Mutum ya karanta ayoyi ya fassara cewa ayi adalci koda akanku ko yaranku makusantanka.amma kace dasu munafukai. Anya Kaida ba munafikinba kana aiki da ayar Allah kuwa? Amma qalubalenka kayi nazari
Yakamata ku kyele Nijer dole sai sunyi demokaradiya?..kuma a Nigeria me demokaradiya ta tsinana muku..inba qabilanci ba, da kashe kashe da satar dukiyar alumna..
Ashe kun san ana fashin baki
Ko munafurcin sukayi Ai sai kayi musu adalci kodan ayar Allah dasukaja. Saikace ayar gaskiyane Amma sauran batun bahaka bane.
Munafukan bamza kawai
Mutum ya karanta ayoyi ya fassara cewa ayi adalci koda akanku ko yaranku makusantanka.amma kace dasu munafukai. Anya Kaida ba munafikinba kana aiki da ayar Allah kuwa? Amma qalubalenka kayi nazari
Ku kare mutuncin ku
Da Wanda yaja aya yafassara da Wanda aka karanta masa yayi watsi dashi wayafi Kama da munafiki?
@@abuhanandmg wanda yayi watsi da ita!