Dalilin da yasa NNPC da damu da farashin Dangote

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 14 дек 2024

Комментарии • 239

  • @elijahshuaibu4796
    @elijahshuaibu4796 2 месяца назад +3

    Dear fellow Nigerians,
    This is one of the greatest videos that our hero Dan Bello would ever post. If you understand this video, you have understood Nigeria's
    problem. Please download and save it. God bless you our hero.

  • @Mubarakutonbgd
    @Mubarakutonbgd 2 месяца назад +3

    MASHA ALLAH FIRST COMMENT ALLAH YA KARE MUNA KAI DAN BELLO ❤

  • @rabibalaibrahim
    @rabibalaibrahim 2 месяца назад +3

    Allah yatsare gabanka da bayanka Allah yakawo mana sauki Allah yabamu shugaba Adali

  • @muhammadsanidahiru7050
    @muhammadsanidahiru7050 2 месяца назад +3

    Gaskiyane Danbello nayadda da bayanika

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 2 месяца назад +2

    Gaskiyane Dan Bello❤ shiye shiye

  • @MustaphaLawanabubakar
    @MustaphaLawanabubakar 2 месяца назад +2

    Masha Allah Allah yayi jagora yakareka da mubakidaya ya albarkaci rayuwa

  • @atikuvice171
    @atikuvice171 2 месяца назад +1

    Muna fahimta kwarai Malam Dan Bello, Allah yayi mana mafita.

  • @AISHAISA-w3n
    @AISHAISA-w3n 2 месяца назад +2

    Gaskiya ne allah ya taimakika dan bello

  • @yahayadankakadankaka3198
    @yahayadankakadankaka3198 2 месяца назад +2

    To Allah ya stinewa tulumbun Allah ya kawo ajalin muguwar shi takowacce hanya

  • @usmantahirahmad5267
    @usmantahirahmad5267 2 месяца назад +2

    ALLAH YA TARWATSA YA LALATA YA WULAKANTA DUK WND KE DA HANNU WAJEN QIN CIGABAN NIGERIA. KUMA INSHA ALLAH ZA MU DAGE SOSAI WAJEN KAWOWA SABON SAUYI GA SHUGABANNINMU IDAN ZABE YA ZO INSHA ALLAH

  • @KabiruSojaAmir-t5l
    @KabiruSojaAmir-t5l Месяц назад +2

    Allah yatsareka dan bello

  • @zainabmusa4199
    @zainabmusa4199 2 месяца назад +2

    Allah ya tarwatsa NNPC da tunubu da mukarrabansa ameen ya hayyu ya qayyum

  • @BelloMohammed-pd3vv
    @BelloMohammed-pd3vv 2 месяца назад +1

    Wow Bello Bello Allah yabiyaka 😊😊😊👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sd 2 месяца назад +2

    Gaskiyane dan Bello ❤❤❤ kanayi muna jin dadi wlh

  • @yusufbuhari9938
    @yusufbuhari9938 2 месяца назад +1

    Allah ya kara kare mana kai Dan Bello

  • @isahmuhammadloddo9418
    @isahmuhammadloddo9418 2 месяца назад

    Thank you Dan Bello.

  • @ZilkifuluAbdullahi-z6s
    @ZilkifuluAbdullahi-z6s 2 месяца назад +1

    Agaskiya Dan bello Muna alfahari dakai Allah yakara basira sako daga zilkifulu abdullahi katsina state

  • @fivestar2541
    @fivestar2541 2 месяца назад +2

    Allah ya isanmu 😢

  • @MuhammaduZaria
    @MuhammaduZaria 2 месяца назад +1

    Allah yabarmuna Kai Dan bello

  • @LADYHEART9
    @LADYHEART9 2 месяца назад

    Allah ya kare ka dan bello

  • @umarrabiu6298
    @umarrabiu6298 2 месяца назад +2

    Tooh Allah Ya isa

  • @aknanbamendatv4055
    @aknanbamendatv4055 2 месяца назад +1

    Dan Bello Allah ya tsare mana kai

  • @UmarSalihu-ct3qf
    @UmarSalihu-ct3qf 2 месяца назад +3

    Innalillahi wa, Inna illaihir Raju un😢😢😢😢😢😢😢

  • @abdulkareemmusa623
    @abdulkareemmusa623 2 месяца назад

    Na gode sosai thanks Dan bello muna godia da abinda kakeyi wllhy ❤

  • @abdulbasirabiu2045
    @abdulbasirabiu2045 2 месяца назад +1

    Ya allah duk mai hannu asanya talaka a musiba allah kayi mana maganinsu dan kyawawan sunanka, arrahmanu arrahimu 🤲.

  • @aminujakara3632
    @aminujakara3632 2 месяца назад +2

    Wlh tinda nake a dunia ban taba ganin azzalimai irin shugabanin Nigeria ba Wlh tallahi wai mutanannan suna Tunawa da mutuwa kuwa kai

  • @YahayaAuwal-r7h
    @YahayaAuwal-r7h Месяц назад +1

    Very good

  • @dumleteeyira145
    @dumleteeyira145 2 месяца назад +2

    The game plan is crystal clear to anyone who's not biased. Dangote refinery should be a blessing but this govt is trying hard to make it impossible

  • @abnoorskhaan4107
    @abnoorskhaan4107 2 месяца назад +2

    allah yakawomana karshen zalincin manyan da ke kasarnan

  • @Rayuwarmu
    @Rayuwarmu 2 месяца назад

    Thanks you so much Bro
    Allah yakareka Ya sa Mutane Suna Fahimtarka Allah Yasa Mahukunta Su Dawo Kan Hanya Allahumma Amin

  • @mustyjos
    @mustyjos 2 месяца назад +1

    Allah ya kareka dan bello ❤❤❤

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 2 месяца назад +1

    Ya Allah SWT muna rokonka ka gaggauta amshe mulki daga Tinibu da mukarrabanshi Kasashi hannun wanda zai yimuna adalci amin.

  • @MustaphaMgashiu
    @MustaphaMgashiu 2 месяца назад +1

    Allah yakawo karshen tunumbu a kusa ameen

  • @SamailaHashimu
    @SamailaHashimu 2 месяца назад +1

    ALLAH ya saka mana
    ALLAH Kuma ya karya mura dun shi

  • @AbduGarba-vi8fj
    @AbduGarba-vi8fj 2 месяца назад +3

    Ya kamata wannan muhimmin sako naka a samu na harshen turanci, domin mutanan kudancin Nigeria suma kansu ya waye.

  • @AbdulAzizJafar-g4i
    @AbdulAzizJafar-g4i 2 месяца назад +2

    Dan bello Dan allah baka da lbr kasashe mu na Africa shuwa gaba mu karnika ya hudswa ne mulkin malaka akemana pa amma nasan akwai lkc da zaizo zamu chanza ko sunaso ko basaso insha Allahu

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 2 месяца назад

    Allah ya saka da alkhairi. Amin... Kuma yayimuna maganin shuwagabaninmu Nigeria. Amin

  • @nazirutakai3802
    @nazirutakai3802 2 месяца назад +2

    Hasbunallahu wani imal wakil

  • @kabiruumar3453
    @kabiruumar3453 2 месяца назад

    Ubangiji Allah ya qara basira Dan Bello fatan alhairi gare ka

  • @AMINUAZ
    @AMINUAZ 2 месяца назад +2

    Kai nageria Allah yasakamana

  • @hafsatbello8707
    @hafsatbello8707 2 месяца назад

    May God bless you my bellorth

  • @NaA-wv2gc
    @NaA-wv2gc 2 месяца назад

    dan bello namu Allah ya kare mana

  • @RabiumohdInuwa
    @RabiumohdInuwa 2 месяца назад +1

    Dan bello Allah ya baka kariya❤

  • @AbdullahiMusa-nv9dg
    @AbdullahiMusa-nv9dg 2 месяца назад +1

    Allah yayima albarka dan uwa

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila 2 месяца назад

    Baabundazai farodakai Dan Bello Allah ya fesu

  • @SaidouMati-fl6vn
    @SaidouMati-fl6vn 2 месяца назад +1

    Allah issarma in Nageria

  • @bellozubairu2705
    @bellozubairu2705 Месяц назад +1

    Allah ya isa!! Allah ya isa!! Allah ya isa!!

  • @Marshallbiscuitsltd
    @Marshallbiscuitsltd 2 месяца назад +1

    Untouchable Dan Bello Allah na tare dakai a cigaba da futo da gaskiya nawan

  • @hayatuhashimibrahim
    @hayatuhashimibrahim 2 месяца назад +1

    Innaalillahi wa'innaa ilaihi raji'uun.
    Innaalillahi wa'innaa ilaihi raji'uun.
    Ya Allah ka kawomana mafita, alfarmar annabi muhammadu s.a.w da alqur'ani, amin summa amin.

  • @yusufbuhari9938
    @yusufbuhari9938 2 месяца назад

    Allah ya tsare mana dan Bello

  • @NauwasAwaisu
    @NauwasAwaisu 2 месяца назад

    Keep on Dan belllo Allah rewards you with jannnah till fiddausss

  • @HafsatIdibarde
    @HafsatIdibarde 2 месяца назад

    Thank you for the awareness!! 🙏 much appreciated 👍

  • @belloahmad5347
    @belloahmad5347 2 месяца назад +1

    Allah swt ya saka ma da alkhairi

  • @fureraidris9238
    @fureraidris9238 2 месяца назад

    #Kuriata taka ce Dan Bello Allah ya kareka Daga sharrin masu sharri.

  • @زينةمحمد-ق9ه
    @زينةمحمد-ق9ه 2 месяца назад +1

    In sha allah allah bazebashi nasaraba

  • @aminutasiuumar-zo3wb
    @aminutasiuumar-zo3wb 2 месяца назад

    Gaskiya ne oga Dan Bello

  • @bellozubairu2705
    @bellozubairu2705 Месяц назад

    Allah ya isa!! Allah ya isa!! Allah ya isa!!!

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 2 месяца назад +1

    3:33 ga abinda nake jiran naji yafada nan 😂😂😂😂

  • @specialagro3978
    @specialagro3978 2 месяца назад +1

    Allah shi kyauta

  • @belloyahaya8007
    @belloyahaya8007 2 месяца назад

    Dan bello jira jira jira jira jira jira jira jira jira jira jira jira jira jira

  • @ALPHADAYYABU
    @ALPHADAYYABU 2 месяца назад +1

    Masha Allah yakare ❤❤❤

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 2 месяца назад

    Haske maganin duhu Dan Bello Allah kareka

  • @masauduyusuf4660
    @masauduyusuf4660 2 месяца назад +1

    Allah ya,isa Allah yabi nam haqqinmu

  • @imranadamtv2979
    @imranadamtv2979 2 месяца назад +2

    Wai ni wadannan shuwa'gabaninamu meyasa basason talaka ya numfasa ne KO kadan😢

  • @habibuahmaddmalam2464
    @habibuahmaddmalam2464 2 месяца назад

    ALLAH ya gyara mana. mutanannan sun rainamu wlh. amma ba matsala duniyar ma ta kusa tashi

  • @ishaqsalisu7641
    @ishaqsalisu7641 2 месяца назад +1

    Allah yasa yayi hatsari a hanya ya mutu

  • @AdamismailMuhamad
    @AdamismailMuhamad 2 месяца назад +1

    ya allah ka issarma 😂😂😂

  • @IbrahimHarunaMuhammad-zf6xq
    @IbrahimHarunaMuhammad-zf6xq 2 месяца назад +1

    Allah Yayi mana maganin Wanda baya son cigaban Yan Nigeria

  • @theavrgenaijaboy
    @theavrgenaijaboy 2 месяца назад +1

    This country needs a complete overhaul

  • @usy_cryptoclasshausa.6174
    @usy_cryptoclasshausa.6174 2 месяца назад +2

    Allah bazai bari mu tozarta ba

  • @Fatma-tr2im
    @Fatma-tr2im 2 месяца назад +2

    Allah ya mana maganin su

  • @SunusiIdrisdut
    @SunusiIdrisdut 2 месяца назад

    Gaskiyane Dan bell

  • @inuwamuhammad8802
    @inuwamuhammad8802 2 месяца назад

    Allah yatsinewa shugabannin nigeria

  • @djsanje1714
    @djsanje1714 Месяц назад +1

    Allah yakawomanasauki

  • @UbaleDanlami
    @UbaleDanlami 2 месяца назад +1

    Dan bello kana jihadi allah yakareka, darajar wanda akayi duniya da lahira donshi,

  • @aliyushehu304
    @aliyushehu304 2 месяца назад +2

    Cheating does not pay.

  • @ibrahima.muhammad9523
    @ibrahima.muhammad9523 2 месяца назад +1

    Allah ya fi su.

    • @user-yw8pc6wu7d
      @user-yw8pc6wu7d 2 месяца назад

      ان شاءالله يارب العالمين 😢

  • @muneeryusuf8900
    @muneeryusuf8900 2 месяца назад

    (إن ربنا لغفور شكور). Bamu da abin cewa sai da, Ya Allah mahaliccin mu, mai ciyar da mu wanda muka gaza wurin yi masa godiya, Ka gafarta mana ka jiƙan mu kuma ka canza mana shuwagabannin mu zuwa mutanen kirki wanda za su tausaya mana.

  • @NuraMuhammadAhmad
    @NuraMuhammadAhmad 2 месяца назад

    Allah ya kawo mana karshen dimokuradiyya irin ta najeriya, Allah ya karyasu baki daya.

  • @imamaliyu
    @imamaliyu 2 месяца назад

    Allah shi biyaka Dan Bello.

  • @UsmanMuhammed-vn4ri
    @UsmanMuhammed-vn4ri 2 месяца назад

    Allah ya kawo sauki

  • @mudassirSani-hp7vv
    @mudassirSani-hp7vv 2 месяца назад +1

    Allah ya taimaka Maka yatsarekaAmin

  • @AuwalMuhammad0
    @AuwalMuhammad0 2 месяца назад

    Sai kayi wallahi Dan Bello
    Don Allah natare Da Kai Wallahi Haka Ma
    Addur iyaye Tana Tare Da Kai
    Wallahi Indai Aduniya Ne
    To Fa Bawani Shege wallahi
    Allah Taima kamah .🫡

  • @hauwamuhddadi
    @hauwamuhddadi 2 месяца назад +1

    Ya Allah ka kawo mana sauki

  • @zarukuahmaddshehu6688
    @zarukuahmaddshehu6688 2 месяца назад

    Allah ya taimake ka dan Bello yabaka nasara

  • @Gorko4
    @Gorko4 2 месяца назад

    Nigeria inazaki damu, Allah kaisarmana akan wayannan mutanen

  • @AbuBakr1
    @AbuBakr1 2 месяца назад

    This is really heart breaking 😢

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 2 месяца назад

    Masha Allah
    Allah ya saka maka da mafificin alkhairi ameeeen thumma ameeeen

  • @mkrhausa9118
    @mkrhausa9118 2 месяца назад +1

    Kai Dan bello bakajin magana 👂

  • @MohammedMustapha4276
    @MohammedMustapha4276 2 месяца назад

    Blessing Of Almighty Allah should be with always

  • @lawiyuabubakar7302
    @lawiyuabubakar7302 2 месяца назад

    Hasbunallahu waniimal wakkil Allah ya isarmana

  • @Fabrizio2-81
    @Fabrizio2-81 2 месяца назад

    Allah yakarama albarka

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 2 месяца назад

    Dan bello Allah yayi maka albarka yakuma tsinewa tulunbu

  • @muslihuhabib8579
    @muslihuhabib8579 2 месяца назад

    Wannan gaskyane Dan bello Allah NE kadai zai mana magananin wannan azzalimai

  • @IdrisBabangida-s8w
    @IdrisBabangida-s8w 2 месяца назад +1

    Ai duk wanda yace baza muji dadi ba Dan bello shima kuwa bazaiji dadi ba.gwagwarmaya yanzu muka fara.muje zuwa dan bello

    • @imranadamtv2979
      @imranadamtv2979 2 месяца назад

      Insha allahu tinimbu Yakama mulki akasata

  • @BashirRayyanu-mf4og
    @BashirRayyanu-mf4og 2 месяца назад +2

    Good boy

  • @AdamAbusufyan
    @AdamAbusufyan 2 месяца назад

    Allah ya ma Albarka Sannan Kuma Allah ya kauda idon makiya

  • @muazumustapha1504
    @muazumustapha1504 2 месяца назад +1

    Allah Ya mana maganin su, Allah Ya Kiyaye Dan Bello. Ameen Ya Allah

  • @UsmanAdamGrema
    @UsmanAdamGrema Месяц назад +1

    Akwai Allah 😭😭😭

  • @ibrahimmusa-b5m
    @ibrahimmusa-b5m 11 дней назад

    Allah ya isa