YADDA SHEK DAHIRU BAUCHI YA BAYYANA SARKI SUNUSI A MATSAYIN SARKIN KANO SHEK MAIBAROTA YAYI TSOKACI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 фев 2025

Комментарии • 20

  • @isahmuhammadu
    @isahmuhammadu 9 дней назад +2

    allhamdulilah

  • @MansirMuhammad-l6y
    @MansirMuhammad-l6y 9 дней назад +2

    Allah ya bamu sa ah. Amma baizama dole sai dukwani mabiyinshi yasoshiba idan yanada wani dalili

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 9 дней назад

    Masha allah munagodiya shehu masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam

  • @hassanasadiq7513
    @hassanasadiq7513 9 дней назад

    Alhamdulilah.Ubangiji ya Taya Riko Wa Sarki Sanusi Lamido Sanusi Amin.Ubangij ya kara wa Sheikh Lafiya da Nisan kwona Amin.

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 9 дней назад

    Allah yakara Daukaka Da kusanci Da Annabi S A W ❤❤

  • @AbdurrashidsaniYahaya
    @AbdurrashidsaniYahaya 8 дней назад

    Gaskiyane shehu. R T A

  • @UzairuRabiuUsman-c3j
    @UzairuRabiuUsman-c3j 9 дней назад +1

    Allah kara lafiya danisan kwana maulanmu shehu

  • @JiddaHassan-c5k
    @JiddaHassan-c5k 9 дней назад

    Masha Allah

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 9 дней назад

    Gaskiya ..Mu muna tareda Masarautar kano, muna tareda Aminu Ado .

  • @JamiluMuhammed-e4p
    @JamiluMuhammed-e4p 5 дней назад

    kawai subamu mulkinmu aimulkinna hausawane shima bafulatanine

  • @AliyuShehu-j6r
    @AliyuShehu-j6r 9 дней назад

    ku matsa shaan please kun riga kun zama yan siyasa ,Ku yanzu baku da wani amfani wallahi

  • @samailasalmanu6914
    @samailasalmanu6914 8 дней назад

    Mungode shehu

  • @SaiduAdamaKombi-z6q
    @SaiduAdamaKombi-z6q 9 дней назад

    ❤❤❤

  • @SulaimanMusa-k1s
    @SulaimanMusa-k1s 7 дней назад

    Karyane kakeyi dalilikuwa shine wannan tsohuwar aganace kadauko

  • @KhalidUsman-t2h
    @KhalidUsman-t2h 9 дней назад

    Karya kaiwa shehu dahiru wannan maganar ta bayace Bata yanzu bace kabamu kunya kowa yasan wannan maganar Bata yanzu bace yanzu sunusi yanuna ba yasan shehu Dan haka muma bama sanshi yanzu

    • @MukhtarRabiuAbba
      @MukhtarRabiuAbba 8 дней назад

      Ba ka fahimci maganar shehu ba shehu dahiru cewa yayi hakuri Tunga kotu ta rusa masarautun baya

  • @rabiutasiusalisu395
    @rabiutasiusalisu395 7 дней назад

    Kufutinanune

  • @yazilumuhammad3536
    @yazilumuhammad3536 9 дней назад

    Mai 6arota boka

  • @isahmuhammadu
    @isahmuhammadu 9 дней назад +1

    allhamdulilah