In Da Ranka 10-07-2024

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 июл 2024
  • In Da Ranka 10-07-2024
    A cikin shirin za ku ji cewa: Wata matashiya da mahaifinta ya yi mata aika-aika zata iya rasa ranta, sakamakon kin bata agajin gaggawa da aka yi a Asibitocin Kano saboda rashin Dan sanda.
    Wani matashi ya gano kayansa da aka sace a jikin wani Ango, kwa ji yadda 'Tusa ta kurewa bodari'.
    Wadannan da ma karin wasu labaran, na kunshe a cikin shirin.

Комментарии • 2