Maganar Auren Shugaba Buhari tana kara tabbata zai yiwa Aisha kishiya
HTML-код
- Опубликовано: 18 сен 2024
- Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Nigeria labari karya dan allah kou fadi gaskiya hi ma baba ya bari ha ya sapka mana ...
Masha Allah Allah yabada xamana lfy
Allah yasanya alkhairi
Allah ya zaba abunda yafi alkhairi
Allah ya basu zaman lafiya ya bashi ikon yin adalshi
Amin kinfadi abunda ya dace ? To ammafa karyane
Allah yatabbatar da alkhairi
Allah yasa yaxama alkhairi ne
Masha Allah tabarakallah Allah ya basu Zaman lafiya
Allah yabada zaman lfy
Allah ya bada zaman lafiya
Allah yabasu xaman lpa
Aslm kai hum mudai bakimu da taba ama dai da wuya .kokuma watakilla zai kara saboda yayii 4pls 4 .kuma a fadar ma ya zama haka .To allah yassanya alkeri amine ✌🤙👍👍
Meyasa yan Nigeria bakow girmama shuwagabaniku ne baba buhari shugaban kasar kune bai kamataba kuzo bisa médias kuna magana akan abin yashafi gidan sa ni ba yar Nigeria bace amma muna ganin girman baba Buhari gaskiya ku cenza
TO BAZA MUCANZABA HAR SAI LOKACINDA YAFARA YIMANA ADSALCI
ina mika gaisuwata
👌🏻👌🏻🌹☝🏻🇬🇭
Masha Allah
Allah ya bada zama lafiya
hahah masha Allah Allah ya bada zaman lpy
Allah yasa yyi mata wllh naji ddi
In kece yazakiyi
Masha Allah Allah ya tabbatar da Alkairi
Gaskiya
Dagaske,anyi,auran,babba,bahari,zanyima,Aisha,kishiya,to,Allah,yasa,alkhairi,Amin,,namiji,ai,miji,mace,hudu,ne
Ma cha allah
Kufadi gaskiya banda karya
Allah yabada nasara
Allah Ya sa alkhairi
Ai gara ma yayi mata kishiyar
Wear Kunit d
Aslm yakamata kusancewa idan mutun zayykara aure murna yakamata a yimai musamma a kasar Hausa mutun yakai shekara 60 KO 70 Sai kaga yana maganar kara aure dole abin zai ma ya. Yan sa ciwo Amma kara auran yafi zama alkari da a kama tsohonka alfsha Allah yaganar damu
Kara yamata kishiya saboda baya hudiyace ni daman haushi take bani
ماشاء الله 😅😅♥️🇳🇬🇳🇬 تو الله يتم ع خير نقول
البرنسيسه رحوم f
البرنسيسه رحوم
Slm ya kike ya saudiya
Samioy
هلا عيونها
Masha Allah
gidni badamasi
Masha.Allah
Macha allah
قويه 😲
الله يستر😅
ياساتر ليش حرام والله 😥😤
اتق ربك النكاح مو.حام
موحرام بس هي حلوة وطيبه😏🇸🇦🇳🇬
Dama yyi 3 take suzama 4 Allah
😲😲😲😲😲😲😲
Hmmmmmmm to ai shikenan
Muma talakwa munkara aure cikin sauki balle shugaban kasa
Hakani
Slm
Ku daina yada labarin kariya fa
Allah yatabatarda alkairi
Alah y'a bâ sa zaman lapiya
Lallai
tab wanan mgn tabbas ce kuwa
Kila
Uhmmmmmmm
Fofa Ana haka
Dangari makari
# Always NONSENSE.... WhY....?
🙏🙏🙏👏🏻👏🏻🤣
Gulma kaman mace🙄😒
Abbas Sadiq 😂😂
Tab
😂😂😂😂😂dankari
Hhhhhhhhh tofah