Masha Allah , amma agaskiyar magana ni masoyin sani Danja ne , banji dadin rabuwar auren sani da mansurah ba , amma haka ne Allah ya kadara , Allah ya daidaitasu Dan daraja annabi Mohamed SAW.
Mashaa Allah, Maman Iyman am humbled with your sacrifices to reach out the needy. A distance of 1½ hours travel on a machine to reach a river before crossing to your place is damn far. You made a big sacrifice to reach out. It's very excellent indeed. Keep up the good work especially to the needy. As for your bag, it's really rich, much richer than what we are seeing. Well done and remain blessed.
Malama mansura Allah ya yaye miki damuwan ki Amin summa Amin Insha Allah everything will come to pass just be prayerful as always, Allah is with you😊 we love you here🥰
Najidadin kallan wannan shirin because you manasura inamiki fatan Alkhairi nimasoyiyarkice tintini Banjidadin rabuwanki DA mijinkiba Amman Allah yafini sanin dalilinhaka Allah ya shiga lamarinki
mansura kina burgeni sai dai bnji dadin abinda ya faru dake da sani danja ba ammn shi aure rai ne dashi Allah ys ku sasanta wllahi kun dace dake dashi kuyi maganin mahassada
Masha allah naji dadin ganinki mansura allah ya qara miki lpy da nisan kwana ina yin ki tun ina yarinya koma ina miki fatan alkhairi💕💕💕💕💃💃💃💃🙏🙏🙏🙏🙏🇨🇲🇨🇲🇨🇲
Allah sarki Mansura Allah ya bamu lfy don alfarma manzon Allah S A W
Macha
Allah godiya muke
@@malihakader3284 Toh madallah 👏
MashaAllah. Maman Eman is a whole mood. May Allah SWT guide and protect you💕
Masha Allah , amma agaskiyar magana ni masoyin sani Danja ne , banji dadin rabuwar auren sani da mansurah ba , amma haka ne Allah ya kadara , Allah ya daidaitasu Dan daraja annabi Mohamed SAW.
Gaskiya I'm really enjoying this show keep it up plz most especial your and this 🌹😊
Dan Allah kuyihakuri Kikkoman kan yaranki wallahi kunaburgeni inajin zafinrabuwNku kuyi hakuri dajuna
Malama Mansura may Almighty Allah heal you for us.Ameen thummah Ameen
Yayi
My one and only Best actress mansurah Isa
Masha Allah! Masha Allah!! Masha Allah!!! Allah ya qara basira😘
Macha Allah anty Mansura allah ya karéki...anty Rukaya shirin zakar Mata We love
Macha Allah
Allah yabiya Amine
Mrs Danja 💞Allah yabarku tare. Interesting @ Dawayya🌹
Thanks maman Iman, Allah y baki lfy
Allah Ya miki jagora Ya kawo miki mafita cikin wannan lamarin daya samemu duka.maman eman tamu much love💞
Ma sha ALLAH ❤❤❤
Ma shaa Allah Hadjia Mansura maman iman
Mashaa Allah, Maman Iyman am humbled with your sacrifices to reach out the needy. A distance of 1½ hours travel on a machine to reach a river before crossing to your place is damn far. You made a big sacrifice to reach out. It's very excellent indeed. Keep up the good work especially to the needy. As for your bag, it's really rich, much richer than what we are seeing. Well done and remain blessed.
Allah yabada sa,a
😮🎉😢😮
Mashaallah Rukky na👌
Malama mansura Allah ya yaye miki damuwan ki Amin summa Amin
Insha Allah everything will come to pass just be prayerful as always, Allah is with you😊 we love you here🥰
My ever actress. Allah ya albarkaci rayuwa
Very impressed with this.
Masha Allah, hajiya rukayya dawayya Allah ya kara basira.
My best fan mansura isa
Hirar nan taki tayi Dadi wlh ta samu nishadi
I have been waiting since noon 💃🏼💃🏼💃🏼
Allah sarki aunty mansurah wlh Allah ya jarabceni dason wannan baiwar Allah, Allah yakara miki lpy,
Masha Allah mansurah godiar Allah tasa kinyi kiba masha Allah Allah yakara rupa asiri
Masha Allah tabarakallah godiyya muke
Masha Allahu mmn Iman Allah ya Kara lpa alhmdllh
Masha Allah naji dad'in shirin nan sosai , musaman da ya kasance da tauraruwata mansura isah , Allah ya raya maki yaranki
Alhmdulillahi nagode sosai
@@rukayyadawayya1740 barka ki da yini hajia na gaycheki daga kasar Camerun à Douala 🇨🇲
Macha Allah ,ya yi ,Dawayya mungodé
Allah sarki Allah yabaki lfyr ki Allah kuma yatsare gaba
masha Allah fatan Alkairi 💖💖💖
Macha allah 😘😍
Masha Allah barka da kukari muna mika gaisuwa❤️💋
Masha Allah gaskiya naji da din shirinnan mussamman Dana ga mansura Isa nadade inaneman numbern ta koza a taimakamun da numbern
nima hk ina sonta kuma d zansamu number ta danaji dadi
muna gdy sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen
Masha Allah Allah qara basira
Masha allah 😍😍😍
Masha Allah Allah yakara bassira
Gaskiya shirin nan ya kayatar dani sosae Allah yakara basira rukayyah dawayyah😍😘
Ameen yah rabbi nagode sosai
Najidadin kallan wannan shirin because you manasura inamiki fatan Alkhairi nimasoyiyarkice tintini Banjidadin rabuwanki DA mijinkiba Amman Allah yafini sanin dalilinhaka Allah ya shiga lamarinki
Gaskiya bawanda yakai na mansurah Isa Masha Allah
Alhmdulillahi Ina godiya sosai
Masha allah 🇸🇦🇸🇦
Masha Allah gaskiya naji dadin shirinnan yanishadatar Dani sosai
Masha allahu muna godia
Masha allah allah yabaki lfy
Allah ya kara taimakon Maman imam harma da Maman teku @dawayya
Masha Allah we love you 😘😘😘
MashaAllah Allah yakara basira aduk sanda Naga yanarewa
I cry for ur heart touching story
Masha Allah muna godiya
MASHA ALLAH ALLAH YABADA LAFIYA
macha Allah gaskiya mingode sosai
Masha Allah aunty mansura Allah ya Kara lpia
Masha Allah 😘😘😘❤️❤️
Ok
Masha Allah Allah ya Kara daukaka
Masha ALLAH 💞💞😍
Macha allah 🤣😍💖sirrimune
Ahhalan wasahalan anty rukaiya💯👍👏
Bantaba sanin da wannan Shirin ba sai yau Kuma naji dadin shi sbd haka Zan dinga bin Shirin nan insha Allah 🥰😍
Marhaba😍😘😘
Masha Allah allah karabasira
Masha Allah Allah yakara lpy
I love you Mansoura
هههههههههههه والله كتيييييير مليح مسلسل 😍😍😍🇩🇿
جزائري اشلون تفهم 🙂🙂
Wallahi maman Iman kin burgani
Ma sha Allah
mansura tana burgeni saboda in tana magana tadan da turanchi acikin magananta so I like you ❤️
Masha Allah
Masha allah Mansoura issah
Ma👍🇱🇾🙏
Wa alaikum Salam ❤️👌🙏
احلى حلقه وخالقي
Masha allah muna gdy
wow os Masha Allah👌👌😘
J'adore Mansurah Issa
Ah bon hein moi je t'adore tu as le nom de ma maman chérie 🥰
Salam Hajiya Rukky please what is happening to this programme bcos its been a while I have not been seeing d latest edition. Allah ya taimaka.
Masha allah allah ya taimaka
Allah yakara basira
mashaAllahRukiyya😚😚😚😚😚😜😜😜😜😎😍😍😎😎😎
Masha allah
Masha Allah 🙏
Ma sha allah
Masha ALLAH
Allah Yi jagora ruky
mansura kina burgeni sai dai bnji dadin abinda ya faru dake da sani danja ba ammn shi aure rai ne dashi Allah ys ku sasanta wllahi kun dace dake dashi kuyi maganin mahassada
masha ALLAH mmn EEMAN
Mansura isah kina burgemu sosai🥰🥰🥰
Masha allah naji dadin ganinki mansura allah ya qara miki lpy da nisan kwana ina yin ki tun ina yarinya koma ina miki fatan alkhairi💕💕💕💕💃💃💃💃🙏🙏🙏🙏🙏🇨🇲🇨🇲🇨🇲
@@mamoudoumoussa938 yauwa barka dai antashi lpy çava alhmdllh
@@mamoudoumoussa938 mi don ha ngaundere
@@mamoudoumoussa938 mi don ha ngaundere
@@mamoudoumoussa938 turu min naka to
@@mamoudoumoussa938 na dauka
Allah yabaki lfy Allah kuma yadaidaitaki da mijinki kikoma gidan mijinki
Ameen yah rabbi nagode sosai
Gsky mun nishadantu Allah yasaka miki d alkairi yakuma tsare miki zuria
Ameen yah rabbi nagode sosai
Hmmm... Wallahi Ina matukar kaunarki Mana iman,kina burgeni sosai
Macha Allah
Masha allah ❤️ 💋
Allah yakiyaye
I was hoping to hear more
👌👌👌👍👍👍👍👍👍💕💕💕💕💕💕💕
Merci beaucoup
Masha allah allah yaqara lafiya
Allah yataimaka mansura
mansuraiSamugodi😘😘😘😚😚😚😙😙😘😘😘😘😚😎😎
Mansura baba isah inayinki