Mallam Yakubu kwarai ina matuqar jindadi yadda ake tafida dinkin wannan riga babu abinda zan ce sai Allah ya dafa . Mallam Yakubu ina san in bada shawara kamar yadda ka fara hira da irin wadannan manyan mutane masana Dattijai wadanda suķa ga jiya suka ga yau Dan Allah ka kirkiro mana wani shiri wanda zamu dinga karuwa da ilmin su dan gyaran tamu rayuwar. Allah ya jiqan Sani Abacha shugaban kasa.
Kwattuna bara baiji dadin bana ba, Allah ya jikan sani Abacha
Mallam Yakubu kwarai ina matuqar jindadi yadda ake tafida dinkin wannan riga babu abinda zan ce sai Allah ya dafa .
Mallam Yakubu ina san in bada shawara kamar yadda ka fara hira da irin wadannan manyan mutane masana Dattijai wadanda suķa ga jiya suka ga yau Dan Allah ka kirkiro mana wani shiri wanda zamu dinga karuwa da ilmin su dan gyaran tamu rayuwar. Allah ya jiqan Sani Abacha shugaban kasa.
Masha Allahu
Yakubu musa fage ina roqon Allah s a w ya sakama da mafificin al khairi ameeen thumma ameeeeen thumma ameeeeen 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Masha Allah Musa Magami an buga an barka Ya ce ba a buga da kyau ba
Allah ya jikansa da rahama
Alh musa magami Allah ya kara lfy.munagodiya dawannan shirin.
Malam yakubu allah ya Kara lfy kaine solar salamini wani Abun alkairi wallahi yakubu
Alhamdulillah!! May Allah rewards you abundantly for the enlightenment we are getting from you.
Wata Shari'ar sai gobe
Amin Amin Amin mallam Yakubu Musa fagge Allah yasa mu gyara a sabuwar shekarar
Gaskiya Surutun yayi yawa wallahi.
Lol 😅😂
Allah yaqara lafiya da nosan kwana
Allah ya nuna mana gobemma 🎉
Allah ya kyauta 😮
Slm rigar kaya inatare dakai daga Taraba state jalingo fatan alkhairi baba sani abacha Allah yasa al jannah makoma ameen
❤ General Abacha mutum ne da aka hana mutane sanin haƙiƙar waye. Amma yanada manufa mai kyau sosai..
Inchallah manjo Hamza Al Mustapha is coming abacha copy
Allah yabada nasara
Allah ya qara lafiya da nisan kwana Baba Alo (Alhaji Musa Magami)
Mai ggabarwa ka cika shegeen surutu. Ka bari muji daga bakon naka mana
Kuna kiran iyayen wasu da suna gazal hakan baiyiba malan 😮😮
Akwai gobe al qiyama su cucemu sun kache mutum mai kichin Al uma
Wallahi kuna ɓata lokaci da yawan gabatarwa
Sani abacha
Yakubu Musa Fagge Kadai ji ra,ayi Almustapha akan wannan zance. Saboda sune masu tsaro fadan Shugaba kasa
Wannan surutun naka yabata lamarin
Wabillahillazi
The narrator's voice not sounding good.
It’s not standard
Allah ya karawa baba tsawon rai.