayi mafarki ina duka matar yayana kuma nayi dukanta sosai har saida ta jigata

  • @abubakaryahaya456
    @abubakaryahaya456 Год назад

    Allah ya saka da alkairi

  • @ummaameenu3715
    @ummaameenu3715 2 года назад

    Allah ya saka da alkhairi