Haba gsky wannan film din ynx bayada tsari daga nadena kallon film din nan na laure sbd abinda takeyi Sam baidace ba hb ayita abu daya dae ita kullum sai yiwa mutane sharri kamata yayi ace itama akwai wanda yake takamana birki Amman ace ita ta raina kowa gsky bayada ma'anah haba ku gyara mn
Acting of this laure is now becoming overacting and is beyond limite this is too much and their are some people that adopt something in movies you guys have to reduce some and put some fun in side she is automatically devel !!!!!!!!!!!!!! If not we will proceed to the mD of movies makers thank you
Gaskiya LAURE tanason film dinnan yafita rayuwar mutane halinta yayi yawa yakamata tarage kayan haushi kawai
Wallahi kilishi kaine super star a film kafi mana lauren nan
Dan Allah Wannan lauren Idan Baza kui Abinda Ya Dace Ku Kawo Karshensa Kawai please
Wlh Kuwait nima ya isheni😒
Nima wannan film ya isheni
Gaskiya dole mu baku sharawa gwara ku kara budawa kilishi yafi laure karfi munfi sonshi wallahi
Wlh kilishi yafimin laure
Kema kyafada 😅😅
koma shirin baya yawa tala tafi shirin yawa dan allah kugyara 😢
Gaskiya wallahi Nima nakusan dena kallon wannan shirin dan talla yayi yawa
gaskiya yakamata kugera ma laure halinta yawuce gona da iri wallahi ko shaidann ma yabata hanya
😂😂😂😂wlh laure munafukace
Gaskiya yakamata laure Taga ishara tadaina munafirce ko amata dokah wlh nifa ta fara ban hauhi wlh
Wlh kuwa
Gaskiya Laure Gilman ta yayi yawa film din ma gaba Daya sai ya fita aran mutane gaskiya ta rage idan ba haka ba zamu dai na kallon film din nan
Masha Allah ❤❤
Gaskiya talla yayi yawa
Dan Allan kurage talla tayi yawa😢
Dan Allah a nemo wanda zey yi mata duka siya. Allahi wanan makirshi ta laure ta fara yin yawa. Haba wanan masifar haka
wanan chirin baiyiba kokadan dakike da hauka kekadae da kule kule wlh abaya yayi kyau dunda akafara na farko nike kalonshi amadai wanna ya fatamin rae sosai kule kule yayi yawa ke kadai ke hada komai😔😏😏😏✖️✖️🙄😕😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡
Astagfirullah kilishi 😂😂
Allah yasa wata takarkaryata shegiya
Wannan film din yanzu ba basira 😂😂ya zama hauka
Wllhi hakan be daceba ache mutum yashiga har gidanka Amma haryanzu anrasa meba laure kashi
Gaskiya abun lauri yayi yawa
Gaskiya na kusa daina kallan film dinnan talla yafi film din yawa wannan ai asarar data kuke samu
Wallahi gaskiya Laure har yanzun bata samu dede da ita koba
❤❤❤❤❤
Gsyk tallah tayi yawa
zirra Ina goyon bayan ka Wallahi
❤❤❤❤
Gaskiya Na Kusa In Dena Kallon Wannan Film Din Shirmen Laura Ya Fara Wuce Gon Da Iri Haba Dan Allah😊
Nafara jin haushi ta wlh 😓
@@UmmuReefan wllh Kam ai Abin Ya Wuce gona Da irine
Gaskiya nima naji film fayara fitarmin araina wllhi
Wallahi saura qiris in dena kallon film din nan na fara qulewa da laure dayawa dan Allah ku rage abinda Lauren takeyi haba
Wlh kuwa kinnura ko nikai sunfara ban haushi
Nima haka har skipping part dinta nake yi yanzu
babu abunda ake barkatawa acikin wanna filme aini wanna ya fatamin rae sosai wlh 🙄✖️✖️✖️😡
@@user-he8ol5cx4r An bata dama dayawa
@@balkeesuabubakar7254 ta fiya zaqewa da yawa
Gashi duk wanda aka zuba a shirin basuda tsari
Kilishi Douniya❤❤❤
Gsky abin yafara yawa na laure
Gaskiya wannan shirin babu abun karuwa a tchiki sai shirme gaskiya ku jara
Dan girman allah a dinga nuno kilishi sosai ya iya acting yasin
Wai ita laure nan baa kawo karshanta kullin itace takecin galaba haba dan Allah 🤪
Badan Ina sonka ba Dana aibataka fuska kamar duwawu😂😂😂😂😂
😂😂😂
@@NourouHama-hp1ct wai tace da fuska kamar alayyahu 🤣🤣🤣
مشالله مشالله الله يكر بسير❤❤❤❤
Film gaba daya ya daina dadi zakusa mutane su tsani shirin kullum akan abu daya gaskiya ya kamata laure ta rage wannan halin
Wanan film din baida wata maana wlh
Laure ta fata film ɗin nan
Haba gsky wannan film din ynx bayada tsari daga nadena kallon film din nan na laure sbd abinda takeyi Sam baidace ba hb ayita abu daya dae ita kullum sai yiwa mutane sharri kamata yayi ace itama akwai wanda yake takamana birki Amman ace ita ta raina kowa gsky bayada ma'anah haba ku gyara mn
😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤
The film is too short😢
Kilishi kana burgemu
hummm Laure 😂😂❤❤❤
Assalamualaikum wai yaushe za'a cigaba da dayan series din kun Nan musaya
Inaga daga yau bazan kara kallon shirinku
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
kilishi duniya
❤❤❤
لا حوله ولا قوة الا بالله العلي العظيم واتوب اليه لورى مصيبه
Wai Dan Allah me akeso a nunawa mutane a wannan shirin shirme ko hauka?
Masha Allah
Ina film din musaya ku dawo
😮😮😂😂😂😂😂
Masha Allah 😂
Fatan nasara ❤❤
😂😂😂😂😂❤❤❤❤
Kilishi va karamin Dan duniya neba
Waishi Magaji bai iya Addu'a bane be sai bilicin?
❤❤😮😢
😂😂😂😂😂😂
wanan flm
Ay kin banza zan Daina gani in baku canzaba bm😏😏
Laure sai a hankali wawi ya
😂😂😂😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤
😂😂😂
Laure laure ikon Allah
Soyayyar FULANI 😂😂😂
😂❤
Laure Hulu Allah
Wanna drama ya Zaman abin haushi. Ai akwai barkwoshi, amma abin da kuke nuwa a kan Laure ai hauka ne. Haba
Akwai masuyin wannan halin,
Ai sune annamimai wadanda basushiga aljanna
Wallahi Nima natsani wurin dukda naga laure amma innatina film ne se indanne
abun laure yafara yawa wlh😢
Wlh yanxu film din ma badadi abun nata yayi yawa
@@aishaabubakarbello5500 wlh kuwa
😢😢😢😢😢😢😢
Does this mean that everyone in this drama doesn't have sense. How come laure is using them like fools
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
😢😢
😂😂😂❤❤
😢😢😢😢
Laure kanwar shaidan
Wai ina baraka 😢
Kai laure
Lauré
Please ataimaka acigaba
Fuska kamar duwawu
Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Gyyd❤(┳Д┳)
Lauri
Nikam acting din laure yayi yawa
Acting of this laure is now becoming overacting and is beyond limite this is too much and their are some people that adopt something in movies you guys have to reduce some and put some fun in side she is automatically devel !!!!!!!!!!!!!!
If not we will proceed to the mD of movies makers thank you
😡😡😡😡
This film is not funny anymore yakamata asamu wanda zaimata duka harda kariya
Gaskiya talla yayi yawa
❤❤❤❤
❤❤❤
😂😂😂