Masha Allah amma odinari sir qarin haske da zanyi ni shine yace yana kaita asibiti kafin lokacin haihuwa to ba ayimata scarning ba lokacin dan agane mahaifarta tanada matsala ko jarirnta a lokacinba
Maganar banza yake wlhi Yaci kaine da kusan duk wani important and serious abu ya manta sai abinda basuda amfani yake fada. Wannan mutumin babu gskya atare dashi de . Allah de ya tona asirin duk wanda akwai sa hannun sa a lamarin nan . Allah ya temaki ordinary Ahmad da barkete fam baki daya. Allah yasa mu dace
Dan allah brekita family ayiwa wnn mijin daurin goro,Dan uwar babarsa,wnn zalincin daga gareshi yataso Asibitin da ba,a iya temaka Maka Koda magani shine zasu iya Yi Maka operation khayauta karyane,abimata hakkinta Dan Allah
To koni yanzu shekarata 33 amma wlh har yanzu ina tina sanda aka kaini primary school Balle abunda akayi for the fast ten years uhm Ya Allah duk wanda yake da gaskiya katona asirin sa ka sakawa wanda aka zalunta kuma 😭😭❤️
Ni I'm student of health Education 1 year ina practical maternity Unit General Hospital katsinana shiga maternity theatre Emergency da elective bansan iyaka ba. bnataba ganin anyima wata mace aiki ba tare da wani jinin ta y sani ba. Maganar wannan mutumin karya yake ALLAH yatemaki brekete Family da staff din ta baki daya Amin y rabbi
Karyane mana ai baa taba aiki batare da Dan uwa ko Miji yabada consent ba sanan Kuma har ma acire mahaifa tab ai babban decision ne dole Sai an nemi isini
Ai magana da wannan mijin akwai rainin hankali, Sarkin mantuwa! Gaskiya yana da matsala tunda duka matansa ba su masa shaidar arziƙi ba Sannunku da ƙoƙari Allah ya ƙara baku kariya da taimako, Allah ya sakawa baiwar Allah
Duk Duniya babu likitan dazai farka mutum batare da izinin Mai jikin ba ko muharraman ta Wannan cin mutunci Yan Arewa ne da Musulinci da Musulmi wallahi Dama ana daukar mu dabbobi wato mu Yan Arewa Kai Jama'a 😭😭😭😭 kamar asibiti Malam Aminu Kano Likita sankam ace yayi aikin cire mahaifa bada izini ba subhanalla Allah ya jikan mu Inna lillahi wa inna ilaihin raji'un subhanallah Allah ya shiryemu Wannan mutum anyi kidahumi Ku gaya mai Dan uban sa ni sau 2 anayi man aiki yau ga dan iska dakiki
Wallahi musamman na Kano ba ruwansu da bin mace asibiti balle dakin haihuwa, baa ma bari ko ana bari baza su ba ko a gida ta haihu basa zuwa shi isa maza basa, tausayin mace basu san yadda take shan wahala naquda ba, ban san yanzu ko mazan zamani sun canja
AUWALU BAKA DA GASKY AWANAN LAMARI , MAI YASA BA AMATA BAYANI BAH KAFIN A CIRE , ORDINARY PRESIDENT KA NAIMO WANAN DAN ISKAN LIKITA . WANAN ZALINCINE NEH ALLAH YA KARBA MIKI HAKKIN KI MAIMUNA.
Maganganun mijinta kariyane Yana kokari karekansa Yaya matarsa zata haihu har kwana uku Bai gantaba Amma Bai komaiba Kai hm yaji tsoron Allah dokan asibiti komai wahala bazasu cire ba sai sun fada musu Kai Allah yakauta
Asalamualikum my ordinary presents ena yawan kalan ka a RUclips da statime cannel babuabinda dance maka sai de Allah ya daukaka ka ya biyaka da giant aljanna
Ubangijin Allah ya tona asirin duk wanda ya aikata cikin kankanin lkc alfarman Annabi Muhammadu S A W Kai kuma ubangijin Allah ya saka maka da mafificin alkairi ya Allah ya kare ka da kariyan sa ya kara daukaka brekete family ya kara muku kwarin guiwa Allahumma Ameen ya rabbal Alamin
Baku san ko Ince baku taba ganin wacce mahaifar ta tafashe bane a yayin nakuda ,shiyasa kuke fadan abinda da kuka ga dama. In sha Allah gaskiya zatayi halinta
Salam, babanmu aduba, wannan mutumin ba maganar gaskiya a tareda shi, ya zaayi baza a kira shi ba, tunda yana kusa. Har kwana uku, bakaga matan ka, haba.
Nafarko dai baka sa hannu ba , bayan kace gidan ka ba nisa,na biyu ba’a baka mahaifar ba ina aka kaita,kiyi hkr baiwar Allah ,All ya raya miki waccan yaran,in kuma kına tare dashi ku rabu, Dan wanan ma baya sonki , ko a jikin shi, baka san sunan shi ba .mtwss. Allah ka hadamu da zuri’ar mu da mazaje na kwarai
Allah ya bayyana gaskiya Amman duka ukun akwai abin dubawa saboda indai maganar waccan Jamila gaskiyane to wannan matar isharar yadda da namijice Allah ya nuna mata saboda sunhadu sunmuzgunama waccan uwar gidan sunsaka yaranta amatsala sannan daga karshe yarabu daita Kuma tarasa mahaifa gaba Daya likitan yasaidata abincika dei
Hmmm nakuda bayasa mace ta manta abubuwa da suka faru da ita ba..wannan mijin nata yana boye wani abu. Cire mahaifa ba karamin abu bane fah, haka kawai zaku cire baku fadawa kowa ba?
Kofa cuta aka cirewa mutum wallahi likitoci basa taba yarwa batareda anjira mutum yafarfado annuna maiba tsakani da Allah fa😢😢balle mahaifa da abunda keciki haba Dan Allah maganar gaskiya kenan fa aduba lamarinfa kawai dai akwai wata kulla kulla kawai fatanmu Allah yasa yafidda megaskiya Alfarman Annabi Muhammadu rasulillahi sallallahu alaihi wasallam Amin ya Allah
Wlh wlh wlh ancutarda ita yana bayani tana kuka😭mijinta bashida gaskiya komaiseyace. Yamanta, kumahar ya kwatanta DR amman wai baze iya ganeshiba,uhmm Allah ya tsinewa meqarya
Yaya akayi duk scanning din da akayi kafin ranar haihuwa bai nuna cewa akwai matsala a mahaifarta ba? Bayan yace girman abin (matsalar) har ya kai giginya? Akwai tantama a wannan zance.
Assalamu Alaikum MALAM ISA Ance Anyi Scanning to Amma Kuma Ace duk scanning din da'akayi ace ba'a gane akwai problem a mahaifarta ba please aduba wannan lamarin.
Wannan mutumin bashi da gaskiya Allah ya tona asirin wanda baida gaskiya cikin gaugawa alfarman manzon Allah s a w 😢
Shin dan Allah daaka ciremata mahaifa wasukabama mahaifar yabirne shin taga mahaifar shin sunbama waye mahaifar duk wanda akayima aiki duk ciwon da akacire sai mutum yagani sannan yan uwanka subirne ciwon
Magananka haka take tabbas
Innaa lillaahi wa,innaa lillaahi Raajiun, wannan Zalincine kawai,ba saninta ba Wani nata haba JAMA, A
To kin jin gaskiyar magana, shima mijin dan ba yar'sa ba ce wai komai ya manta Allah ya bayyana gsky
Wannan gaskiya ne 😊
Kuma ana Gano ciwun dame mahaifa a wajen sikanin
Allah ya bayyana mai gaskiya.
Amman mijin nan kam akwai alamar tambaya a gare sa
Wlh Kam yar uwa anajin mgnr ansan gsky akwai lauje çikin nadi😢
Wlh sosai makuwa wlh dan abayaninsa akwai abin tambaya 😢😭
Towai tunda
Babu
Allah sarki duniya mu mata rayuwar mu tana cikin wani hali
Ya Rabbi y Rabbi y Rabbi kabayyana gaskiya wannan lamarin
Amin ya Hayyu ya Qayyum.
Barkita family Allah yakara basira 🙏♥️👍 Allah yasaka maka da alkairi
Allah ya kare ka baba Ordinary president
Masha Allah amma odinari sir qarin haske da zanyi ni shine yace yana kaita asibiti kafin lokacin haihuwa to ba ayimata scarning ba lokacin dan agane mahaifarta tanada matsala ko jarirnta a lokacinba
Nagode hajiya tabbayar da nake so ayi kenan
Jazakallahu khairan tambaya me ma'ana.
Good question 👍
Maganar banza yake wlhi
Yaci kaine da kusan duk wani important and serious abu ya manta sai abinda basuda amfani yake fada.
Wannan mutumin babu gskya atare dashi de .
Allah de ya tona asirin duk wanda akwai sa hannun sa a lamarin nan .
Allah ya temaki ordinary Ahmad da barkete fam baki daya.
Allah yasa mu dace
Ameen ya Allah
Wlh Dan iskane mijin mugune kumunafikine Kuma azzalumine
Wallahi dan iskane kawai wallahi abu mai mahimmanci yace ya manta
Exactly. Why remember irrelevant details and forget the important ones. This man is definitely hiding something
Allah ya baiyana gaskiya cikin gaugawa wannan lamarin sai allah
Amin ya hayyu ya qayyum
Dan allah brekita family ayiwa wnn mijin daurin goro,Dan uwar babarsa,wnn zalincin daga gareshi yataso
Asibitin da ba,a iya temaka Maka Koda magani shine zasu iya Yi Maka operation khayauta karyane,abimata hakkinta Dan Allah
Good morning Mr ordinary president please do what ever you can to help her
Gaskiya akwai Lauje cikin nadi
Allah ya saka muku da alkhairi, ubangiji ya shiga tsakanin nagari da mugu,Allah ya bayyana gaskiya
Allah yabada nasara berekete family
Kai jama a Allah kashiga tsakani Nagari da mugu,wlh wasu mutane sunfi tsoran kunya duniya akan ta lahiri
Allah yaqara basira da fahimta.inzamu gyara mu gyara.Allah yabamu ikon gyarawa.brekete family arewa tamuce❤
Allah ka bayyana gaskiya 🤲🏼 Ya Rabbi
To koni yanzu shekarata 33 amma wlh har yanzu ina tina sanda aka kaini primary school
Balle abunda akayi for the fast ten years uhm
Ya Allah duk wanda yake da gaskiya katona asirin sa ka sakawa wanda aka zalunta kuma 😭😭❤️
Amin Amma remember that brain differs,some are intelligent while some are not,so pls madm stop comparing ur self to others
Allah she kadai ne manin kumai a Dunia da lahira.
Allah ya bayana gaskiya Wana lamarin.
Ni I'm student of health Education
1 year ina practical maternity Unit General Hospital katsinana shiga maternity theatre Emergency da elective bansan iyaka ba. bnataba ganin anyima wata mace aiki ba tare da wani jinin ta y sani ba.
Maganar wannan mutumin karya yake
ALLAH yatemaki brekete Family da staff din ta baki daya
Amin y rabbi
Karyane mana ai baa taba aiki batare da Dan uwa ko Miji yabada consent ba sanan Kuma har ma acire mahaifa tab ai babban decision ne dole Sai an nemi isini
You supposed to hold to hold the doctor responsible, but you chose to blame the powerless Husband.
Wlh Lokacin Da Akayima kakana Aiki Seda Aka ajiye Abun Muka Ganshi wlh Gaskiya anriga Da Ancuceta Allah Uban giji ya Saka Mata Hmmmm😢😢😢
Wata sharia sai, Allah
❤❤❤ جزاكم الله خير
MAIMUNA KIYI HAKURI KI DAINA KUKAH ALLAH YA TARE DAKE MAMANA, IDAN KINA KUKA KINA SANI KUKA .
Gaskiya akwai ayar tambaya akan mutuminan komai ya manta Allah dai ya bayyana me Gaskiya
Allah ya bayyana mai gsky,Allah ya tona asirin mara gsky
Acemata kawaii tayi hkr inason ta zan aureta
Mashaa Allaah
Allah baka ikon riketa bisa amana amma an cutar da ita allah kade xe bi mata hakkinta😢
Gaskiya akwae lauje cikin nadi
Allah ya bayyana gaskiya wata shari’ar sai a lahira Allah isa mu dace 🙏Allah yayi wa brekete family albarka ya saka musu da alkairi
Slm gaskiya babban mai gida abi mata hakkita allah yabaka ikon bimata hakkinta allah yabada nasara
Kibarwa allah kawai shi zai sauka miki
Shine kawai anriga an cuceta
Gaskiya daii akwai lauje cikin nadi,
Gaskiya wannan mutum baida gaskiya allah ya tona asirinsa😂😂😂
Ai magana da wannan mijin akwai rainin hankali, Sarkin mantuwa!
Gaskiya yana da matsala tunda duka matansa ba su masa shaidar arziƙi ba
Sannunku da ƙoƙari Allah ya ƙara baku kariya da taimako, Allah ya sakawa baiwar Allah
Duk Duniya babu likitan dazai farka mutum batare da izinin Mai jikin ba ko muharraman ta
Wannan cin mutunci Yan Arewa ne da Musulinci da Musulmi wallahi
Dama ana daukar mu dabbobi wato mu Yan Arewa
Kai Jama'a 😭😭😭😭 kamar asibiti Malam Aminu Kano Likita sankam ace yayi aikin cire mahaifa bada izini ba subhanalla Allah ya jikan mu
Inna lillahi wa inna ilaihin raji'un subhanallah Allah ya shiryemu
Wannan mutum anyi kidahumi
Ku gaya mai Dan uban sa ni sau 2 anayi man aiki yau ga dan iska dakiki
Gaskiya Maza yakamata mu ringa kulawa da family
Ai dayawa wawaye ne wlh gefen kula da iyali sai kad’an daga ciki bale hausawan muna rantse miki da Allah basa kula da family barsu da aure aure kawai
Da yawa waiwaye ne? Har da Umar cikinsu
@@HauwaUmar-p2e
Wallahi musamman na Kano ba ruwansu da bin mace asibiti balle dakin haihuwa, baa ma bari ko ana bari baza su ba ko a gida ta haihu basa zuwa shi isa maza basa, tausayin mace basu san yadda take shan wahala naquda ba, ban san yanzu ko mazan zamani sun canja
shine kawai
shine magana
Jazakallahu khairah Brekete Family ❤❤
gaskiya mijin bayada gaskiya
This is my feeling
Kawai bayada gaskiya ko Kuma Bai sonta dama
AUWALU BAKA DA GASKY AWANAN LAMARI , MAI YASA BA AMATA BAYANI BAH KAFIN A CIRE , ORDINARY PRESIDENT KA NAIMO WANAN DAN ISKAN LIKITA . WANAN ZALINCINE NEH ALLAH YA KARBA MIKI HAKKIN KI MAIMUNA.
Allah ya kyauta
LooooL, 🇨🇮🇨🇮côté d Ivoir 🇨🇮
Maganganun mijinta kariyane Yana kokari karekansa Yaya matarsa zata haihu har kwana uku Bai gantaba Amma Bai komaiba Kai hm yaji tsoron Allah dokan asibiti komai wahala bazasu cire ba sai sun fada musu Kai Allah yakauta
Ordinary president, Allah ya kara maka basira.. Ameen
Allah yakara lafiya da nisan kwana babanmu❤🎉
Mascha allah allah y kara lyp 🎉🎉🎉❤
Yalla boi, Allah Saka da alkhairi, Allah ya bar mana kai
Allah yaswaka
Wllh ban yadda da wanna maganar ta shi ba gaskiya kumai wai ya man ta haba ya Allah ka bai yana gaskiyar wanna alamarin ya Allah ka fi mata hakin ta🤲🥹
Allah kabayan da gaskyy
Allahu yatemakeka babanmu kanayi kokari wa talakawa Allahu ya tsare wannan gidan redion daku kanku Alfarmar hasken fiskar manzon Allah s a w🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Allahumma Aamin
Asalamualikum my ordinary presents ena yawan kalan ka a RUclips da statime cannel babuabinda dance maka sai de Allah ya daukaka ka ya biyaka da giant aljanna
Allah ka hana Wanda ya cutar da ita nutsuwa duniya da lahira
Ameen ameen
Ubangijin Allah ya tona asirin duk wanda ya aikata cikin kankanin lkc alfarman Annabi Muhammadu S A W Kai kuma ubangijin Allah ya saka maka da mafificin alkairi ya Allah ya kare ka da kariyan sa ya kara daukaka brekete family ya kara muku kwarin guiwa Allahumma Ameen ya rabbal Alamin
Gaskia akwai Alaman tambaya akan mijinta
Allah yabiyaka my ordinary jazakallahu
Hmmmmn wata shari'a Sai Allah. Allah ya bayyanar da gaskia yabi mata hakkinta.
Alllah yabayyana gaskiyar wannan al,amari
Kuma ba a yi scanning ba kawae a cire mata mahaifah
Baku san ko Ince baku taba ganin wacce mahaifar ta tafashe bane a yayin nakuda ,shiyasa kuke fadan abinda da kuka ga dama.
In sha Allah gaskiya zatayi halinta
Ke baki yadda an zalince ta bane hajiya??
Ba fashewaba ko tarwtsewa yayi dole sai Wani nata yasa hannu zasuyi aiki
Salam, babanmu aduba, wannan mutumin ba maganar gaskiya a tareda shi, ya zaayi baza a kira shi ba, tunda yana kusa. Har kwana uku, bakaga matan ka, haba.
@@HauwsMuhdTo gashi sun yi aikin ba tare da sa hannun relatives ba! Laifin waye? Hospital ko Mijin?
Ina tare dake sister
Gaskiya mijinan ayya kuwa Allah ya bayyana Mai gaskiya
Ai inshaaAllah duka saisunci ubansu
Hmm gaskiya akwai wata a kasa
@@ummiahmad4909insha Allahu
Wallahi mijin munahuki ne
Ya Allah dukwanda kedahannu aciki cuter da wannan baiwarka ya Allah kasakamata kataimaki bekete family
Amin y rabbi
Allah ya sakamiki
Dan ALLAH ku baki number birekiti zanyi masu qarin ilimi
Allah Nima inason number zan masa tanbaya
Ta yaya za,a cire mata mahaifa babu izini, babu wani bayani
Tambayi asibitin
Ko madai me akai me yafaru Wlh Allah an cuce baiwar Allan nan💔Allah ya bima ta hakkin ta da gaggawa 💔💔😭😭😭😭
Nafarko dai baka sa hannu ba , bayan kace gidan ka ba nisa,na biyu ba’a baka mahaifar ba ina aka kaita,kiyi hkr baiwar Allah ,All ya raya miki waccan yaran,in kuma kına tare dashi ku rabu, Dan wanan ma baya sonki , ko a jikin shi, baka san sunan shi ba .mtwss. Allah ka hadamu da zuri’ar mu da mazaje na kwarai
Kuma bebiya kudin Aiki ba haka kawai Akamata Aiki
Allah ya bayyana gaskiya Amman duka ukun akwai abin dubawa saboda indai maganar waccan Jamila gaskiyane to wannan matar isharar yadda da namijice Allah ya nuna mata saboda sunhadu sunmuzgunama waccan uwar gidan sunsaka yaranta amatsala sannan daga karshe yarabu daita Kuma tarasa mahaifa gaba Daya likitan yasaidata abincika dei
@@BintaLawal-j5eni wllh nafi tunanin haka
nima😂@@HabibaAbubakar-td8il
Ordinary ahamed Allah yasaka
Hmmm nakuda bayasa mace ta manta abubuwa da suka faru da ita ba..wannan mijin nata yana boye wani abu.
Cire mahaifa ba karamin abu bane fah, haka kawai zaku cire baku fadawa kowa ba?
Allah sarki rayuwa muna mantawa da lahira
Aikaine condemned din mekai kamar kwallon giginya azzalimi babanmu afitarmarta d hakkinta kawaiii muguuu😢😢
Before jumping in to conclusion they have to contact management of the Hospital.
Duk Wanda yaga cigaban yayi tagin Dina pls
CAPACITY
In ancire meyasa baabaku mahaifarba baabaku ciwan kagani wlh karyakuke
Allah ya miki albarka abunda ke raina kenan
Nima haka wlh allah ya bay yana gaskiya
Tambayi asibitin
Gaskiya wnn mijin nata akwai alamun tambaya akansa 😢
wlh cikin biyu Daya ko
dahadin bakin kishiyar ta da Kuma sa hannun mijin.ta baqin Azzalumi
Allahu ya baina gaskia don alfarmar anibi muhammadu Sakallahu alaihi wa sallam
Kofa cuta aka cirewa mutum wallahi likitoci basa taba yarwa batareda anjira mutum yafarfado annuna maiba tsakani da Allah fa😢😢balle mahaifa da abunda keciki haba Dan Allah maganar gaskiya kenan fa aduba lamarinfa kawai dai akwai wata kulla kulla kawai fatanmu Allah yasa yafidda megaskiya Alfarman Annabi Muhammadu rasulillahi sallallahu alaihi wasallam Amin ya Allah
Emergency ba a yin haka. Yaushe za'a jira har sai ta farfado? Rayuwar ta tana cikin haɗari ai.
@@d.bcooper2271a emergency ana haka malama ko.malam,dole kafin ayi aikinda zaa cire mahaifa wallahi ko gigin mutuwa take sai anfadawa iyalinsu,idan basu yardaba bazaa cireba
Ko ni anyima uwata cs kuma kafin ayi saida aka fadawa mahaifina aka fada mata cewa zaa rufe.mahaifarta saboda inta sake haihuwa akwai matsala,kuma alokacin bata hayyacinta,amma dukkanmu muna tsaye saida aka mana bayani mukasa hanu sanna akayi aiki,karku maida mutane basusan me sukeba

@d.bcooper2271 to Allah yabayyana me gaskiya, nida nicema a yawan mantuwana nama wallahi bazan iya tunano dayawan wasu abubuwanba, sannan innice dayafiya wallahi zanbarku inmunje lahira awarware sabida wannan lamarin babbane wallahi
To aibake bace
Baiwar Allah kiy hakuri kibarma Allah Allah y Raya maki wainda ya baki😢
Koda zata hakura aci uban likitan da mijin
@@sadiyaahmad6118 Wallahi dan kar su sake yiwa yaran al'umar Annabi haka, kila anyi dubu wa ya sani Astagfirul-lah
Allah ubangiji yabimata hakkinta🤲
Masha Allah wowed Alhamdulillah 😩😩✅✅✅✅
Ta yaya za' a cirewa mace mahaifa batareda saninta da mijinta gaskiya Dr Nuhu bakada gaskiya wallahi
Wallahi zan iya Ganesha hakuri aka ciremin Amma Wanda yamin hotoma wallahi nagansa zangane shi Kuma yau shikara ashirin dayimin
Shi ciwan ba aganshiba kenen a scanning, sai da aka budeta
Wata shari'ar se a lahira
Allah ya Kyauta🤲🥹
Alhamdulillah inchallah 😍
Inzaa gyara gyara tsakanida Allah babu yadda zaayi ace za ayiwa mutum aiki Bata tare da wani nata yasa hannu ba
Nigeria jaga-jaga
Wlh abunda nace kenan.. and waya biya kudin aikin
Cmd na aminu yace kyauta akayi a hirar sa danaji day b4 yesterday
@@xieynatxieynat1987 Wallahi kuwan ga maaikatan Asibiti da masifar san kudi, wannan ma abin dubawa ne
😂 😂 😂 😂 😂 @@sakinadeeni4713
Allah ya bayyana me gaskiya
Humm wannan mijin fa akoi alaman Rishin gaskia tareda shi fa
Allah ya bayyana mai gaskiya😢
Allah ya mana tsari da mugun ji da mugun gani ameen ya hayyu ya qayyum
Mashaallah Allah yaqaralafiya danisankwana maialbarka Allah yasamudache
حسبي الله ونعم الوكيل ياخذو لها حقها لا يسبوه الله يحزاكم خير و يقويكم 💔💔💔💔💔💔😭
Insha allah gaskiya xata bayyana
Wlh wlh wlh ancutarda ita yana bayani tana kuka😭mijinta bashida gaskiya komaiseyace. Yamanta, kumahar ya kwatanta DR amman wai baze iya ganeshiba,uhmm Allah ya tsinewa meqarya
Yaya akayi duk scanning din da akayi kafin ranar haihuwa bai nuna cewa akwai matsala a mahaifarta ba? Bayan yace girman abin (matsalar) har ya kai giginya? Akwai tantama a wannan zance.
Allah ya tona asiri wnn mgn
Assalamu Alaikum MALAM ISA Ance Anyi Scanning to Amma Kuma Ace duk scanning din da'akayi ace ba'a gane akwai problem a mahaifarta ba please aduba wannan lamarin.