FASSARAR MAFARKIN DARIYA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 21

  • @ramatumuhammad882
    @ramatumuhammad882 27 дней назад +1

    Allah ya kara basira da nisan kwana Allah ya albarkaci rayuwa

  • @FatimaSHarun
    @FatimaSHarun 7 месяцев назад +1

    Aslm barka da warhaka dan Allah malam mafarkin dariya. Maman saurayin yata naga tana dariya harda zubar da yawa dan Allah menene fassarar

  • @AbulabbasSalga-g9w
    @AbulabbasSalga-g9w 6 месяцев назад

    Allah ya saka da al khaeri

  • @MushiriMuktar
    @MushiriMuktar 3 месяца назад

    Allah ya Saka da alkairi

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад +1

    Allah Ya ƙara kusanci da Annabin Rahama Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @FatimaSHarun
    @FatimaSHarun 7 месяцев назад

    Dan Allah malam

  • @maiyargaislamiccentre1056
    @maiyargaislamiccentre1056 2 года назад

    Sayyadi barka da sallah, don allah fassarar busharar canja iyali wa mutum kuma har mata biyu.allah yabiyaka da annabi muhammadu

  • @نزيرخنسوغدمبو
    @نزيرخنسوغدمبو 6 месяцев назад

    Aslm malam nayi mafarkin na moutou har an saka Ni akabari

  • @عيسىالنور-ث9ن
    @عيسىالنور-ث9ن Год назад

    عليكم السلام و رحمة الله باركته

  • @youngsaliss8958
    @youngsaliss8958 Год назад

    Aslm mlm godiya muke Allah yakara sani

  • @awwalahmad6306
    @awwalahmad6306 Год назад

    Mlm Dan Allah idan wani yace yyi mafarki kai kake dariyar fah

  • @musolarabcitv4528
    @musolarabcitv4528 Год назад

    جزک الله خیر

  • @gondaiman6832
    @gondaiman6832 11 месяцев назад

    Aslm alaikum warahmatoulah

  • @zainabdange9214
    @zainabdange9214 Год назад

    Assalamu alaikum malam mafarkin yaro karami kamar dan wata 6 zuwa 8 kana doso wurin sa, sai yana washe baki ya murna.mai fasaran nagoe.

  • @oumarounafissat4069
    @oumarounafissat4069 2 года назад

    SLM malam dan Allah,,,ni Macen Auré ce inada Yaya biyu mata ina yawan mafarkin samun Yan uku maza biyu Macé Daya

  • @YaYa-rw1rr
    @YaYa-rw1rr 2 года назад

    malam barka

  • @souleyhassan2836
    @souleyhassan2836 2 года назад

    Assalamou alaikum Dan Allah fassarar mafarkin :karanta alkour ani mai tsarki? 🙏

  • @ayyushmuhamedtvchennel5595
    @ayyushmuhamedtvchennel5595 2 года назад

    Slm malam ina maka fatan alheri Ni malam bazawarace ina yawan mafarkin tashi sama insauka a kasuwa ina zaune a gari Saudiya yanzu haka ngd 🙏 🙏

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 года назад

      ruclips.net/video/YcZkaH-SP_Y/видео.html
      MAFARKIN TASHI SAMA

    • @suleimanchizafi4165
      @suleimanchizafi4165 2 года назад

      @@abbas_sadauki malam Allah yaqara son Annabi ni nayi mafarkin kamar Muna bikine haka mun hadu Muna dariya har Muna tafawa daga baya Kuma sai yanayina yachanja kamar na hade rai nabarsu sunayi sukadai