Labaran Talabijin na 16/01/2020

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 фев 2025
  • ***Kasashen ECOWAS masu magana da harshen Ingilishi da kuma Guinea sun ki amincewa da shawarar sake wa kudin CFA suna zuwa ECO.
    ***An sami cigaba a aikin gina madatsar ruwa mai samar da hasken wutar lantarki mafi girma a Afirka.
    ***Ana sarrafa ganyen abarba zuwa yadi da kuma jakunkuna.

Комментарии • 15