Matan Kannywood da ba kowa ne ya san suna da ya'ya' ba
HTML-код
- Опубликовано: 18 сен 2024
- Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Dan Allah sunan wakar nan fa
Allah yarayasu amen kuma kama,a musullmi tunda yara anhai fesu to anawa ganin basau ran tambaya saida ayi musu fata nagari
Yara manyan gobé Allah ka raya su kuma ka albarka ce su Dan daraja Anabi da alkura'ni alahuma Amine
Please bro I really like this song
Hihi abun dariya
Jamila like mother like son
Nice one
Dan Allah mai suna wanan waka 🙏🙏🙏🙏🙏
Ya bakwa rubuta suna,ai ana yin bayani kamar American,Korean Chinese darama,sukan rubuta suna har da karin bayni
allah ya rayasu amma yau naga manyan mataye a gurin su hafsat
Masha allah allah ya rayasu
Masha alah ya film alah yasama yaranku rayiwa me albarka
Abin tambaya yaushe hadiza gabon tayi auren data haifi yarinya
masha allah allah yarayasu da hanyar musillinci
Allah ya rayasu ameen
Masha allah na tabarikala
masha Allah fati qarya tai kenan
عائشه إبراهيم -
Good
Taya zamu sami wannan wakar ta umar sanyi please
Hafsat Idris doughter is the cutest ♥️♥️♥️
Pls ya sunan wannan wakar
Masha allah allah ya raya su
Allah yaraya su yasanya albarka
Allah yasan ya albakasu
Masha Allah
Macha Allah
Allah yaraya su ameeen
Masha allah a ina zansami wannan wakar
Salam yaya umar dan Allah ya sunan wannan wakar
Fareedah Foo
Fareedah Foo adourama sudaix
Adam a Zango da Maryam gidado suka hau kan wakar
Meye sunan wakar
Allah ya raya muku su yayi musu albarka
ABDUL
Allah ya shirya
Masha Allah Allah ya albarkacesu gaba daya
ماشاء الله
Can da yawarku, kwaji dashi
Masha allah allah yarayasu
Dan Allah ina matukar son wakan amma narasa
Allah ya sayya musu Albarka Ya kuma rayamusu yayan nasu
Abdullahi Hamza ameen
Mai yasa baku sa sunan matan da kuma su nan yaran shekara
Habakar salisu
Allah Yara su
Amma ai faty Muhammad tace bata ta haihuwa ko kawai tafadane dan jindadi
Allah yarayasu Ameeen
Masha Allah YA rayasu
Hmmm Wannan Abu 🤠
Tunda kun dasa 'ya'ya adorn Kasa yakamata kukare musu mutuncin su. Shawarata kenan, Allah yarayasu da imani
Allah yabar muku yaran.ku
gaskiya fati da gabon ba 'ya'yansubane
masha allahu allah yarasu amma ya aya umar ina da tambaya dama hadiza gabon tatabaye aure?
ماشاءالله حلوووو كتير
Thanks
Inason jamila nagudu
Allah ya bari
Allah samu dace ameen
Masha Allah fati Muhammad da hadiza Gabon Kuma Allah yabaku naku
Allah ya raya
Allah ya raya musu yaransu
Fati Muhammad tun kafin tayi film din sngaya tana da daa Santa na faari ya zama saurayi sosai
👍👍👍👍❤🌹
Allah ya raya su
Wlh kamar budurwa
Allah ya rayasu
Hadiza Gabon I love ur daughter
yaushe fati yasamu da itama
Allah yaraya
Allah shiraya
Kai!! Abinda mamaki.
Daman suyi aure ne
Don Allah kudinga fada mana gaskiya akan masoyanmu...Gabon bata ta6a aureba,balle kucemana tahaihu.haka xaalika hafsat idris.Fati Muhd bata taba haihuwaba .kucema kawai sunyi adopting ay shima yana kyau se mu musu fatan alheri....is good ay
huraira muhammad
ba kar ya ba ny they all have kids it seems u r not DAT open to d social media
huraira muhammad a toh ki na da gaskiya ki ni ma na hasfsat idris inian ma y daura mun kai
ama tor oll di best.
Adopting ne
Fati Mohammed I went to visit her few months after she adopted her boy.
Masha Allahu
👏👏👏👏
Nice
yayi sosay amma da en fadamuna sunayan su da yafi
Nayi kamu yar haffsat idiris
Allah ya baka
Dama maryam gidado tanada ya
Maryam Muhammed
tambayata itace dama gabon tataba aure sekuma waqarnan dakake dorawa ina mutukar sonta kozan iya samunta ?
Ni dey ko haka ina son ta
Shi wai dagaske su na da yaya ne👻 ko kannan sune wai
Allah ya raya su rayuwa mae albarka, wacce bata taba haihuwa ba ina kk sami dah? Gashi yaro tubarkalla.
Koubani labarin habsatou chehou.
ماشا ء الله 😄
Pls ya sunan wakar nan
Dalilin so.Hamisu breakers
Salam
Hm to Allah dai ya kiyaye amma ko shakka babu sunada yaya kuma sunada aure abaya amma yanzu kam bawannan maganar
Kuncucesu wallahi zasu shagori a nangaba ,allahdai yakaremana mutuncinmu
Wallahi nima dai abinda na gai kenan
Wasudai daga ciki ba yaransubane hadiza Gabon fati Muhammad
Dama Gabon tayi aure ne. Aini duk ganin yar nadauka yar goyoce ba yartaba, shin menene gasiyar lamarin
Hajara Muhammed Ba Santa bane. Adoption tayi
Fati Muhammad tafada dabakinta bata taba haihuwaba ko yaushe tahaihun? Hadiza Gabon abun tambaya akan yarta shine bayan Tana firm tayi auren harta haifeta inkuma kafin tafara firm ne to ai girman diyar Ya isa yawuce haka munasan karin bayani
Hauwau Bujawa tafi haka ai nada suka dora ba na yanzuba
Kskia
Hauwau Bujawa
انا كمان محيرني خديجة متى جابت بنت دي انا من زمان أشوفها مع هذي البنت
Ki manta da labarin nan domin mafi yawa karya tafi ywa a ciki domin a bbc hausa naji suna fadin yanda ake kirkiro labarai na karya a dangana su da mutum dan haka wanan yar hadiza yar yayyarta ce hadiza bata taba aure balle haihuwa karya suke
Ayousha Abdourazak kuma wasu kecewa a gidan marayu ta fadaukota,hmmm
Jamila nagudu kowa yasan tana da da ruki dawaiya mahaka gabon kowa yasan bayi aureba
Dakyau mataye!
Allah yaraso
Dukansu nasan sunada yara a shafinsu na instergram ,fati muhmd ce ban sani ba da hafsat idris
Salam Alaika Umar idan baza ka damu ba dan ALLAH zan so ka turo mini wannan waka ko sunan titre????
Yaushe Gabon Tayi Aure Harta Haihu
My like is samira the last
مرحبا كيفك
Karyane Fati Mohammed agidan marayu ta dauko wannan yaron...kowa yasan bata taba haihuwa ba...
Hausa Song : Hamisu Breaker - Dalilin So Lyrics
Click to watch 👇
ruclips.net/video/2F9Jaz2Rnp0/видео.html
Asirinki yafara tunowa yar marrasa tarbiya fati Muhammad datace ita batataba haihuwabaa kaii karya
Maryam Muhammad Aliyu hmmm gabon dinma yar tace boyewa ne sukeyi
Eh yartace sunan yartata maryam Amma harkara gabon Cox tanayawansaka htn yarinyartata ko wani lkc intana live a Instagram
Pls ya sunan wakar
Dagaske bansani ba
Hmm
Gaskiya Hadiza Gabon shekarun ki a industry ya fi na yarinyar nan to ya abin yake???
watakil adopting dinsa tayi ita Fati Mohammad
fati da hadiza basu haihu ba
Dama hafsat idris tataba aure
Yayanta biyar ma
@@ayasuleman4511,kaiii biyar fa?
Tabbas yayanta 5 wallahi
@@nafisasomali1258 ,tanada jiki Mai kyau kuwa wlh,ko Kuma am Mata auren wuri,and tayi kwanuka wato saurin haihuwa
Amma taya za,ace Gabon tanada 'ya?
lawan Ibrahim adopting dinta tayi amma bata taba aure ba
ma chatte Allah.
Dan Allah me sunan wakannan?
real_moona Ibrahim umar maisanyi
Aina hadixa gabon kuma tai aure
Mouhammadoulaminou9
Hadiza Gabon shekarunki a industry sunfi na wannan yarinyar,sannan Fati Muhammad kema rabonki da aure kin kusa shekara goma,ina kuka samo wadannan yaran?
Amint