Nigeria kenan Babu wani Abu da zaka tambaya ace maka Anyishi kullum de su suna kanyi har sugama mulki basu kammalla ba, Allah yabamu shuwagabanne masu Adalci, Muna gudiya Da wannan Sheri BBC HAUSA
Assalamualaikum Wai Dan Allah yaushe ne zaa samu cigaba a najeriya ne wanda dan Kasar zaiyi alfahari dashi a duk inda yake a fadin duniya baki daya. Muna Godiya Sosai bbc daga Egypt
wai meyasa bbc hausa basu chika wai wayo jahar kebbi achikin shirye shiryenku na a fada achika muna bukatar a gayyato muna gwam nan mu na kebbi muji irin taka tawar shi akan gwamnatin sa
Muna godiya sosai BBC Hausa
Nigeria kenan Babu wani Abu da zaka tambaya ace maka Anyishi kullum de su suna kanyi har sugama mulki basu kammalla ba, Allah yabamu shuwagabanne masu Adalci, Muna gudiya Da wannan Sheri BBC HAUSA
Allah yasaka da alkairi BBC da wannan shiri naku
Allah ka iya mana
Allah ya masa jagora
Assalamualaikum
Wai Dan Allah yaushe ne zaa samu cigaba a najeriya ne wanda dan Kasar zaiyi alfahari dashi a duk inda yake a fadin duniya baki daya. Muna Godiya Sosai bbc daga Egypt
Da kyau
A.A sule governor of Nasarawa state lafia Bare bari, Mtwss.
9ja tana chikin wani hali
wai meyasa bbc hausa basu chika wai wayo jahar kebbi achikin shirye shiryenku na a fada achika muna bukatar a gayyato muna gwam nan mu na kebbi muji irin taka tawar shi akan gwamnatin sa