Juyewar tsohon limamin haramin makka zuwa dan film ya tashi hankalin duniya.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 янв 2025

Комментарии •

  • @addayobaru5643
    @addayobaru5643 2 года назад +1

    Allah yasa mugama da duniya lfy.muyi kyaykyawan karshe.

  • @rahamamamanfadila5798
    @rahamamamanfadila5798 3 года назад +1

    Allah ya shirya mu baki daya

  • @umarmahmud9134
    @umarmahmud9134 3 года назад +1

    Allah ya mana jagora

  • @abdullahimohammad9513
    @abdullahimohammad9513 3 года назад +8

    Allah Ya shirye shi da mu bakidaya.

  • @mamanahmadmaryamm8573
    @mamanahmadmaryamm8573 3 года назад +6

    SubhanAllah,!!! Ya Allah katsare mu da xuri'armu zamewa

  • @husainihassan1250
    @husainihassan1250 2 года назад

    Allah ya tsaremana imaninmu ameen ya haiyu ya qaiyum

  • @abdulfattahkabiru4293
    @abdulfattahkabiru4293 3 года назад +4

    Allah (SWA )shiryar da Al-umma mu da tsare mana imanin mu. AMEEN

  • @kimiyatv5768
    @kimiyatv5768 3 года назад +6

    Allah ya tsare mana imanin mu

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 3 года назад +3

    Subhanallah Allah ya tsare mana imanin mu da malaman mu na sunnah, malam munji kayi shiru bakace komai ba akan muguwar akidar interfaith da nuru khalid take yadawa malam ko dai dan dr sani wato malamin ka yana cikin kungiyar ne shi yasa kake dan shakka da jin kunyar yin magana akan interfaith to malam ya kamata tsoron Allah da kunyar sa kadai ya kamata a rinka ji a rinka sauke nauyin ilimi

    • @musayetty2688
      @musayetty2688 3 года назад

      Subhanallah amma wlh ka munana xato ga malam

    • @aliabubakaralidamalibaba970
      @aliabubakaralidamalibaba970 3 года назад

      @@musayetty2688 wannan ba munana zato bane abune da yake na zahiri na fada tunda aka fara batun baice uffan ba to meye dalili Sabin kanka ne duk wani abu da ya taso yana magana akai koda bai kai girman wannan ba to me ya hanashi yin maganganu akan wannan?

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 3 года назад

    Subuhanallah ya mukallibal kulub sabbatiddai alakalbh ya Allah ka sayana da rabunshiriya da shi da iri"irin masuwannan hali Allah ka qarasamu akan daidai kasamuyi kyakkyawan qarshe Ameen ya hayyu ya qayyum☝🤲🇸🇦🇳🇬🙆‍♀️🙆‍♀️

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 2 года назад

    بارك الله فيك وجزاك الله خيرا الشيخ ابو عاءيشا

  • @sarkinruwa6394
    @sarkinruwa6394 3 года назад +2

    Ai shiyasa manzan Allah yache murika neman tsari gameda Rayuwa da kuma Mutuwa wannan dayache daga chikin zamewan Rayuwa kenan kuma dama Allah baiyi nufin kowaya yazama mutumin kwaraibah Allah yatsirardamu da Imaninmu dakuma Mutunchinmu.

  • @munzaliwakilimiga9887
    @munzaliwakilimiga9887 3 года назад

    Hasbunallahu wani'mal wakeel
    Allah Ubangiji ya shiryeshi da mu baki daya

  • @nafisaabbas4391
    @nafisaabbas4391 3 года назад

    Ya subhanallah innailaihi wa innailaihi rajiun allahumma ajirni fii musibatihi Allah ya tsare mana imanin mu baki daya yasa mu gama da duniya lfy

  • @jonnytitanic8727
    @jonnytitanic8727 3 года назад +1

    Allah ya sheyemu gabaki daya yabamu kyakyawan karshe ya shiryar damu

  • @hauwashehubamalli5325
    @hauwashehubamalli5325 3 года назад +2

    Innalillahi wa inna ilaihirraji'un Allah kasa muyi kyakkyawan karshe muda diyanmu da dukkan musulmi ya hayyu ya kayyum 🤲

  • @susueslamnewhiwete6540
    @susueslamnewhiwete6540 3 года назад +1

    Allah yakaremu Allah ya steratar damu daga fadawa halaka

  • @maimunaabdulkarim1551
    @maimunaabdulkarim1551 3 года назад +3

    Innalillahi wa innailaihi rajiun Allahumma ajurna fi musibati wa khalifna khairan minha. ALLAHUMMA MUSARRIFAL QULUBI SARRIF QULUBANA ALA TA'ATIK. YA MUQALLIBAL THABBIT QULUBANA ALA DINIK.

  • @abubakarbubajajere1020
    @abubakarbubajajere1020 3 года назад

    Allah yakare mana imaninmuh, Allah yakara maka Imani da lfya malam.

  • @aishausman8865
    @aishausman8865 3 года назад +1

    Don Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 abinciko mana gaskiyar wannan lbr umar
    Saboda nide banyarda da Abu Aisha ba
    Saboda yana kawo lbr ba ingantattuba

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  3 года назад

      KARANTA LABARIN A BBC
      www.bbc.com/arabic/trending-59350258

  • @mustaphasolari2775
    @mustaphasolari2775 3 года назад +1

    Subhanallah Allah, ka azirtamu da kyak kyawar karshe.

  • @najaatunajaatu8618
    @najaatunajaatu8618 3 года назад

    Allah ya share ya da sha Alafama Amazon Allah S A W

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 3 года назад +1

    Hasbunallahu waniimal wakil
    Allahu ajjirni fiy masibati

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 3 года назад +1

    ALLAH ya shirya muba kidaya Amin

  • @h.n1977
    @h.n1977 3 года назад

    Allah ne kawai yake shiryarwa Kuma ya tabbatar da Wanda yaso akan shiriya, Allah ka tabba tar damu akan shiriya, ameen

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 3 года назад +1

    Subhanalillah toh Allah ka tsare muna imanin mu tabbas ƴan kanywood sun samu shubuha sai dai wanda Allah ya kare

  • @abbaalhaji1821
    @abbaalhaji1821 2 года назад

    Allah ye ganar masa gaskiya

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 3 года назад +1

    Subhanallahi ALLAH yakyau duniya 😲😲😲😲

  • @ameenahameenah6884
    @ameenahameenah6884 3 года назад

    Subuhanallah Allah ya tsare mana imanin mu

  • @susueslamnewhiwete6540
    @susueslamnewhiwete6540 3 года назад +2

    Ameen Malam Allah yabiya

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 3 года назад +1

    Bawani anjima da korar sa kawai baiyyi dai dai bah baiyyi bah amma bawani an dade da korarsa

  • @muhdsaniahmad2135
    @muhdsaniahmad2135 3 года назад +1

    Allah Yatsare Mana Imanin mu

  • @ahmadsalihusulaimanoo222
    @ahmadsalihusulaimanoo222 2 года назад

    اللهم أحسن عاقبتنا في الأمور كلها وأجرنا من خزي الدنيا وعذاب الآخرة

  • @dfdfcfsdswdxx3560
    @dfdfcfsdswdxx3560 3 года назад

    Hasbiyallahu wani imal wakhill

  • @maimunayusuf8054
    @maimunayusuf8054 3 года назад

    Slm ya allah ka shirye shi

  • @abukarsadiqgoni9120
    @abukarsadiqgoni9120 3 года назад

    Allah ya saka da alkhairi malam

  • @maazzamsani7481
    @maazzamsani7481 3 года назад +1

    ALLAH ya tsare imanin mu, ga badawa ga halaka💡👽🌚

  • @shamsudeenadamu2151
    @shamsudeenadamu2151 3 года назад

    Subhanallahi

  • @yusufyusufm6141
    @yusufyusufm6141 2 года назад

    HazbunalAllah!

  • @ibrahimalaji2841
    @ibrahimalaji2841 3 года назад

    Dan Allah malam inada tambaya shin wa,Annan malaman akoi Wanda yake darai acikinsu
    Ash Shaik Salah bn fauzan
    Ash sheki bn bazz
    Ash sheki bn usaimin
    Kuma wanene yake bin Wani please malam Abu Aisha inajira Allah Yakama lafiya

  • @abdallahumardokaji3399
    @abdallahumardokaji3399 3 года назад +1

    Shukran Mal Abu Aisha
    Juzitum khayra

  • @ishegilassalisu1862
    @ishegilassalisu1862 3 года назад

    Masha Allah 🇱🇾👍👈

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 3 года назад +1

    Allah ya shiryemu

  • @mohammedabubakhar6222
    @mohammedabubakhar6222 3 года назад

    Allah ya shiryi shi

  • @sagirmukhtar8830
    @sagirmukhtar8830 3 года назад

    Allah ya karemana imaninmu

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 3 года назад +4

    سبحان الله،انا لله انا لله وانا اليه راجعون،اللهم يا مقلب القلوب ثبت قلبي على دينك.

  • @ismailakhamisadam182
    @ismailakhamisadam182 3 года назад

    Allahummarshidnaa iladariqilmusqeem

  • @siditvta
    @siditvta 3 года назад +1

    Ya Allah ka muna kyekyewan karshen!!!!

  • @zeezeibrahim2110
    @zeezeibrahim2110 3 года назад +3

    Innalillahi wa'Inna'illahirraji'in, YaAllah Kayimana kyakyawar karshe.Ameen

  • @حسنابراهيم-ه4ح
    @حسنابراهيم-ه4ح 3 года назад +4

    Asallam Alaikum, Zuwa Gareka, Me Tashar Al, Furqan, Ya Kamata Kazama, Me Nzari Me Zurfin Kafin, Ka Kawo, Wata Matsala, Kar Ka Zama Me Son Rai, Musaman Akan Adinin Musulunci, Kaji Tsoran Allah, Wallahi, In Ba haka ba, Zaka Tsinci Kanka, Akan Abinda, Kake Tuhumar Wasu...... Bugu da kari, En Saudiyya, Allah Ya Ɗoramusu, Wariyar, Lonin Fata,Shi Adil Alkalbani, Allah Ya Ɗagashi Ne Bazata,.. Toh Shine Suke Ta kokarin, Sai Sunga Bayanshi, Sun Mance Allah Shine Mai Komi Mai Kowa,... Da,allah A kiyaye... Shi Baqar Fatane, Kagane Wanan..... 😢🌚😢✋🏼

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 3 года назад

    Subhanallah Allah karabamu da musibar qarshen duniya

  • @oussama2072
    @oussama2072 3 года назад

    Subhanallah Allah ya kauta

  • @mohammedkari9849
    @mohammedkari9849 3 года назад

    ALLAH ya sauwake

  • @abdullahiarzika2575
    @abdullahiarzika2575 3 года назад

    Allah ya shiryar da mu

  • @SIRRINANDROIDTV
    @SIRRINANDROIDTV 3 года назад +1

    Shirye shiryen suna jan lokaci malan dafatan za a ringa taqaita mana lokacida yake ja mungode

  • @saadushummamena1264
    @saadushummamena1264 3 года назад

    Inna lila wa Inna ilaihi Raji un lahaula Wala quwata ila billah Allah ya shiryemu Allah ya gafarta mana 💔😢😭

  • @ibrahimalaji2841
    @ibrahimalaji2841 3 года назад +1

    Subahanallah

  • @mahammedmohmmed2723
    @mahammedmohmmed2723 3 года назад +2

    subhanallahi astaqfirllaha wa atubu ilaih ya allah kasamanazugiyarmu imani darahma

  • @haladouidrissabubakar3189
    @haladouidrissabubakar3189 3 года назад

    سبحان الله

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 3 года назад

    سبحان الله لاحول ولاقوة الابالله

  • @mahamanbiniyamine6460
    @mahamanbiniyamine6460 3 года назад +1

    اللهم ارنا الحق حقا وارزقنا الاتباعه،وارنا الباطل باطلا وارزقنا الاجتنابه

  • @habiboualakos4937
    @habiboualakos4937 3 года назад

    Allah ya tsare. Imanin mu

  • @بركهمحمد-ف4ط
    @بركهمحمد-ف4ط 3 года назад +1

    سبحان الله بارك الله في قلوبنا في الإسلام

  • @fiddausiismailhadi7615
    @fiddausiismailhadi7615 3 года назад

    innalillashih WA inna ilaishi raju un Allah 😭 Allah kamana kwakwan karsha 😭

  • @عبدالقادرمحمد-خ7ع
    @عبدالقادرمحمد-خ7ع 3 года назад +1

    اللهم امين يارب العالمين

  • @yakouboumohammad6104
    @yakouboumohammad6104 2 года назад

    بالله 😥

  • @barakamutari689
    @barakamutari689 Год назад

    😢😢😢😮😮😮😮😢😢😢😢

  • @jamilausman6783
    @jamilausman6783 2 года назад

    اللهم ارزقنا توبة نصوحة قبل الموت

  • @suleimabujaafar5956
    @suleimabujaafar5956 2 года назад

    A kullum ya kamata my Riga yiwa kanmu adalci a kan duk abinda ya faru .
    Kafin ka fadi magana akan wannan bawan Allah ya kamata kayi tunani in abin ace wannan jarabawar data sameshi Kai ya samu ya zaka so mutane su mua'malance ka.
    Tabbas nasan zaka so ace an yi mkaa addu'a da fatan shiraya.
    To Kai me yasa ba zakai was waninka haka ba.
    Ya Allah Dan sunayenka kyawawa da sifofinka mafiya Kamala ga ba wanka ya zame daga tafarkin ka Allah Dan rahamar ka da Jin kanka ka dawo dashi kan hanya.

  • @ibroibro4138
    @ibroibro4138 3 года назад

    innalillahiwainnailayhirajuounsubahananlahi AllaAlla yasamugamalafia

  • @abouzeidiamadou5510
    @abouzeidiamadou5510 3 года назад

    Assalamou alaikoum

  • @mammanoumar6006
    @mammanoumar6006 3 года назад +1

    🤲😭😭😭

  • @مرجانهلا
    @مرجانهلا 3 года назад

    Ya rabb

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 3 года назад

    Wanyo duniya budurwa wawa A she ɗauka take da ajewa

  • @hananzacks4858
    @hananzacks4858 3 года назад +1

    Astagfirullah

  • @issaissa3286
    @issaissa3286 3 года назад

    isssa

  • @binsaeed7325
    @binsaeed7325 3 года назад +1

    لا حول ولاقوة الابالله العلي العظيم

  • @ISAHAKHALAMAI
    @ISAHAKHALAMAI 3 года назад

    allah kacecı rayuwarmu ka tsaremana ımanınmu

  • @lolonono7125
    @lolonono7125 3 года назад +1

    😭😭😭😭

  • @rabiyahaya6542
    @rabiyahaya6542 3 года назад +1

    In akayi la akari da halin da kasar ke ciki na sabbin bullowar bidioi kala kala ai shi baiyi komai ba dan yakoma flim

  • @auwalabdullahi3841
    @auwalabdullahi3841 2 года назад

    Hhhhh 🤣🤣🤣🤣. Ko dai so kake kace Ɗan Shi'a ne?

  • @halimaaliyu9400
    @halimaaliyu9400 3 года назад +2

    Innalillahi Wa Inna Illaihi Raju'un tabbas na taba ganin video shi da ake tambaya shi halascin waka yace ba laifi

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  3 года назад

      Alhamdu lillah ai kinga wasu su dauka kirkirar labarin nayi nayi kasa kage maga wani ba yace be yarda ba tare dacewa abune da ya cika yanar gizo ko inamaganar akeyi malamai suna. ta martani amma mutamrnmu basa bin diddogi idan abu bai yi musu ba sai su karyata kai tsaye.

  • @fatimaadam4629
    @fatimaadam4629 3 года назад +1

    Innalillahi wa inna ilaihi Raji,un

  • @عبدالقادرمحمد-خ7ع
    @عبدالقادرمحمد-خ7ع 3 года назад +2

    إنا لله وإنا إليه راجعون 💔 😭

  • @massuralisamimassuralisami5820
    @massuralisamimassuralisami5820 3 года назад

    wlh indai wnn ne naga inda yakeyin
    caca yana wasa da karta

  • @harunaahmadmuhammad6743
    @harunaahmadmuhammad6743 2 года назад

    Kai inason a fadiman lokacin da yayi Limancin Don Allah? Wata Shekara yayi ne? Inane Asalinsa Don Allah

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  2 года назад

      ka hau google ka rubuta sunansa zaka hani jasa Adil alkalbaniy

  • @ihsaninsan3793
    @ihsaninsan3793 3 года назад

    Wanan ai bayyi komi ba dan ya koma dan Film .
    Kar ka mance shekarun baya Shi Khadimul haramain ya fito Yana rawa da Takobi wurin Tarben Donald Trump .
    Da ince Rawa ta fi film Muni kuma Khadimul haramain yafi Tsohon Limami daraja .
    Kai dai Allah ya kiyaye barna an jima da yinta

  • @hayatoulislamtv232
    @hayatoulislamtv232 2 года назад

    Assalamou aleykoum Yan ouwa agi soran Allah Adel Al kelbani ba dan film ne ba :manzon Allah yace ya Ichi dan Adam charri ya tozartar da dan ouwan Chi mousoulmi.
    Na gode

  • @NaziruZakariMuhammad
    @NaziruZakariMuhammad 3 года назад +1

    Asslm. Na tura da karatun Albani da kake nema. Allah ya taimaka.

  • @ziko_gaming.
    @ziko_gaming. 3 года назад

    ƙai duniƴa aa yau kaji wannan gobe ma haka astagafrilla ya allah

  • @hajiyaumma2029
    @hajiyaumma2029 3 года назад +1

    Ya mukallibul kulub.sabbit.kalbi.ala dinik

  • @peterabrahams5500
    @peterabrahams5500 3 года назад

    Me ya sa wakar da ke goyin bayan wanan vídeo naka ba na yabon Manzon Allah ba?

  • @isaalhajiali6622
    @isaalhajiali6622 3 года назад

    Kai yanzu me ribanka da kafadi wannan zancen sannan Ka nuna film din in da gaske ne kaji tsoron Allah

    • @auwaluibrahimhusaini2796
      @auwaluibrahimhusaini2796 7 месяцев назад

      Dan jaridane shi duk abinda yakke aboyye Yana Daku ya baiyanarwa mutane Dan na bayya su kiyyaye

  • @almahdialmahdi5545
    @almahdialmahdi5545 3 года назад

    هذا ليس بغريب هكذا كل الدعاة الذين يزعمون أنهم هم أهل السنة والجماعة وهم السلفية (التلفية)هذا هو مصيرهم الحقيقي الذي كانوا يخفونه بإطلاق اللحى الخالية من العلم والتقوى وخالية من الحياء والمروءة هذه هي حقيقة الوهابية والسلفية(التلفية) والعاقبة للمتقين/الشيخ علي أحمدباه الفولاني المالكي /جمهورية النيجر

  • @youngbasher3857
    @youngbasher3857 3 года назад

    Ba gaskiya bane wannan maganar talla ne ba film ba saboda bakasani kana yi masa kazafi har yanzu limami ne shi

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  3 года назад

      KARANTA LABARIN A BBC ARABIC:
      www.bbc.com/arabic/trending-59350258

    • @maazzamsani7481
      @maazzamsani7481 3 года назад

      @@al-furqanwalhudatv gaskiyane wanna labarin, na gani yazu

  • @nuratumahd3903
    @nuratumahd3903 3 года назад

    Ina jin dadin wannan channel din

  • @MaryamMaryam-hz9xi
    @MaryamMaryam-hz9xi 3 года назад +2

    Allah ya dora zuqatanmu akan tafarki madae daeci amma dae shekarun da yawa da saukeshi daga limamin harami??

  • @onebobekawel9672
    @onebobekawel9672 3 года назад

    Toh mi anasa hoton Rambo

  • @Incognito_170
    @Incognito_170 3 года назад

    Ni banyarda ba
    Baka nuna mana hujjaba
    Muna son ganin video da ya fito a cikin film din

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 3 года назад +1

    Akwai da yawa malaman mu na sunnah suna fadakar da mutane akan su guji wannan akida ta su nuru khalid amma banda kai malam haka sai ya zama abin mamaki awajenmu kasancewar baka ganin wata masifa ta tunkaro musulmi kayi shiru sai gashi wannan karon mun ji ka shiru kuma mutuminnan nuru khalid duk juma'a sai yayi huduba yana dada yada akidan nan ta interfaith Alhamdullilah naga zaratan malaman sunnah da yawa suna haskawa mutane hatsarin da ke tattare da wannan muguwar akida malamai irin su bin qasim da malam idris abdulazeez kusan kullum sai sunyi magana akai