An dami Mutanan Nijar 🇳🇪 sai sun koma Demokradiyyar, anki a koma muma ta ishe mu | Sheikh Ibrahim

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 янв 2025

Комментарии • 35

  • @firdausiabubakarbagudo2319
    @firdausiabubakarbagudo2319 2 дня назад +4

    Allah ya biya ka da Al-Jannatul Firdausi, Ash-Sheikh.
    Gaskiya ka fada, amma Azzalumai baza su so jawaban kaba!

  • @abdoulahiamangari4443
    @abdoulahiamangari4443 2 дня назад +1

    ALLAH ya saka wa malam da gidan aljanna.

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 2 дня назад +2

    Gaskiyane Malam Allah ya Saka da Alkheri Malam

  • @abubakaryakububagudo-s2j
    @abubakaryakububagudo-s2j 2 дня назад +4

    Malam ai ba son tunubu ba, wllh ayanzu duk duniya babu wani mugun shugaba kamar tunubu, kuma babu wani shugaba da mutu warshi itace jin dadi kuma farin cikin al'ummarshi kamar tunubu a duniya ya Allah muna rokonka da kayi gaggawar kawar da tunubu aban kasa kuma ka hadashi da mala'ikun bala'i da masifa tun zare ranshi har ka barinshi tunubu.

  • @atoumbayahaya582
    @atoumbayahaya582 2 дня назад

    Allah ya saka da Alhéri Malan Muna Maku Fatan Nassara Allah ya kara lafiyia da nisan kwona Mai Albarka Ameen !

  • @jibrilibrahim2261
    @jibrilibrahim2261 2 дня назад

    Allah Ya sa ka da alkhairi

  • @saadatousidikou2779
    @saadatousidikou2779 2 дня назад

    Malamin Allah maka albarka. Allah jikan magabata. Allah kyautata rayuwarka duniya da lahira

  • @MOCTARMAHAMADOU-zh8qv
    @MOCTARMAHAMADOU-zh8qv 2 дня назад +2

    Macha Allah

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 дня назад

    Malam Allah yasakama da alkhairi wayannan yansiyasa Allah yayimana maganinsu

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 2 дня назад

    إنشاء الله ☝️☝️tchiani da jami'an gwamnatin soja sai ماشاءالله

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 2 дня назад

    الله يبارك في عمرك يا شيخ 🇳🇪🤝👌🇳🇪🇳🇪

  • @harounaadambana
    @harounaadambana День назад

    Gaskiya dokin karfe

  • @AbdoulAlkassoum-lu7on
    @AbdoulAlkassoum-lu7on 2 дня назад

    Wlhy malam mounason Sonja mou yayimouna

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 2 дня назад

    ❤❤❤❤❤

  • @LawliMasa
    @LawliMasa 2 дня назад

    Allah saka da alheri mln

  • @Okocha10Jameel
    @Okocha10Jameel 2 дня назад

    Alllah ya biya ka

  • @al-ameenbindawud3759
    @al-ameenbindawud3759 2 дня назад

    GASKIYANE MALAM ALLAH YASAKA DA GIDAN ALJANNA

  • @LoertLoert-i7s
    @LoertLoert-i7s 2 дня назад +1

    🤲🤲🤲🤲

  • @ZouberOumar
    @ZouberOumar 2 дня назад +1

    La vérité avant tout

  • @AboubacarSakarawa-wl2xm
    @AboubacarSakarawa-wl2xm 2 дня назад +4

    Malan ku abakusaniba anman Albani Zaria yasani dan akwai audio shi yake cewa ko bahari dakuke kauna haushi zaibaku saboda ba ilimin adani garaiba magana tatabata

  • @IsmailMuhammad-p9n
    @IsmailMuhammad-p9n 2 дня назад

    Good luck

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 2 дня назад +1

    Shi yasar suke warya shiyasa sukeqin cika alkawali indai zakubiye wa yasiyasa duk sai sunkasheku

  • @MohammedDelta-gp9pm
    @MohammedDelta-gp9pm 2 дня назад

    Mohammed Yakubu 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 2 дня назад

    yayi dai dai El rufai mukhtar muke Abuja lokacin sai yacutar damu ya hainci yan arewa alokacin obasanjo ance El rufai is band for political appointment buhari nasa kishin yan arewa su suka jefa arewa cikin wannan hali

  • @Gsjdhssu
    @Gsjdhssu 2 дня назад

    Waku yankuman dina bakudahankali wamalami suma,asaumayna dakukizaginsu ,ubbawaye bayakuskure

    • @Yui-Tre
      @Yui-Tre 2 дня назад

      What's this nonsense

  • @abdulazizmuhammad5040
    @abdulazizmuhammad5040 2 дня назад

    Tabbas haka ne malam

  • @AbdoulayeAboubacar-b3y
    @AbdoulayeAboubacar-b3y 2 дня назад

    Godiya muke

  • @nabadmusa8792
    @nabadmusa8792 2 дня назад

    Yaudadarun banza, sai yanzu kasani?