SHU'UMAR MASARAUTA. 01. Mugu shi yasan makwantar mugu, Cuta ce da dau cuta.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 фев 2025
  • Shu'umar masarauta: Aduk sanda zuciya ta zama jagora ga gangar jikin mutum to cikin biyu ne, kodai ya aikata sharri ko kishiyarsa, sedai abinda ka shuka shi kake girba.

Комментарии •