Rainin hankali a rabon shinkafan Tulumbu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 окт 2024

Комментарии • 44

  • @fatimashuaibu2534
    @fatimashuaibu2534 2 месяца назад +4

    Dan bello namu Allah ya kareka daga duka shiri na mutu da aljan

  • @aboumaharadjimammaneabouma5249
    @aboumaharadjimammaneabouma5249 2 месяца назад +3

    Allah ya saka da alheri dan Bello

  • @Ibralians_
    @Ibralians_ 2 месяца назад +3

    Dan bello 😂😂😂 you 2 much

  • @Sagir_Saleh
    @Sagir_Saleh 2 месяца назад +2

    Hhmm Dan Bello Allah Ya Kareka Daga Sharrin Azzaluman Kasarnan

  • @OfficialsalisuTv
    @OfficialsalisuTv 2 месяца назад +3

    Allah ya tsareka daga sharrin axzaluman shugaban'nin Nigeria 🇳🇬

  • @Adamusman-xl6fi
    @Adamusman-xl6fi 2 месяца назад +2

    Allah yakara daukaka dan bello muna godiya❤

  • @Pheenart
    @Pheenart 2 месяца назад +3

    Allah saka mana zaluncin nan. Dan Bello Allah biyaka

  • @musababangida6981
    @musababangida6981 2 месяца назад +1

    Allah yasa yan uwanka sugane wanna babbar Sako da kake kukarin isarwa. Dan Bello Allah shiyi albarka

  • @IlyasYasir-th2wc
    @IlyasYasir-th2wc 2 месяца назад +2

    First comment allah yatsare

  • @ahmadibrahim6399
    @ahmadibrahim6399 2 месяца назад +2

    Mukam mun shiga hannun yan sari, saidai Allah ya fitar damu

  • @elkhamiscomputers7129
    @elkhamiscomputers7129 2 месяца назад +1

    Sako ya iso, Allah kara maka basira mukuma Allah ya ganar damu mu gane

  • @tcash7938
    @tcash7938 2 месяца назад +3

    Tinibu is a joke.
    We need to unite against the old cabans. We need a youth candidate

  • @zarukuahmaddshehu6688
    @zarukuahmaddshehu6688 2 месяца назад +1

    Allah ya taimakeka Dan Bello ya kiyayeka daga dukkan sharrin mutane muduka

  • @musty470
    @musty470 2 месяца назад +1

    One love for Dan Bello ❤❤❤

  • @ScienceTutor727
    @ScienceTutor727 2 месяца назад +3

    The Hero

  • @hayatuhashimibrahim
    @hayatuhashimibrahim 2 месяца назад +1

    Thanks you Dan Bello.
    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @SadiyaMohdGidado
    @SadiyaMohdGidado 2 месяца назад +1

    Allah ya tsareka Dan Bello Dan Allah ka fito siyasa mana

    • @musty470
      @musty470 2 месяца назад

      A'a bamu goyi baya bah duk dade zamu Amfani Dashi A Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 Amma de kammm...😮😢

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 2 месяца назад +2

    Allah yasaka mana kawai

  • @kuburasaddik9688
    @kuburasaddik9688 2 месяца назад +1

    Allah ya kareka da kariyar da yakeyiwa bayinsa

  • @Binyakub_2745
    @Binyakub_2745 2 месяца назад +2

    Wannan shigaban Baataba Azzalumin SHUGABA irinsa ba a NIGERIA 🇳🇬 TULUMBU

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 месяца назад +3

    Division is sometimes unfair.

  • @yahayaumar3718
    @yahayaumar3718 2 месяца назад +1

    ALLAH ya Kara basira

  • @YahayaAbdullahi-kn5ng
    @YahayaAbdullahi-kn5ng 2 месяца назад +2

    Wai me kk nifi da ah Nigeria kk bansan hauka

  • @abubakarrabiu4550
    @abubakarrabiu4550 2 месяца назад +1

    Allah koh za suci ubansu

  • @Bsom.E_hausamusic
    @Bsom.E_hausamusic 2 месяца назад +1

    Allah ya karyka daga sarrinso amin🤲

  • @SaiduHaruna-li7ro
    @SaiduHaruna-li7ro 2 месяца назад +1

    Wannan shinkafar ta su dama sune suke rabata Kuma sune suke chinye abar su

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 2 месяца назад +2

    Dan Allah ƊAN BELLO a mana video akan malaman da suka danne shinkafa suka ɓoye basu bawa talakawansu ko ƙwaya daya ba😢😢 it's very painful tsabar mugunta wani malami an bashi buhu 200 tsakar dare a dinga shiga da abincin gidanshi tare da sojoji suka tuƙo motar aka kawo a layin da yawancin yan anguwar daga dattijai sai marayu amma ko kwaya daya ba wanda ya bawa makwabtanshi na kwana da yunwa musamman da aka saka mana 24 hours curfew 😢😢😢 amma mutumin nan da shi da iyalan shi ƙirmishishi... Dan Allah a mana video dan kowa ya gane wani malami ne na Allah ba wanda zai siyar da al'ummar shi ba suna ganin mutumcin shi kuma a samu taimakon ba ma wanda ya cire a aljihunn shi ba amma ya hamdame😢😢😢😢

  • @rabiaadamuumar9545
    @rabiaadamuumar9545 2 месяца назад +1

    Amma ai ba kowa za a ba shinkafar ba, akwai masu hali

  • @shamsiyyahamisu6479
    @shamsiyyahamisu6479 2 месяца назад +1

    Allah yakareka a duk inda kake

  • @abdulahiadebayo8951
    @abdulahiadebayo8951 2 месяца назад

    Allah yah tsare

  • @heyyouheyyou-zd8gz
    @heyyouheyyou-zd8gz 2 месяца назад +1

    😂😂❤❤

  • @Khady777
    @Khady777 2 месяца назад

    2nd

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 2 месяца назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @MuhammadNadabo
    @MuhammadNadabo 2 месяца назад +1

    Wane kuma usaini kabuga da dan sarauniya?

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 месяца назад +2

    Bana kallon ads fah?

    • @mahirubilquran
      @mahirubilquran 2 месяца назад

      Yana da ads akayi mana, amma me kagani❓

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 месяца назад

      @@mahirubilquran Banga kome ba kamar na sayi YT premium.

  • @GLM285
    @GLM285 2 месяца назад

    2 man

  • @AbdullahiMohammedadamu-d7k
    @AbdullahiMohammedadamu-d7k 2 месяца назад +1

    Hhh

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 2 месяца назад +1

    😭

  • @UMARHAUSATV1
    @UMARHAUSATV1 2 месяца назад +1

    M

  • @DANJAJI-j6t
    @DANJAJI-j6t 2 месяца назад +1

    K