Wallahi Dr Idris dukkan abinda yakeyi yanayi ne don Allah Saboda sanin. Shi da malaman darika shiyasa yayi togacciya na cewa idan aka Fara magana kowa ya tsaya ya Kare domin fahimtar masu karanci ilmi da ake Basu ilmin a birkice
Allah ubangiji yataimaki docto. Idan suka Tashi cika baki Sai suce Harda ibn taimiya zasu Iya Zama Kuma wallahi Duk cikinsu Masu Taran doctor kadanne Sai surutu DA jinjinkai
Dr. Confused sarkin hayaniya da hargowa, wallahi duk mai hankali yasan cewa an kure Dr. Confused. Wannan Malami Malam Ahmad Allah ya saka maka da Alkhairi ya Kara kaifin fahimta Ameen. Mr.Fu'ad kaima bamu sanka da tsoro ko kuma daukar wani bangare ba, amma a yau tabbas kafi favoring din Dr Idris, Dafatan zaka gyara nan gaba.
Masha Allah Dr Fu'ad, honestly our Islamic scholars should fear Allah. What I understand with most of those that are debating with Dr Idris, that they want to disgrace him as they believe they can defeat him. But, surprisingly till now none of them can provide Dr wrong. The issue of knowledge is wide in Islam, where you think you reach, that's where someone starts. Dr Idris had never claimed to know better than all, but frankly speaking Dr tries a lot. What he knows he will answer and what he does not know he will research before giving the answers. Dr is a human, he can make mistakes and at the same time he can be right. He always tries to stand with what he understands in the Quran and Hadith, what a good believer should have been. May almighty Allah be with you Dr always. Amin.
Wal iyazu billah, ga gaskiya kiri kiri Mutum ya koma fassarar wasu qattai, su waya basu daman fassarar dasu kayi.... Allah ka kare mana imanin mu.... Dr Idris meye ribarka in ka nuna Annabi bai isa ba! Sai adduar shi ce ta isa... Wal iyazu billah...
Absolutely. Dr. Idriss wasn’t prepared for this, he wasted time searching for proof. To buttress your point Dr. Idriss lacks understanding, logic and ability to engage in a superior arguments. I’m not disputing his scholarship (dr. Idriss) amma one can deduce from the debate cewa he’s a confused scholar.
Na gode Dr Allah yaja zama’ni❤
Wallahi ba said anyi dogon sharhi ba duk mai hankali ya ga hasken da ke cikin wannan tattaunawa. Allah Shi saka da alkhairi Dr.Idris
Allah yayiwa Dr Idris albarka Duniya da lahira
Allah ya kara wa dr idreez abdulazeez
Abunnan yana bani mamaki
salaf kullum burinsu duk wata darajar da Allah y ba ma maaiki saw se sun kawo mata shubuha
Allah yasa mudace.
Allah ya temaki Dr idiris
Allah yaja kwana Dr Idris dutsen tanshi hujjarka Takobinka ba'aja da gaskiya
Allah yakara lfy br idris abdul azis
Dr driss abdulaziz ikon ALLAH mujaddid tauhid JAZAKUMULLAHU KHAIRAN
Wallahi Ahmad kazama mutumin banza gashi Dr. Idris ya kamaka dumu dumu
Allah ya tsare mana kai Dr hujja hujja Dr.
Allah yataimaki dr idirs amdul aziz tauhidi
Dr Idris dodon mushrikai da Yan bidia, da Yan gargajiya,. Allah ya Kara stareka
I really appreciate dis debet. Wallahi dr he proves his evidence
Kullum idan akai mukabala da Dr sai anci shi gyaran larabci
Mallam Ahmad dan allah I dan kayi tambaya toh kajira ansa mana anma sai kayi ta magana.
Allah shi taimaki Dr.idris gidan hujja.💪
Malam Ahmed kaji tsoron Allah
Allah ya sakamaka da alhiri dr idris
Allah yasaka da alkhairi Dr. Idris.
Gaskiya Dr kawahalshemu
Allah ka Kara tsaftace harshen Dr idris
Dr idris abdulaziz🎉🎉🎉🎉🎉
Wallahi Dr Idris dukkan abinda yakeyi yanayi ne don Allah
Saboda sanin. Shi da malaman darika shiyasa yayi togacciya na cewa idan aka Fara magana kowa ya tsaya ya Kare domin fahimtar masu karanci ilmi da ake Basu ilmin a birkice
Allah yakara ilimi Dr idiris
Allah yakara daukaka Dr. Tauhid gaskiya maganar ka haka yake ba'a neman taimakon kowa sai Allah
Dr Idris Abdulaziz❤
Ma sha allah ❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya taimaki Dr idiris bauchi
Amin bisa gaskia
Macha allah dr Idris
Na gamsu da maganan Dr Idris
Macha Allah dr idirisa
FU'ADU KAJI TSORON ALLAH
Tawassuli da Annabi (SAW) shirkace.
Munfahimci Dr Idris abdulaziz yanatafiya bisa hujjane
He dr he is too funny. Aida kadan kadan zasu gane In Sha Allah
Wallahi akoyi son sujiya tare da mallamin bauchi na
Allah saka da Alkhairi dr idriss
Masha Allah ❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
Macha allah
Dr kafishi hujja❤
Wannan ne yasa Dr Idris yake birgeni wallahi
Baya kamekame
MLM Ahmed Allah yasakama da alkhairi
Docteur kenan.allah y'a ba da laada.
Allah yh Kara lpy dr
Dr kanaso kanunawa duniya tsantsar kiyayyarka da annabi Muhammad s a w
Wallahi kuwa dan uwa
Karya kuke wallahi kune Makiyan shi tunda Kuna nuna maganar Annabi ba daidai yafadaba kunci kyaran manzon Allah s. A. W. kunfishi saniko
@@hajiyaibrahim8882 kina ruwa
Dr Idris masoyin annabine.
Avoidance of AIM during translation leads to astray. Thus bracket is considered in most of times. Therefore, Dr. Idris is right.
Allah ubangiji yataimaki docto. Idan suka Tashi cika baki Sai suce Harda ibn taimiya zasu Iya Zama Kuma wallahi Duk cikinsu Masu Taran doctor kadanne Sai surutu DA jinjinkai
Dr ikon allah
Dr jakifa ba kaunar manzan Allah yake ba wannan batun haka yake
Dr idiris inataredakai
Dukan ku jakuna ne ai.
Dr tauhid ikon Allah
Mr fuadu kaima kayi adalci
Dr idiris yafi huja
Sunnah gidan hujja
Sunna gidan hujja, Allah ya saka,malm
Shi dama fassara hadisi, daka iya larabci shikenan ?
Zakaje kata fassarawa Kenan ko kumadai
Seikaje malamai suntaya ka da fassara ?
الله المستعان
Good Badalona
Wuta wuta dr zafi
Dr. Confused sarkin hayaniya da hargowa, wallahi duk mai hankali yasan cewa an kure Dr. Confused. Wannan Malami Malam Ahmad Allah ya saka maka da Alkhairi ya Kara kaifin fahimta Ameen.
Mr.Fu'ad kaima bamu sanka da tsoro ko kuma daukar wani bangare ba, amma a yau tabbas kafi favoring din Dr Idris, Dafatan zaka gyara nan gaba.
Masha Allah Dr Fu'ad, honestly our Islamic scholars should fear Allah. What I understand with most of those that are debating with Dr Idris, that they want to disgrace him as they believe they can defeat him. But, surprisingly till now none of them can provide Dr wrong. The issue of knowledge is wide in Islam, where you think you reach, that's where someone starts. Dr Idris had never claimed to know better than all, but frankly speaking Dr tries a lot. What he knows he will answer and what he does not know he will research before giving the answers. Dr is a human, he can make mistakes and at the same time he can be right. He always tries to stand with what he understands in the Quran and Hadith, what a good believer should have been. May almighty Allah be with you Dr always. Amin.
Wannan duk shirmene , ba kwantar da Hankali ayi maganar fahinta daya baya daya. Sai interrupting din juna . ya za'ayi afahimta?
Wal iyazu billah, ga gaskiya kiri kiri Mutum ya koma fassarar wasu qattai, su waya basu daman fassarar dasu kayi....
Allah ka kare mana imanin mu....
Dr Idris meye ribarka in ka nuna Annabi bai isa ba!
Sai adduar shi ce ta isa...
Wal iyazu billah...
Malamay bakoda aykinyi walahi😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Dr❤❤❤❤
Wannan Ahmad surutu kaway yake yi Irin n'a en bidia.
Maganar hujja kace wai surutu? Ko dai kai dinma qanin Dr. Jakin ne?
Wallahi saidai api malam Ahmed baki Amma ba hujja ba
Shi dama fassara hadisi, daka iya larabci shikenan ?
Zakaje kata fassarawa Kenan ko kumadai
Seikaje malamai suntaya ka da fassara ?
Ahmad akoma makaranta
kwarai da gaske
Ahmad yasan gaskiya, son zuciya yake damunsa. Ahmad kaji tsoron Allah. .
Kace yazo wajan annabi SAW kuma kace wai ba agaban annabi yayi ba😂😂😂 gaskia Ahmad imam ka rikice
Wannan Mallam me jan Hula ba ye da gaskiya ko kadan.
Dr ya fishi hujja.
Sunna gida hujja
Ooh my God doctor Idris Allah will ask u so u are fighting for people not to use the name of prophet Mohammed to ask Allah for help
Dr jaki danjaka
Dr jaki kaji tsoron Allah
Wlh yau Dr y taka qaya😅
Sunna gidan hujja
Dr. Idris ba amsa
ASIm
😂😂😂 ahamad tsilla tsilla
Up up Dr hujja hujja
Ay dama fassaran hadisi Bissa fahimtan malamay né.wannan maganan docter KO a kuranin a na samun Irin fassaran docter.
Jaki jakine...Allah ya ganar daku. Idan Zaku gane
Ai Kai sai de uxuri
Kai ma haka
haka dai jakuna ke fada
RAASUL JARIMA 😂😂😂😅😅😅
Wallahi idris baya son gaskiya gaba daya
Allah yashiryeka Dr jaki 😂
Wallahi this Wahabiyya scholars lucks understanding
Absolutely. Dr. Idriss wasn’t prepared for this, he wasted time searching for proof. To buttress your point Dr. Idriss lacks understanding, logic and ability to engage in a superior arguments. I’m not disputing his scholarship (dr. Idriss) amma one can deduce from the debate cewa he’s a confused scholar.
Kayi yaren daka iya what do you mean by lucks
Write with the language you know 😂 ba "Lucks" ba, 'Lacks' ake cewa
@@dr.salehismail3591 gayamasa dai danuwa
ko ba lucks bab😂😂😂😂
Hhhh doctor himar ya tsare wllh
Dr Idris abdulaziz dutsan tanshi why you come dey west time man😊
Idris karen yahudawa
Ta Ina ya zama Karen yahudawa? Akwai bukatar kayi bayani domin sharri baida kyau in kayi wata rana zai iya komawa kanka.
Allah ya shiryeka
Tawhid 🎉tawhid🎉tawhid🎉
Allah ya tsere mallan
Allah ya ja zamanin ka Dr Idris dodon yen bidia
Maigidan tauridi
Kai jaki dai jakine
Wlh Dr jaki be da kunya
Kai kuma tarbiya
Wlh Dr jaki be da hankali a na mgn me annabi ya fada ba wani mlm ba kana ta kawo mgn wasu mlm aa ka fasara yanda hadisi ya zo mlm
Shi dama fassara hadisi, daka iya larabci shikenan ?
Zakaje kata fassarawa Kenan ko kumadai
Seikaje malamai suntaya ka da fassara ?
Haba mlm
Sunna gidan hujajah
Wlh dr Iddiris bayida gaskiya.
Please 🙏 Tambaya Tambaya Tambaya
Shi dama fassara hadisi, daka iya larabci shikenan ?
Zakaje kata fassarawa Kenan ko kumadai
Seikaje malamai suntaya ka da fassara ?
Wallahi dkt jaki wayo yake nunawa Babu ilimi chikin baya nansa
Ehmana tunda yagama yiwasu raasul jarima wayauba
Kun dai ji wuta
Oh Allah shirya dkt jaki
Daktan TAUHIDI
Dr. Hujja
Dr jaki ya shiga uku
Kai karene
Amma Kai baka da hankali ko
Fuad baka adalci kana goyan bayan Dr. Jaki
Stupid "the Prophet is unlike us saying he's dead is disrespectful I won't listen to qibla fm again is promoting Wahabis
Kaikai Dr jaki Allah ya rabamu da son zuciya Amin Dan matsayin annabi s a w