GIDAN BADAMASI SEASON 2 EPISODE 13 Nura Dandolo/Mijinyawa/Gabon/Naburaska/Umma Shehu/Falalu Dorayi
HTML-код
- Опубликовано: 10 авг 2022
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel
#HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Nazir Adam Salih
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Muhammad M.I Sardauna
#GidanBadamasi Season 2
#episode13
Yan Wasa
Nura Muhammad Dandolo
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Nasiru Horo Danmama
Aminu Mirror Zaria
Ibrahim Yala
Sani Dangwari
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu... - Развлечения
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا محمداً صلى الله عليه وسلم 💓
May Allah bless you
Sallallahu alaihi wasallam 1000
Assalama Alleykum brother Barka da warhaka Antashi lafia, ya gida ya family da fatan kuna cikin koshin lafia.
Muna godiya fa Allah Ubangijin al-arshi ya kara budi ya bada ci gaba mai anfani ya kuma albarkaci sana'ar....
ماشاء الله فلالو أنت أفضل مخرج في كانيود أفلامك حلوة شديد اخوك من السودان
🎉🎉🎉 بالطبع، وأنا أحب أفلامه أيضا، وخصوصا هذا يضحكني كثيرا 😂😂😂
😂
ALLAH yakara basira maigida falalu
Masha allah oga munajidadi
Sosai allah qarabashira 👍❤️🇳🇬🇵🇸
Wannan film naku yana da kyau
Allah ya Qara daukaka
Masha Allah, Allah ya Kara basira❤️
Ok merci
Dan allah dan annabi Mohammad S. W. A ku teima keni sati biyu ban samu film nan ba
Da kyau babban director🙏🙏🙏😂😂
Très bien merci et bonne Macha Allah
ماشاء الله تبارك الرحمن😂😂🤣🤣
Taska allahamdililahi.baza azu dai kai ba hhhhhhhh
Macha Allah gidan badamasi inajin dadin wannan chiri sossai yana samu nichadi daga maï kallon ku a kasar Mali
Allah ya Kara day Kaka Dan isar annabi Muhammad sb jakara ke mgn
mach'allah
Dakyau Allah yatemaka
Very very fantastic
Wayo allh cikina Daria zatamin in la allh yakara daukaka dabasira
تحياتي من السودان من أهلي الهوسا نيجيريا
Masha allah 👈🇳🇪🤲🤲
Taska Alhamdullilahi 😂😂😂😂😂😂
Masha allah 🥰🥰🥰🥰👍👍👍👍
Masha Allah Allah yakara basira muna jiran season 3
Masha Allah
Masha Allah 😂🤣🇳🇪🇱🇾
Masha allahu muna godiya sosai yau cikina harya kulle
😂😂😂😂😂😂 gaskia dan kwanbo na tausaya muku taska Allah ya taemake ku kunsha yaseeen Hahaha
Allah yaja kwana yaya dankwambo👍
Yayikaou sosai alla yakaimou nagaba lafia fatan nassara godia nike Allah ya kara bassira
😁😁😁😁😂😂😂 to kenan Taska...
Asalam alekum
🎉❤ masha Allahou allah ya tsare
Kai wayyo Allah cikina maganin barayi
❤❤❤❤
Wayyo Allah nah cikina 🤣🤣🤣su sabira harda shan doguwar rigar atamfa😂😂😂Allah sarki su yy dan kwambo 🤣🤣🤣🤣
👍🤝🤛
😂😂😂😂😂😂😂😂😂👍👍👍👍👍🇳🇪🇳🇪🇱🇾
Yi anyi da zabira kar tayi maka ihu fa
Masha Allah saura Zango na 5
🤪🤪🤪🤪🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
😂❤❤❤😂😂😂❤ merci beaucoup
👏😮👏😮
2wwww
😍
😂😂😂
Wayyo Allah cikina dariya zatamini inla🤣🤣🤣🤣😂😂😂🤣🤣😂😂😂😂🤣🤣😂😂🤣🤣😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂🤣😂😂😂😂🤣😂😂😂😂🤣
macha Allah fatan alkairi agareku
Thank
صلى الله عليه وسلم
٣
Mashaallah yayi 😂😂😂😂
interesting
Learning motivate mind
Masha allah alhamdulilla ❤
Abdou oussai
Masha Allah yayi 🥰
Hhghh kai ina ga fah ɗan ƙwanbo ya haukace 😅😅😂😂
masha allah❤❤❤
🤣🤣🤣🤣
Wayyo Allah cikina
مشكورين على خدمتكم تواصل معنا في يوتيوب
Hhhhh Allah yagara bacira
AUTAN MATASA TV COMEDIAN ina muku fatan Alkairi
Ameen ya Allah.
Godiya muke tas ka 🙏🙏😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Masha allah
Alm ❤❤❤❤❤
Masha Allah watching from dubai 🇦🇪 🙏
Masha Allah a
On Dubai kenan 😂
@@hasanmussahaske5984 Abar ta motsa kenan sorry fa if God say yes no body can say no hasan kuma ita mugun ciwoce.. yes on dubai🇦🇪💯🙏
Gidan badmasi
Very interesting
Hahaha kai kai
Ok
Alhamdulliha
Masha Allah jazakallahu khairan kunasani nishadi sosai from gadaka town
Allah sarki bazuka 😭😭😭😭😭😭😭
Ha! Ha! Ha!😂😄🤓🤓🤓🤓👏👏👏
😊😊😊😊😊😊😊😊😊
😂😂😂😂😂😂❤❤❤👍👍👍
🤲🔥❤️👍
macha allah
ههههههههههههههههه 🤣🤣🤣😂😂😂😂😜😂😂😂😂👍
Ykk
😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤😂😂😂❤
❤🎉
hahaha cikina ❤❤❤
Cigaba pls
Excellent your acting is so nice Taska
Surur
😂😂😂😂😂😂😅😅😅😅😅🎉🎉🎉😂❤
😊😊😊😊😂😂😂
😂😂😂😊😂😂
😂😂😂😂😂❤❤❤
😅😅😅😅👍🌹
🤣🤣🤣🤣😂😍👍🏼👍🏼
سلام!؟
😂😂😂😂😂😂
😅😅😅😂
😅😅😅😅😅
😅😅😅😅😅😅😅😅
😮😮😮😮😮😮😮😂😂😂😂
77
Hhhhhhhh wlh Wanan film din yabani dariya sosai
Masha,Allah,Allah,yakarabasira