Fasahar Matasa: Yaron da ya kera Jirgi kirar Helikwafta a Kano

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 янв 2025
  • A wannan makon filin "Fasahar Matasa" na tashar Dala FM ya samu zantawa da Iliyasu Aminu Alkassim mazaunin unguwar Sharada da ke Kano wanda ke da fasahar kere-kere kamar yadda zaku gani.
    Kana da fasahar da kake son bayyanawa duniya? Zaka iya shiga shirin ta hanyar tuntubarmu ta WhatsApp da cikakken bayaninka a wannan lamba 09035830253.

Комментарии •