Full muqabala tsakanin Dr Idris Abdul'aziz Da Ahmad Dahiru Usman Bauchi Akan aqidah part 2

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 окт 2024

Комментарии • 44

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 года назад +6

    Masha muqabala ta hankali da ilimi Allah ya saka maka da alkhairi sheikh Dr Abdul Aziz Idris

  • @nasirubellosanidanmalam9566
    @nasirubellosanidanmalam9566 Месяц назад

    جزاك الله خيراً يا فضيلة الشيخ الدكتور إدريس ابن عبد العزيز

  • @nasirubellosanidanmalam9566
    @nasirubellosanidanmalam9566 Месяц назад

    الله أكبر ، والله يا شيخ أحمد شيخ طاهر عثمان بوشي، أنت أيضا أسأل الله أن يغفر لك .لأنك مؤدب حقيقة تحدثت مع شيخ إدريس تحدثًا ممتازًا بكل الأدب.

  • @BashirKaura
    @BashirKaura Год назад

    Masha Allah wannan itace muqabala ta hankali Allah ya saka da alkairiii

  • @abubakargarba3181
    @abubakargarba3181 2 года назад +3

    Masha Allah wanna tautaunawa ta ilmin ce

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 7 месяцев назад

    Masha'allah kaji munazara ta ilimi Allah swt ya saka da alhairi

  • @bashirusman9479
    @bashirusman9479 2 года назад +2

    Masha Allah, Allah yasakawa mallamai da alkhairi,

  • @salihuumar247
    @salihuumar247 2 года назад +3

    Masha Allahu wannan shine MUQABALA na fahimtar juna, Allah yasa mudace ya sake haskaka mana gaskiya da ikon binta ya nuna mana karya ya bamu daman guje mata🙌🙌

  • @buharibala9341
    @buharibala9341 2 года назад +1

    Allah sarki JazakumullAllah bikairin

  • @bashirbalaidris1171
    @bashirbalaidris1171 2 года назад +3

    Allah ya saka muku da Alkairi baki Dayan ku kunyi munazara ta ilimi kuma.a gaskiya kunyi Abinda ya dace

  • @moutarimamane4985
    @moutarimamane4985 2 года назад +2

    Allah ya saka da alheri, godiya ta musaman zuwaga,dr idris Abdul Aziz bauthi !! gwagwarmaya da akacha yi tun tuni allah ya hadama laadan yasakamaka ita a mizanin kyawawan ayukkanka

  • @jamilumusa686
    @jamilumusa686 2 года назад +2

    Masha Allah kaji maganar hankali da ilmii Allah yasaka muku da alhairi

  • @AbdulhalimSaminu
    @AbdulhalimSaminu Год назад

    Alhamdulillah

  • @umarufarouk9860
    @umarufarouk9860 Год назад

    iKon Allah yanzu Kuma yace sahabbai sun zo Neman taimakon manzan Allah s a w

  • @imamumazanya5744
    @imamumazanya5744 11 месяцев назад

    Allah ya karawa malam Ahmad lfy da daukaka

  • @lawalibrahim8434
    @lawalibrahim8434 Год назад +1

    Wannan ba muqabala bace, karatu aka dauka daga bakin Dr Idris. Shima yaron yayi kokari Allah ya saka masa da alkhairi don ya nuna daa da tarbiyya.

  • @AuwaliToki
    @AuwaliToki 4 месяца назад

    Tabbas akwai banbaci Dr Idris baya iya karanta littafi sai hayaniya

  • @mohamedcisse1766
    @mohamedcisse1766 2 года назад +3

    GASKIYA wannan shine tataunawa ta gaskiya

  • @HassanAdari
    @HassanAdari 11 месяцев назад

    Allah ya saka da akheri

  • @naserzongor4860
    @naserzongor4860 Год назад

    Mâcha allah gaskiya naji dad in wannan zama

  • @shafiuadamu3072
    @shafiuadamu3072 2 года назад +1

    ALLAH YABADA LADA

  • @ibrahimsulaiman7583
    @ibrahimsulaiman7583 Год назад

    Allah ya Saka da alkairi malam Idris meysa kacanza don Allah maluman musulinci ku had kanku ko masamu tsira agurin Allah Allah yasa mudace amin

    • @lawalibrahim8434
      @lawalibrahim8434 Год назад

      Bai chanza komai ba, sai gobe in Allah ya kaimu idan kaji saukar hujjoji marka marka zaka gane cewa Dr Idris bai chanza ba.

    • @ibrahimsulaiman7583
      @ibrahimsulaiman7583 Год назад

      Don Allah kayihaquri bana nufin komai da,uwana

    • @abdoulmaliksala6273
      @abdoulmaliksala6273 Год назад

      ​@@lawalibrahim8434 ya chanza Dami ? Saurare daban fahita daban..

    • @abdoulmaliksala6273
      @abdoulmaliksala6273 Год назад

      ​@shuaibumahiidris9113 : وَإِنَّ عَلَيْكُمْ لَحَافِظِينَ
      وأنتم لا بد أن تحاسبوا على ما عملتم، وقد أقام الله عليكم ملائكة كراما يكتبون أقوالكم وأفعالكم ويعلمون أفعالكم، ودخل في هذا أفعال القلوب، وأفعال الجوارح، فاللائق بكم أن تكرموهم وتجلوهم وتحترموهم

  • @kazu8126
    @kazu8126 2 года назад +1

    Macha Allah najidadi mln

  • @aminusagir_0343
    @aminusagir_0343 2 года назад +1

    Masha Allah

  • @hassanrabiamuhammad3016
    @hassanrabiamuhammad3016 2 года назад +2

    Hakika Wannan sharing din ilimine, hakika wannan mun karu d ilimi Allah y sakawa malaman mu da alkhairi ya kara hada kansu🤲🏻

  • @harunaabubakar7183
    @harunaabubakar7183 Год назад

    Masha Allah wasan koikoyo wannan ba Dr Ahmad bane duka Yan izalane

    • @abdoulmaliksala6273
      @abdoulmaliksala6273 Год назад

      Hakadai kuke idan gaskia ta fito sai kunzo da shubuha dan nigeria kenan ..

    • @abdoulmaliksala6273
      @abdoulmaliksala6273 Год назад

      : وَإِنَّ عَلَيْكُمْ لَحَافِظِينَ
      وأنتم لا بد أن تحاسبوا على ما عملتم، وقد أقام الله عليكم ملائكة كراما يكتبون أقوالكم وأفعالكم ويعلمون أفعالكم، ودخل في هذا أفعال القلوب، وأفعال الجوارح، فاللائق بكم أن تكرموهم وتجلوهم وتحترموهم

  • @umaruwaisu8592
    @umaruwaisu8592 Год назад

    Allah saka maku da alkairi jifa muqabala ta gaskiya bata yanzu ta Neman sunaba

  • @auwalrabiu2630
    @auwalrabiu2630 Год назад

    ما شاء الله

  • @mahamadumahamadu2573
    @mahamadumahamadu2573 2 года назад

    Macha Allah

  • @mohammedbhappah585
    @mohammedbhappah585 Год назад

    Pls make it available on mp3

  • @yaououmarou8957
    @yaououmarou8957 2 года назад +2

    gaskiya naji dadin wanan karatun sabi gaskiya tafita sai inbaka ganeba

  • @adamu006
    @adamu006 Год назад

    Amma sheikh idris chanja hali yayi daga baya.

  • @abubakargarba3181
    @abubakargarba3181 2 года назад

    Ina da tambaya wai yaushe aka yi wanna tataunawa?

    • @umaruwaisu8592
      @umaruwaisu8592 Год назад +1

      Wnn tun marigayi Dan gidan dahiru bauchi Dr hadi Allah mai rahama

    • @ishmish6155
      @ishmish6155 Год назад

      Dr Ahmad dai ko. Allah ya jikan su da Rahama

  • @el-shababmaisabuwa2697
    @el-shababmaisabuwa2697 2 года назад

    Munazara cikin natsuwa