GIDAN BADAMASI SEASON 4 EPISODE 5 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/UmmaShehu/FalaluDorayi
HTML-код
- Опубликовано: 1 июн 2024
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #bosho
#HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi is a situational comedy-drama that is centered around a controversial family, the “Badamasi Family.” Alhaji Bamasi, a wealthy man 70 years old, has married many women in his life and has many children, some of them are nowhere to be found. The drama revolves around Bamasi’s family which gang up against him when he fails to fulfill his promises. It is a war between a stingy father and his ambitious greedy children. Gidan Badamasi is the first of its kind in the Hausa language in which an ensemble of comic characters entertain and educate through a flow of storylines that keeps the audience waiting and guessing about what will happen next.
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Dorayi Films Ltd
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Ahmad A. Dorayi
#GidanBadamasiSeason4
#episode5
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Falalu A. Dorayi
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Usaini Sule Koki
Adam A. Zango
Ibrahim Yala
Ado Gwanja
Idris Rasha
Ameerah Shu'aib
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu... - Развлечения
I'm enjoying this man drama, wai abin duniya asanu 😂😂
الحمدلله 😂😂😂😂😅😊والله دا كلام 😅😊
😂😂😂
Don Allah falalu kar amanta asamana nagaba
Salisu ne daga libiya yakemuku godiya❤🇳🇪🇳🇪👍🇱🇾🇱🇾🙏
Yayi dan libya Wani gari tripoli ko misrata
Masha Allah 🤲🤲🤲
Masha Allah 😅😁👄😊🎉❤
Masha allah
Mashaa ALLAH greetings from Ghana 🇬🇭
Masha Allah fatan alkairi
Zango 😂😂😂😂😂😂
E S mai barota😂😂😂😂😂
Very nice thank you
MashaAllh❤❤❤
Masha Allah ❤
Good luck ❤❤❤❤
Macha Allah
😂😂❤
Masha allah 🥰
Allah yakara basir
Alhamdullih 🤗🎉
Hhh😂😂😂allah biya 😁😁😁😁😀🇳🇬🇳🇬
❤❤❤
Machaallah ❤❤❤
Masha Allah as Allah yaqara soyayya
❤
Nomal
Masha Allah 🤲
Gaskiya😮😮
افضل مسلسل على الاطلاق
Yakamata ku dawo da wannan season my farin jinii
Masha Allah
barkadawuni masha Allah
Nice 1000000
❤❤❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤
😂😂😂😂😂😂😅😅😅😅
☺️ماشاء💫 الله تبارك🌺 الرحمن 😀
Madaki is funny 😂😂😂
𝕎𝕝𝕪😂😂😂 𝕞𝕖 𝕞𝕒𝕕𝕒𝕜𝕚
😂😂😂
How are you doing
❤❤❤❤
😊😊😅
Allah ya alhaji badamasi lafiya 😂😂😂😂😂
Masha allah ❤allah karabasira mugode❤🎉
🎉🎉🎉
Jama'a mubi duniya a sannu 😂😂😂
Alh A S duniya ne😅😅😅
Chai 🤣🤣🤣 Omo i love dis dream ❤
Slm❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
Algerian 🇩🇿
❤😂
❤❤❤❤🎉😂
❤❤❤😂😂
Hi guys
😂😂😂😅😅😅😅😂😂😂😅😅😅😂😂
Sujoodu shukor😂
Bazuka 😂😂😂😂😂
❤❤❤🎉🎉🎉
Madaki kabi duniya a sannu 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Madaki😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
Ana maganar JIDADI miyakakuka😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😊😊
Macha allah 😂😂😂😂😂❤❤❤❤
Adam zongo 😂😂😂😂
Alh AS ya cin mutunci kaninsa abduljalal.😂😂
😂😂😂😂 madawaki
😂😂😂
Honestly all the actors too funny very passionate in every act, words and mostly facial expressions 😅 i love this series. May Allah bless u. #Taska. 🇬🇭❤
So glad you enjoyed it.
Thank you
@@DorayiFilmsfatan alkeri daga kasar libya taska muna jin dadin shirin nan
Zongo namu
❤❤❤❤❤😂😂😂🎉
💯😂🥰
اهلا
🤣🤣🤣🤣🤣❤❤❤❤
❤❤❤😊
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😂😂😂❤
🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉😂
😂😂😂👍👍👍❤❤❤❤
Salisu ne daga libiya yakemuku godiya❤🇳🇪🇳🇪👍🇱🇾🇱🇾🙏 21:00 😂😂😂
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Shin sundawone
Sabkimana azima
🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾
Very very fantastic
Cococolastic
😂😂🎉
Macha Allah ❤️💔❤️🥰❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
👍👍👏
Hhhhh wayi ni ba maciji bane
SLM mugode
Nifa idan aka cire a.s da taska da bazuka toh zan dena kallo 😂
❤❤❤❤❤
😂
هههههههه hahahahahaha
nice good thank you❤❤🎉🎉❤🎉❤❤🇳🇪😍🇳🇪
Madaki 😂😂😂😂😂
Oya nah
Aslm🎉
Masha allah 👍