Tofah! Malamai sun Fara raddi ga Yan'matan da sukayi rawar tiktok da hotunan su

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024

Комментарии • 222

  • @buharitahir7255
    @buharitahir7255 3 года назад +11

    Subahanallah wato Allah yasan halin al'ummarmu shi isa bai bari munyi zamani da Annabawaba babu tabi ai babu tabi'ud tabi'ina kai manya manyan malamai ma na gaskiya Allah daukesu yake sai yan kadan Allah yabar mana saboda mugun hali irin namu wa'iyazubillah Allah kabamu dacewa Allah karka kamamu dalaifukan wawayen cikinmu.

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 3 года назад

    Subahanallah Allah yayi gaskiya dayike Allah masanine akankomai da kowa shiyasa bebar annabawansa sizamani taredamuba wannan zamani sai addu a ya Allah ka qara samu akandaidai Ameen🤲 ya ziljalalu wal ikiramh ☝🇸🇦🇳🇬

  • @muhammedibrahim6449
    @muhammedibrahim6449 3 года назад

    Allah ubangiji kakawomana karshen wa ennan abubuwa

  • @kowanakaarewasmart1782
    @kowanakaarewasmart1782 3 года назад

    Gaskiya wannan baidaceba wlh
    Allah daga sunnah

  • @shamsumusa695
    @shamsumusa695 3 года назад +6

    Kaicho!!!,Daman Qarshen Nuna wayewa Hauka.Allah ya qara Ganar damu Gaskiya.

  • @abumohamed8468
    @abumohamed8468 3 года назад +1

    Allah ubangiji ya shiryesu

  • @Hibbahs_hub
    @Hibbahs_hub 3 года назад +1

    Allah ya shiryar damu, a wannan rayuwa...

  • @zeebodycareremediestv2719
    @zeebodycareremediestv2719 3 года назад

    Allahu akbar rayuwa kenan Allah yasa mudace

  • @shukuriyautarmomi3329
    @shukuriyautarmomi3329 3 года назад +1

    Allah yakyauta ya shirya alumarmusulmai

  • @nawafhawsawi6910
    @nawafhawsawi6910 3 года назад +1

    Gaskiya baidace ba wlh 🇸🇦🇸🇦

  • @faredafofo776
    @faredafofo776 3 года назад

    Wannan gaskiya wlh mu yan nigeria mumuke jawa kanmu masifa allah kyauta

  • @rabibaffausman3242
    @rabibaffausman3242 3 года назад +3

    Allah Sarki, Malamai kuyi hkr, cewa suke a cikin waqar su wai ga irin mutumin da suke so.

  • @djaririsidi578
    @djaririsidi578 3 года назад

    Gaskiyane.baikamataba.haka

  • @officialmeenalmuhammadmusa2162
    @officialmeenalmuhammadmusa2162 3 года назад

    Gaskiya wannan kan bata dace dakai ba malam 😂😂😂allah dai ya shirya su yasa su gane gaskiya 🙏🙏🙏

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 3 года назад +27

    Daman ai na fada cewa Dr Gadon Kaya sai ya yi musu Raddi akai kwanaki. Gashi ko bai kunyata ni ba. Wai da bazawara aka hada shi....🤦🏻‍♀️😂😂😂😂😂😂

  • @saniisanii7754
    @saniisanii7754 3 года назад

    Allh yasiya

  • @aishatuyabubakar2416
    @aishatuyabubakar2416 3 года назад

    Allah ya shiryesu kuma su gane gaskiya su tsaya a matsayinsu.

  • @حواصالح-و6ق
    @حواصالح-و6ق 3 года назад +1

    A zaune suke Malam kaima ce nidai sun burgeni 💕💕💕❤❤❤

  • @رقيةمحمد-ث5ق
    @رقيةمحمد-ث5ق 3 года назад +1

    Allah yasa mudaci.

  • @zainabmohammed3514
    @zainabmohammed3514 3 года назад

    Ikon Allah

  • @اكرمنيياللهاسعدنييالله

    ؛ رَبَّنَا لَا تُزِغْ قُلُوبَنَا بَعْدَ إِذْ هَدَيْتَنَا وَهَبْ لَنَا مِن لَّدُنكَ رَحْمَةً ۚ إِنَّكَ أَنتَ الْوَهَّابُ

  • @rachidousalouhou9416
    @rachidousalouhou9416 3 года назад +3

    Malan allah kara lafiya 'ina kaida baba Ahmed tijjini bauci da sauran malaman Dounia na sunna'annabi Mohamadur rasulillah's'a'w'

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 3 года назад

    Haqqun karshen duniya ta zo duk wanda yake neman rahama sai ya shirya neman ta, hazbinallahu wa niimal wakil, lailahaillallah, Allahumma ajirni fi musibati wa khalifli khaira minha

  • @ayshaaysha8474
    @ayshaaysha8474 3 года назад +1

    Allah yshirya

  • @maryemmohamed5582
    @maryemmohamed5582 3 года назад +3

    Masha Allah Allah sarki malam 🤣🤣🤣🤣🤣

  • @rukayyasalihuabdullahi9691
    @rukayyasalihuabdullahi9691 3 года назад

    Subahanallahi
    Dama lalacewar ta kai har haka
    Toh Allah ya tabbatar da imanin mu

  • @hamidahassan9507
    @hamidahassan9507 3 года назад +9

    Haukar zamani kullum Kara yawa take , in Kun nutsu agurin Allah zaku Nemi mazaje nagari ba'a mediaba, Allah y shiryemu🤲🏻.

  • @rukayyamuhd2336
    @rukayyamuhd2336 3 года назад

    Ya Allah ka sakawa malaman
    Da Alkhairin dniya da lhira
    Ya sada su manzon mu SAW
    Gsky abin baiyi ba,kuyi addu a
    Tsakanin ku da Allah mana
    Ya baku irin su,ba kuyi waka
    Kuma kuyi rokon a social media ba
    Allah ka shirya mana zamanin
    Nan

  • @younoussabaraatou4379
    @younoussabaraatou4379 3 года назад +1

    Dan allah minene sunan wannan waka

  • @zooz6236
    @zooz6236 3 года назад

    انالله وانااليه راجعون alla ya kauta

  • @احمد-ض6ر1ض
    @احمد-ض6ر1ض 3 года назад +1

    Allah yayafeimana

  • @fatimamijinyawa7145
    @fatimamijinyawa7145 3 года назад +1

    Allah ya shiryar da al umman musulmi

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 3 года назад

    Gaskia abun Bai kyautuba Sam, Allah ya kiyaye

  • @bilkeesusalis8587
    @bilkeesusalis8587 3 года назад +2

    Karshen duniya ne yazo kawai, Allah ya sa mu dace

  • @aliyuahmadmuhammad9653
    @aliyuahmadmuhammad9653 3 года назад

    Inna lillahi wainna ilayhir rajiuun

  • @murjabdullmurjabdull7562
    @murjabdullmurjabdull7562 3 года назад

    Malam Abdullahi gadon kaya, kayi Maaganar da bata daceba. Menene album Bazawara

  • @hadjiamariama1603
    @hadjiamariama1603 3 года назад +1

    Soubhanal Allah 😭

  • @moona1246
    @moona1246 3 года назад

    😃 😃 😃 😃 Allah yakarawa malam daraja duniya da lahira

  • @jamilahmidiris7476
    @jamilahmidiris7476 3 года назад +1

    Allah dai ya shiryar dasu

  • @nanarukayyaadamhamza3979
    @nanarukayyaadamhamza3979 3 года назад

    Hummm Allah ya kyauta wannan haka yake mlm

  • @zadeenyero
    @zadeenyero 3 года назад

    Dan Allah mesunan wakar nan

  • @rabeeaismael9099
    @rabeeaismael9099 3 года назад

    𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐣𝐚𝐝𝐚𝐫𝐚𝐧 𝐦𝐚𝐥𝐮𝐦𝐚𝐧𝐦𝐮 𝐚𝐦𝐞𝐞𝐧

  • @sadiyaamagajigumelsadiyaam970
    @sadiyaamagajigumelsadiyaam970 3 года назад

    Gaskiyane malam

  • @habibahashim598
    @habibahashim598 3 года назад

    Kuma ni gani nayi yabama muku sukayi ba kushe ku sukayi ba Dan haha kuyi hakuri tinda abin yabata muku ranku malaman mu Allah yabaku hakuri kunji KO 🙏🙏

  • @اروىهوساوي
    @اروىهوساوي 3 года назад +1

    استغفرالله واتوب اليه

  • @badariyyaabadariyya1256
    @badariyyaabadariyya1256 3 года назад

    Masha allah malam a gayamusu gaskiya

  • @aliyurogo5100
    @aliyurogo5100 3 года назад +1

    Kadan dagachikin aikin yannanaye kenan Allah yashirya

  • @rahamaneamadourahanatou5796
    @rahamaneamadourahanatou5796 3 года назад

    Soubhanallahi

  • @ummahanan5786
    @ummahanan5786 3 года назад +1

    Dan Allah Dan Allah Dan Allah ya umar yau kasa mana novel da wuri kuma 30mins sbd kwana biyu baka kawo Mana ba please ka rama Mana 😔😭😭

  • @habibaadamhabibaadam3990
    @habibaadamhabibaadam3990 3 года назад

    Hmmm Allah ya shiryemu😥

  • @ibrahimiliyasu4348
    @ibrahimiliyasu4348 3 года назад

    Wannan a in taici ne wallahi

  • @bakoyecharifa7969
    @bakoyecharifa7969 3 года назад

    Fanan soung

  • @salihunasiru4908
    @salihunasiru4908 3 года назад +1

    Watoh kai Mallam budurwa ne zakayi huff da itah

  • @zainabkk923
    @zainabkk923 3 года назад

    Allah ya kyauta

  • @mamansaninakowa8562
    @mamansaninakowa8562 3 года назад +2

    Ya Allah kasa mugama lfy

  • @MaimunaAhmad-l3o
    @MaimunaAhmad-l3o Год назад

    Kai malam bakason bazawara😂😂😂🤸🤸

  • @mustaphaumar2007
    @mustaphaumar2007 3 года назад

    Tambaya ta anan malam laifi ne mace tace tana son namiji?

  • @ummuidris4822
    @ummuidris4822 3 года назад

    🤦😭 Wallahi kuwa

  • @قناةالاسطورةبوي
    @قناةالاسطورةبوي 3 года назад

    اي والله

  • @habibahashim598
    @habibahashim598 3 года назад +1

    Kaima nagani sunyi ma taka kuma malam bakasan bazawara ne 😁😂🤣

  • @بحرالتسامحبحرالتسامح

    Hmmm

  • @abdallahtimtar8005
    @abdallahtimtar8005 3 года назад +1

    Allah sarki malam🤣🤣

  • @saadatusaadu5661
    @saadatusaadu5661 3 года назад

    Kai malam

  • @tasaiyadahabibatasaiyada867
    @tasaiyadahabibatasaiyada867 3 года назад

    استغفر الله

  • @tytyu1353
    @tytyu1353 3 года назад +1

    Hhh allah ya barmana malam ubangiji ya qara lpy da budi da wadata.amma gaskiya mu xawarawa bumuji dadin abun sa kafada ba.😪😪😪wato malam ma yana gudun baxawara inaga sauran mutane😭😭

  • @fatimahabib3851
    @fatimahabib3851 3 года назад

    Masha Allah

  • @mdabdramanaichatou3754
    @mdabdramanaichatou3754 3 года назад

    Kuma dai bai kamata kuyita yada abinba .wulahi malan ku iyayenmu né munji ciyon haka wulahi munyi Allah ya isa wanan cin mutuncin adini né wulahi .hada bawan Allah nan lacizo da furfurasa Ahmed tijani sousouf.. wanan masiba da mi tayi kama😭😭😭😭

  • @mumasoyiyarannabimaiinyass8488
    @mumasoyiyarannabimaiinyass8488 3 года назад +4

    Kai Allah dai ya kyauta😂😂

  • @moona1246
    @moona1246 3 года назад +1

    Hhhhhh Allah yakarawa malam lfy da nesan kwana

  • @alhamdulillah7085
    @alhamdulillah7085 3 года назад +1

    Malam ayihardakai hmmmm

  • @hauwa_abdullahi3468
    @hauwa_abdullahi3468 3 года назад

    Allah ya shiryar

  • @salisuabdu6850
    @salisuabdu6850 3 года назад

    Allah yashiryi masuyin wannan "editing" din

  • @chebatv5799
    @chebatv5799 3 года назад

    Allah dey ya shirt ya mu 😭😭😭

  • @huaweiy6s598
    @huaweiy6s598 3 года назад

    Allah yasa mudace

  • @عبدالرحمنجودن
    @عبدالرحمنجودن 3 года назад +1

    😂😂🤣والله صحكتني

  • @asmaelabdalachannel7893
    @asmaelabdalachannel7893 3 года назад +1

    🤣😂😂😂 wlh malam kayi dede yo ko matan ma za kuso yanzu ai se asamo yar cesssss

  • @Momcy6790
    @Momcy6790 3 года назад

    Allah y kyauta

  • @hafsat11muhammad88
    @hafsat11muhammad88 3 года назад +1

    Allah ya shiryamu

  • @mudassirshariff7360
    @mudassirshariff7360 3 года назад

    Kuma Tana Kama da gadon kaya

  • @aliashafa8678
    @aliashafa8678 3 года назад +2

    Wacce aka hada ml gadon kaya da ita gaskiya ta ci ringi amma idan malam baya so wani yana so hhhh . Wai bazawara.

  • @hassanadahirumuhammad9276
    @hassanadahirumuhammad9276 3 года назад

    Hhhhhh mlm bayason baza wata😂😂😂😂

  • @mamamdanbaiwa7258
    @mamamdanbaiwa7258 3 года назад

    Allah yabiya😅😅😅

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 3 года назад

    🤪🤪🤪🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 3 года назад

    Ai kunji abinda kukajawo wakan ku 😚

  • @wkjsjshs7879
    @wkjsjshs7879 3 года назад

    Haba mlm baka son bazawa kenan😂🤣

  • @mukutarlawan5439
    @mukutarlawan5439 3 года назад

    Malam yanada gaskiya wannan tirela Haka Allah kyauta hakan bai dace da manyan mutane ba wallahi

    • @zeinabou1399
      @zeinabou1399 3 года назад +1

      Hhhhhh.nima hakan nace....sam batadace da cheikh din mu.Allah ya shiryasu

  • @maryammsani8296
    @maryammsani8296 3 года назад

    Allah ya shirya ku

  • @ummukhalid4924
    @ummukhalid4924 3 года назад

    Hakasukeyi wlh Allah yashirya

  • @fatimausman616
    @fatimausman616 3 года назад +3

    🤣🤣🤣🤣 Allah ya shiyesu

  • @rabiugambo3526
    @rabiugambo3526 3 года назад +1

    Malam yayi complain a canja masa tasa

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan8022 3 года назад +2

    Ni kbeer gombe naso naga tashi😂😂😂se Allah yatemakeshi suka manta dashi

  • @mubarakhamza3972
    @mubarakhamza3972 3 года назад

    Wannan alamace ta gurbacewar tarbiyar alummarmu hausawa
    Allah ka shiryar damu kasa muci gaba daganin kimar malumammu duk inda suke

  • @habasiyyayausinuwa5428
    @habasiyyayausinuwa5428 3 года назад +1

    Wato bazawara akasa mai😂😂😂😂

  • @Habeebazamzamvlog3179
    @Habeebazamzamvlog3179 3 года назад +2

    🤣🤣🤣bazawar☝️

  • @aishaabdullahi8595
    @aishaabdullahi8595 3 года назад +2

    Hahahaha wayyo cikina wlh dr abdullahi gadamkaya yaban dariya

  • @fatimausman6650
    @fatimausman6650 3 года назад

    Ai fatan alherine sukai

  • @AmerAmer-eg6sw
    @AmerAmer-eg6sw 3 года назад

    Allah YA kyauta

  • @teemaaliyu2894
    @teemaaliyu2894 3 года назад

    Sosai ma kuwa wannan daga gani bazawara ce aka likawa malam

  • @maimuna1918
    @maimuna1918 3 года назад +1

    😭😭

    • @تسنسا
      @تسنسا 3 года назад

      😭😭😭😭😭😭

  • @mouhidinealmahi3581
    @mouhidinealmahi3581 3 года назад

    هہهہهہهہهہهہهہهہهہهہهہ