Shin Shugaban kasar Nijar ya amince bokaye zasu kare nijar ? Martani ga Rarara, sako da nasiha.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 янв 2025

Комментарии •

  • @MahamoudMuhamedAbalak
    @MahamoudMuhamedAbalak 2 дня назад +6

    ina lilahi waina laihi rajun wannan sharine bagaskiya bane fa😢😢😢

  • @GoogleHamissou
    @GoogleHamissou 2 дня назад +4

    Allah yawalkanta boukaye ni wlh banatare dabokaye wlh wlh banatare da abdou rahman caàni wlh Akan boukaye niy dan nijar ne
    Wlh❤❤❤🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬 Allah yahada Kan nigeriya da nijar amin amin ❤❤❤

  • @NaseerSaadou
    @NaseerSaadou 2 дня назад +6

    To Allah ya sa chougaban kasar Niger 🇳🇪 baiyarda dasouba amine 🤲

  • @AssoumaneYahayaHousseiniIbrahi
    @AssoumaneYahayaHousseiniIbrahi 2 дня назад +5

    Ni gaskiya ban yarda da wannan ba
    Koma miye mudai mu ƴan Nijar muna kan kukan mune ga Allah.
    Allah ya taimake mu !!!

  • @djjbril4645
    @djjbril4645 2 дня назад +5

    Subhanallah yanjarida kuji tsoron Allah

  • @AbuYasir-s7k
    @AbuYasir-s7k День назад

    I I'm from Niger 🇳🇪 but I agree with you Ustaz

  • @MutariMamuda
    @MutariMamuda 2 дня назад +2

    Allah yasakama malam almisir da alkhai maganarda yayi a kan rara gaskiyane muma da laifinmu da muke zuwashafikansa muke sauraran da yafito yayi haukarsa

  • @ادممحمد-ذ1ر
    @ادممحمد-ذ1ر День назад

    Wannan yan jaridar Allah ya isa tsakaninmu daku Allah ya wulakanta su wlh wannan maganar karya ne wlh

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 2 дня назад +2

    Allah sa dai wanan ba da gaskeneba amin

  • @SamailaMahamadou-gc9lr
    @SamailaMahamadou-gc9lr 2 дня назад +2

    Allah ya isa Yan jarida kuji tsoron Allah

  • @HadizaMamaneGarbaHMG
    @HadizaMamaneGarbaHMG 2 дня назад +2

    Allah tabbatar da mu abinda hanyar gaskiya

  • @sama2993
    @sama2993 День назад

    Allah yasa kawa malam da alhairi

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 2 дня назад +1

    Bokaye kuma wa iyazu billah, ya Allah kayi mana tsari ameen

  • @MadamMoustapha
    @MadamMoustapha 2 дня назад +2

    Yanju kuma tanane kuma anka bullomey makirtchi da karya allah ya issa

  • @ابوبكرعبدو-ج8و
    @ابوبكرعبدو-ج8و 2 дня назад

    💔💔💔امين يارب العالمين

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z День назад

    Amin ya Allah

  • @yakubouOumar
    @yakubouOumar 2 дня назад +1

    Hmm yan jarida kenan muna nan da ku Allah ya fiku mu Allah muka yarda da shi kuma in sha Allah shi zai karemu

  • @MujittabaIbrahim-jh5tk
    @MujittabaIbrahim-jh5tk 2 дня назад +1

    Wallahi kar ya ne

  • @MujittabaIbrahim-jh5tk
    @MujittabaIbrahim-jh5tk 2 дня назад +1

    Allah ya saka malan

  • @احمدمحمد-ك6ح6د
    @احمدمحمد-ك6ح6د День назад

    Allah ya Isa Tsakanin mu da kukan mai yada Abin da ba shida masani ya kansa

  • @AdamuDahiruAbubakar-n6x
    @AdamuDahiruAbubakar-n6x День назад

    Aslm Gaskiyane Malam Allah Y maimakeka Allah Y Bada Nasara

  • @IbrahimBoubacar-w1j
    @IbrahimBoubacar-w1j 2 дня назад

    Macha Allah Allah ya sakama malan da alheri 🤲🤲

  • @SaniAuwal-z5p
    @SaniAuwal-z5p 2 дня назад +1

    Allah tsinema mai karya ba ayi hakaba

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 дня назад

    Gaskiyane malam Allah yasakama da alkhairi

  • @MahamatIdrissou
    @MahamatIdrissou 2 дня назад +2

    Lahawla talakawa tiy ilabillh

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 2 дня назад

    Gaskiyane malam allah kara fasira

  • @sabiouammanisabiou
    @sabiouammanisabiou 2 дня назад

    Wanna gaskiyane houkoumci yakamata dasou❤❤❤❤

  • @HamissouHaruna-u9f
    @HamissouHaruna-u9f День назад

    Wannan gaskiyane sheikh

  • @imranahachimou9441
    @imranahachimou9441 День назад +1

    Yan jarida kuji tsoron Allah

  • @LaoualiEnok
    @LaoualiEnok 2 дня назад

    Moubarka ga allah

  • @AbdoulRazak-sb6xg
    @AbdoulRazak-sb6xg 2 дня назад +1

    🤲🤲👌👍

  • @abdoulrahim-m5z
    @abdoulrahim-m5z 2 дня назад

    ❤❤❤❤

  • @hamzaabdoulaye1370
    @hamzaabdoulaye1370 2 дня назад

    Allah ya issah

  • @HabibSoudan-o6i
    @HabibSoudan-o6i 5 часов назад

    To malaman Nigeria sunce su suka hana yaki sun manta allah

  • @MuhammadmustaphaGoni
    @MuhammadmustaphaGoni 2 дня назад

    In she allahu mallan 🤲🤲🤲🤲

  • @SaniAdm227
    @SaniAdm227 2 дня назад

    Kaima Allah zai tambayeka akan wannan maganar

  • @mustafasadu3071
    @mustafasadu3071 2 дня назад

    مشاءالله تبارك الله

  • @GazalirabiuAbubakar
    @GazalirabiuAbubakar Час назад

    Wannan gaskiya ne Allah yabiya ka malam

  • @RahamaUsman-j1w
    @RahamaUsman-j1w 2 дня назад

    Aslm malam sunna zagin arewachin nageria gabadaya malam Nima yar arewache. Banzagikowaba. Duwanda yahada Dani da iyayena wlh saimunje gaban Allah yaimana hisabi wlh banyafeba

    • @hindeniger
      @hindeniger День назад

      Duk zagin da yan Nigeria suke ma yan niger bakiji ba sai wanda yan niger sukayi ma yan Nigeria ko tunda bakiyi zagin ba ina ruwanki

  • @MuhammadAhmed-ce3ui
    @MuhammadAhmed-ce3ui 2 дня назад +1

    Dw BBC rfi CNN Western
    Media kayi hattara Malam
    ولا تقفوا ماليس لك به علم,,,,,,,,,,مسؤولا

  • @NouraNouradini
    @NouraNouradini 2 дня назад

    Gaskiyana

  • @harunaUkerder
    @harunaUkerder День назад

    Allah ya sa mu Da she

  • @YahuzaHamza-v8r
    @YahuzaHamza-v8r 2 дня назад

    Wannan karyanefa

  • @AboubacarBoubéSahraoui
    @AboubacarBoubéSahraoui 2 дня назад

    Allahou akbar

  • @Hami-kb8kq
    @Hami-kb8kq День назад

    Abou Aïcha Kaji tsoron Allah abinda rarara yaca ba kagadothi ba amma kagado abinda ankachema rarara

    • @hindeniger
      @hindeniger День назад

      Ka bari har ka iya rubuta hausa lokacin ne zaa fahimci abinda kake nufi😅

  • @BayaroNasiru
    @BayaroNasiru 2 дня назад

    Allah yasaka da alkairi

  • @baussalam
    @baussalam 2 дня назад +1

    Wa yagayyatosu

  • @UmarrFaruk-mj6tu
    @UmarrFaruk-mj6tu 2 дня назад +1

    Karayane wlh Allah 😂😂

  • @nouhouyahaya-g6f
    @nouhouyahaya-g6f 2 дня назад +1

    malam wannan karya yakeyi akan maganar bokaye in cha allah bazamu yarda da harkar bokaye ba

    • @MustaphaIsa-u6r
      @MustaphaIsa-u6r 2 дня назад

      Wai meyasa ne bakuda kunya ne wai. Kana cewa mlm kuma kana cewa karya yakeyi

    • @TUNATARWAHAUSATV
      @TUNATARWAHAUSATV 2 дня назад

      ​@@MustaphaIsa-u6rAi ba Abu Aisha ne yakenufi da makaryacinba kaqara karanta rubutun NASA, yana nufin wanda ya rahotone daga DCL HAUSA

    • @MustaphaIsa-u6r
      @MustaphaIsa-u6r День назад +1

      @TUNATARWAHAUSATV okay eh yanzu na gane

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 2 дня назад

    Ikon Allah ana yi Gabas wadansu nayi yamma dole dai yan jarida suma sai sun tado wani hasumi

  • @AdamouSouleyman-s7n
    @AdamouSouleyman-s7n 2 дня назад +1

    😭😭😭😭😭

  • @MusaAbdurrahim-t3t
    @MusaAbdurrahim-t3t 2 дня назад

    Lailahaillah to aydamukradiyyakenan allah yashiyardamu

  • @YahuzaYakubu-k4o
    @YahuzaYakubu-k4o 2 дня назад

    walahi yan jarida allah yaisa

  • @saleymahamadou6148
    @saleymahamadou6148 2 дня назад

    Ihune bayan haricots malam, Allah ya kiyaye

  • @MohamedHocineMohamedHossein
    @MohamedHocineMohamedHossein 2 дня назад

    😂😂😂😂 3:10 😢😢😢😢

  • @kokotv1527
    @kokotv1527 2 дня назад

    Hahhhhhhh hmm yau kuma ta Nan aka bullowa kasar nijar hmm Allah sarki
    Akwai Allah

  • @MuhammadAhmed-ce3ui
    @MuhammadAhmed-ce3ui 2 дня назад

    Kai kuma malam 😭😭

  • @JamilouJamilou-y8t
    @JamilouJamilou-y8t 2 дня назад

    Karyane miyassa koyaushe saikummana karya Allah ya issa

  • @hamzahousseinihamzahoussei3323
    @hamzahousseinihamzahoussei3323 2 дня назад

    Dan Allah malam kayi haƙuri da wawayen cikinmu masu yimaka comments na wowta🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @yosefyo6149
    @yosefyo6149 День назад

    Habiba

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z 2 дня назад

    Allah yakare muna kasar mu nijer da ga cherin ta adaci da un ta ada alfarmar manzon Allah saw

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 2 дня назад

    Allah keuta inday wannan zanchan gaskiyane akoy masala saboda Allah kaday zay kawo duk wani zaman lahiya.boka banda chirka da neman biyan bukata wajan wani daban.ba abinda zay yi.wallahi mouyi hattara. Allah kaday zaymana komi.da mou da bokayan duk.bayin Allah ne.chi kanchi boka iyachiga wata masala kaji yana kiran Allah.

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 2 дня назад

    Rarara takwalin tsantsa

  • @GebiGebi-t9g
    @GebiGebi-t9g День назад

    Karyane

  • @issacHamid
    @issacHamid 2 дня назад

    Gaskiya wannan ba daidai bane

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 2 дня назад

    إنا لله وإنا إليه رجعون حسبنا الله ونعم الوكيل ولا حول ولا قوة إلا با لله

  • @Abdouchafii-y5v
    @Abdouchafii-y5v 2 дня назад +1

    Kagene

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 2 дня назад

    DAN BORI KAN BEYIBA ALLAH YA MANA TSARI DA DAN BORI BOKA DUK INDA SUKE AFADIN DUNIYA

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 2 дня назад +1

    Mlm Abu Aisha maganar bokaye DCL HAUSA suke yadda ita aman maganar gaskiya Tchiani Yana da Tauhidi daidai gwalgwado

  • @LawaliNiger-o9m
    @LawaliNiger-o9m 16 часов назад

    Kai da kawallafa wan nan katabata da wanlabari kaji soyons Allah

  • @MadamMoustapha
    @MadamMoustapha 2 дня назад

    Kariané charine munafikeyné

  • @wahibbraydji
    @wahibbraydji 2 дня назад

    Dan allah kudena yada labarun qarya toh aisaikununa inda asukagana

  • @AdamouRabilou-s7g
    @AdamouRabilou-s7g 2 дня назад

    Ammah babu wannan labarin agaremu game dabokaye

  • @SaadouHarouna-j9s
    @SaadouHarouna-j9s День назад

    Wlh wannan magana ƙaryata disiell Hausa 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @SaniadamAdammousa
    @SaniadamAdammousa День назад

    Kaikaryan

  • @sanihussainigimi4406
    @sanihussainigimi4406 День назад

    NI INA GANIN WACCAN MAGANAR FARKO CE WANDA BOKAYE SUKAZO SHINE GIDAN REDYON DCL SUKAI AMFANI DA ITA. SHUGABAN NIJAR YANA SAURAN AMBATON ALLAH A KAN AL'AMURANSHI AMMA DA WUYA YA YI HURDA DA BOKAYE.

  • @wahibbraydji
    @wahibbraydji 2 дня назад +1

    Waikai dakake quqarin nasiha a inane akagana dabokaye

  • @djaafarharouna9385
    @djaafarharouna9385 2 дня назад

    أيدك الله يا أبا عائشة وبارك الله في عمرك

  • @SumailaSumaila-y3f
    @SumailaSumaila-y3f 2 дня назад

    Agaskiya chani duwada yabakashawara cewa kakirawo bokaye sutaimakeka basankayakeba

  • @sheikjafaradam
    @sheikjafaradam 2 дня назад

    Rarara anshiga hannu😂

  • @MangouhadizaGanahassane
    @MangouhadizaGanahassane 2 дня назад

    Malam kaji soron, Allah

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 День назад

    Wannan gaskiya banyarda da wannan labari ba

  • @MalanAli-z7p
    @MalanAli-z7p 2 дня назад

    Karyace dcl

  • @LamineUmar-ic5jp
    @LamineUmar-ic5jp День назад

    Ni dan Nijar ne amma wnn al'amarin wlh ni har kunya na ke ji idan na ji an ce wai bokaye zasu kaare Nijar
    Wlh Ƙarya su ke mu yan' Nijar dogaron Allahu???
    Ya Allah mun tuba da wadannan munanan kalamai

  • @ismailusman-uo9sx
    @ismailusman-uo9sx 2 дня назад

    Nidai bana tare da chani a wannan fan nin na bokaye kuma na baranta kaina da shi

  • @AbassWanikoufouyawa
    @AbassWanikoufouyawa 2 дня назад

    Abu aicha kaji storon Allah

  • @AboubacarabdouSalifou-hn7tu
    @AboubacarabdouSalifou-hn7tu День назад

    Ina yawan kallon shirin Ku. An zai fi kyau Ku qara zurfafa bincike kafin yada ko wa ne irin labari. Ka na da yaqinin labarin da ka ji ya tabbata ? Har da ka ke sahihata tushan majoyar ka. In ce sau da dama na ji ka na ayyana cewar duniya ta dauki salon yaqin baka! Dan Adam ne Kai tabbas ba ma'asumi ba ne, za ka iya yin kuskure. A gani n'a ko da da gaske ne ya saurare su ai suma mutane ne kuma yan qasa ne. Zancan kuma yin Imani da tsarin da suka zo da shi, ga 'yan qasar ma gaibi ne balantana Ku da ke wajan ta ba. Imanin in ce a zuci ya ke! Allah ya tabbatar da mu a kan shiriya.

  • @TassiouIdi-k6j
    @TassiouIdi-k6j 2 дня назад

    Karyace cherine

  • @farinwatatv2408
    @farinwatatv2408 2 дня назад

    Bayau tchani yafara ikidabokayeba

  • @SadaSaid-r1t
    @SadaSaid-r1t 2 дня назад

    Assalamu alaikum wannan Tasha bama aikida ita da haka qaryane

  • @Abdouchafii-y5v
    @Abdouchafii-y5v 2 дня назад

    Bafa zancan gaskiya ba ne

  • @MamadouHamadou-qg4ph
    @MamadouHamadou-qg4ph 2 дня назад

    Alayachiryeka

  • @HassanNasrallah-niger-zider
    @HassanNasrallah-niger-zider 2 дня назад

    iji wayache kariya souke michi yagn da kouwa ne

  • @ZaiduZaiduz
    @ZaiduZaiduz 2 дня назад

    😂😂😂😂

  • @YousufNigeriaNigeriaYousuf
    @YousufNigeriaNigeriaYousuf 2 дня назад

    Mallan akwai. Hamkali

  • @CisséModibo-o8b
    @CisséModibo-o8b 21 час назад

    Karyane fa

  • @RachidouKadi-gw9lw
    @RachidouKadi-gw9lw 2 дня назад

    D c l makaryitane malm bakga soune soukakira daoda rarara wadann makarytane alha yaisa alha yaisa alha yaisa 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @auwalaminu38
    @auwalaminu38 2 дня назад

    Gaskia bamugamsu dawannan bayanin ba idan kuma yatabbata muyyi tir da alla wadai

  • @yousoufAmani
    @yousoufAmani 2 дня назад

    Auzubillah

  • @Ibrahimabubakar-ui7bj
    @Ibrahimabubakar-ui7bj 2 дня назад

    Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa dlc takao dalilai in da gskene فعتو برهانكم إن كنتم صادقين Kaima kanasa sonrenka. Allah sarki kayadda da yan darika muslimaine ?