Gidan Badamasi 4 tare da (Taska) director Interview daga Falalu A. Dorayi
HTML-код
- Опубликовано: 15 дек 2023
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #Mijinyawa
#adamazango #hadizagabon #hausaseries #kannywood #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Dorayi Films Ltd
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Ahmad A. Dorayi
Sanusi Danyaro
#GidanBadamasi
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Umma Shehu
Hadiza Kabara
Rabi’u Ibrahim Daushe
Hauwa Garba Yar'auta
Yusif Haruna B. Chinedu
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Usaini Sule Koki
Falalu A. Dorayi
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Ibrahim Mandawari
Idris Rasha
Ameerah Shu'aib
Umar Gombe
Zarah Diamond
Ibrahim Yala
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu... Развлечения
Wallahi awajena babu wani film dayakaimin gidan badamasi
Allah ya kara basira wai saiyaushe za adawo please
OK❤❤❤🎉🎉🎉😊😊😊
Films din dorayi masu kyawun nazarine 👍
Slm falalu yaushe zaa dawo gidan badamasi
Dan Allah Dorayi Yaushe zaku fara cigaba da Shirin GIDAN BADAMASI ne
2024
Ma cha Allah 😂
Machaallah 🇳🇪🇳🇪❤❤, 🙏✅
🎉❤
😂😂😂😂😂😂 Masha Allah
Azr❤❤❤❤❤❤
GootHhhhhhhh❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂
Slm YAU sheza adawo Shirin badamasi
Love❤❤❤😊😊
♥️♥️♥️♥️♥️🎉🎉🎉
Gaskiya film Nan yayi sosaï,akoy kapcé sosaï Kuma ba kame kame,wanna yake nuna an dade ana shiryashi
Masha Allah 🥰🥰😂
❤am really in love with this series
😂😂😂 taska kabi duniya a sannu
❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂😂😂
وينك يا شاب حمدلله على السلامه ❤❤😂😂😂
Wae yaushe xa'a dawo neee 😂😂😂
في انتظارك ❤❤
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
ديدان برماسي 16
Falalu a dorayi dan feyeyen halitta annabi Mahamad sws a dora muna Season 4 a RUclips
gskiyane
Dan Allah wannan Film din ya kamata a kara mana ko zango ɗaya ne agaban nan
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤❤
Masha Allah, Allah ya bada saa 🙏🙏
mash allah taska
😂😂😂😂😂❤❤❤❤
Allah ya kara basira ameen
Assalamu alaikum, Yaya Falalu, don girman Allah a saka mana gidan Badamasi Season 1 tun daga episode 1 a wannan tashar taka ta RUclips, inaso na sake kallon shirin tun daga farko.
Salam
7:52 😂😂😂😂🤣🤣🤣👏👍👍👍👍🤲🤲
😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤
❤❤❤❤❤🎉😂
Gidan Badamasi is one of the most interesting series. But the issue is that why is it not uploading the current episode in RUclips channel. We can only watch old episodes in the RUclips. We're pleading with more especially the Falalu A Daurayi who's RUclips channel usually uploads the episode to kindly start showing the current episode like other series. Thanks.
Masha allah😂😂
Macha allah yayi kurika sakawa a you tube dan Allah
Masha Allah
TASKA muna maka fatan Alkhairi
Waiting for Season 5 ❤❤❤
❤❤❤❤❤
😂😂😂😂
Allah yacigaba da zuwa Amin.
🎉🎉🎉🎉🎉🥰🥰👍👍👍☝
Kuma kai taska Kaine jarumi na musanman
aslm mai girma darector barka da wanna lokaci pls nada yaushe zakuda wu daga wanna dugun hutu damuka tafi wlh mun kosa mumasoyanko dakudawu daga wanna hotun
منور يا حبيبي
Am seriously in love with this movie I can wait for this movie to come out again 😂😂
Awe 4:48
Ko kamai message baya mai dowa chine baba masalar falalu taska
Wai dagaske zanafarz😊
Babu binda yafi birgeni a maganarka Taska irin. Rigar Chelsea dakasa nagode
Ya labarin ci gaban GIDAN BADAMASI ne?
❤❤❤
Yau shi za acigaba ni
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
🎉🎉🎉🎉
IN SHAALLAH MUNA JIRA😊
🎉🎉🎉🎉🎉
Tomu bama gida kuma muna bukatarsa youtube
d'Allah asaka mana a yuboube
Kam saura kadan nace bari naciri wannan film kin nasaka a tiktok ashe bakosan mutum yaduka...
السلام عليكم والرحمة الله وبركاته
Wai dan alla miyasa bakasaka film din gidan badamasi
🎉❤😂
Please Za’a dawo da cigaban shirin nan ko kuwa mu cire rai?? 😊
🎉😅😅
Wai daga season 4 episode 14 baaci gaba b, kokuma channel kuka chanza
😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Ce ne te je n' n'y je et je t'enverrai
Wai yau shene zakafarasaki mungaji dajira 😂
Alam taska inaneman idaza insamechi yanzuo wanda akeyi ninayitanemachi bansamechibah inaso abani labarin aindazanaganechi
Dan Allah mouna jira
Ni inadashi yasin
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Yaushe za ayi season 6 ??
Lallai taska kacika munafiki 😅😅
I really miss this series
dan Allah yaushe zaku dawo
Lfylaualhamalillahi
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
Muna so adawo da cigaban cirin
Munamukufatan Alkayri Munakanla.filim.gidan.badamasi.yutuv.Munkali.kashina 3.Munajiran.kashina.4.fatan.Alkayri
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉