HIRA DA UMAR HASHIM EPISODE 7 ORIGINAL

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 фев 2024

Комментарии • 105

  • @user-iz9tw1rp5v

    Assalamkou Oumar hachimi in hadjia nafissa da Allah kouhitomi da hadjia nafissa

  • @user-kf9pv5fv4j

    Ni wlh allah umar hashim duk a cikin filna fine babu film din da yake burge ni kamar izzar so tunda épisode na farko izzar so ta shiga raina wlh a kowane lokaci ina muku fatan alhérie ❤❤❤

  • @user-tk2go3vx5r

    Omar.hahom.inagedaka.nious man Gabon.

  • @HassimiouMariam

    Oumar hachim yowche za à fara chirin nan musaya ❤❤

  • @user-lv5iw9cd5y

    ma cha allha tayi izzar so umar hachim❤❤❤🎉

  • @ibrahimnacp

    Malam Umar Hashim Allah yataimakemu gabaki dayan mu Shin inaso insan waye Dan Matawalle nagaskee

  • @user-cg4wk4by1p

    Aslm Malam Umar hashim Wlhy Tallahi Kana Matukar Burgeni Ubangiji Allah Ya Kareka Gabanka Da Bayanka Allah Ya Raya Maka Yayanka Allah Ya Karawa Annabi Daraja S A W 😘

  • @sahirutukur2648

    Allah yasakamaku da alheri

  • @user-cg4wk4by1p

    Aslm Malam Umar hashim Wlhy Tallahi Kana Matukar Burgeni Ubangiji Allah Ya Kareka Gabanka Da Bayanka Allah Ya Raya Maka Yayanka Allah Ya Karawa Annabi Daraja S A W 😘 wlhy Ina Jin Dadin Kallon Film din Izzar So ❤❤❤

  • @BIN_IMAM_DANDAGO

    Ya maganar Auren UMAR HASHIM da yar MATAWALLE..... dan Allah ka bani amsa

  • @pinalpulaakutv2585

    Masha Allah May Allah Help us❤🙏

  • @user-gx5qy8kd5r

    Ummar tun daga farkon fara baiwar da Allah yabaku ina tare daku, agaskiya kuna bani mamaki, Allah yakara maku hikima Amin.

  • @MbRecord-yj2ek

    walahi Nima kasani cikin tausayi sosai allah yakara daukaka n g d

  • @user-dp6mt6bq6l

    Oumar hashim y'a fitto amassa yin aliyu

  • @dimanchebbloveousoman217

    Macha Allah Soyayya Annabi Muhammad S.A.W ✊🤲✊🤲✊🤲✊

  • @JibrinAbdou-vi2pg

    Gaskiya banji dadin korar da matawalle yawa umar hashim ba

  • @SalissuBashirmagagi-pu6ql

    Wannan satin Roll din the king 👑 gaskiya ya birgeni

  • @user-yu5bd1jg7c

    Oumar hashim gasskiya ina allfahari da kay sosay walahi

  • @AmanAgas-ij5iz

    Hajara tayi zaroumta wallahi ❤

  • @user-ul6rz6uw7x

    Oumar Hachim sako daga Sadam Babou abinda zamouthe ma IZZar. so dou sada nikali IZZAR so inajdin dadi azouthiyata❤❤