HADIZA GABON: Lukman Labarina @saseen10 ya fadi babbar matsala ta Kannywood.
HTML-код
- Опубликовано: 12 июн 2024
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official RUclips Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
RUclips channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos Развлечения
Batason a tambayeta meyasa batayi aure ba sai tadauki laifin tace allah bayan kuma allah yagama yimata komai nidai iya fahimtata kawai ita bayanxu takeso tayi aure ba sai duniyar ta ajeta gefe andaina yayinta domin babu abinda yake dorewa a duniya jindadi ko wahala farinciki ko damuwa arziki ko talauci komai lokaci gareshi Allah yasa mudace ameen
Salati goma ga annabi s a w hadiza dan Allah ki n’a iyya aurena 😊
maganar nan dakika fada cewa Allah zai iya tambaya kuskurene zai iya fiddaki a musulunci Allah yafi karfin atambayesa saide yatambaya akiyayi harshe
Kai Subhanal-lah kar ki kuma cewa Allah zaka tambaya sai de kice a roki Allah ya fito miki da miji, ana son tausasa harshe akan Allah da Manzo SAW
You didn't get younger Hadiza. Allah yace tashi in temakeka
Nice observation
subhanallahi Hadiza ba ladabi cikin maganar ki na cewa ya tambayi Allah lkcn Auren ki please kigyara kalamanki sannan ki dage da addu'a domin walh cikin Aure Akwai gwagwgwabar Lada. Allah ya Baki miji nagari.
Hadiza hadiza hadiza Allah ya kareki da makiya Amine
Allah sarki hadiza Gabon allah yakaramiki haqari🫂🤲🤍I love you 😊
Kiya hakuri kinama yafiyan Allah Dan kinyi kuskure dan Allah ba.a tambayansa akan ramarinsa da maikiu da marakiu Allah ya. Yafe Mana gabaki days Amin Suma amin
Ma sha ALLAH ❤❤ on entend Djamila Nagudu Nafissa Abdoulay Rahma Sadau Mariam Yahya stp ❤❤❤❤❤ stp stp stp surtout djamila Nagudu je te kiffff très fort ❣️ Plain des bisous bisous bisous ❤❤❤❤❤❤❤
I have been following your program for long,so impressed with your work,I have two ladies I want to see your interview with,of which I haven't seen.Aisha tsamiya,Rahama Sadua.pls invite them.
May Allah protect you against all evils and the likes of zaharadeen Sani. Àllahuma ameen Yaa hayyu Yaa qayyum
More success in your life Aunty hadiza
Gaky ne komai Allah yayi Babu Wanda ya osa yace domme Dan haka kiyi hakuri karki Kara cewa Atambayi Allah kawai kice a jira hukuncin Allah
God bless you 🤲
Masha Allah
But please invite Alh. Ibrahim Maishunku
Kaskiya yakefadi baakomeni Allah Allah taashi sayye
Adai bi a hankali Banda sobo
Abu dayane dole idan mutun yanasan abu zaiyita addu a. Sukuma kallan bakyason auren suke miki
Bako na gaba Zaharradini sani like
Anty hadiza dan allah ki dinga cewa assalamu alaikum a maikon salamalekun 🙏
Ameen ya allah ya Kara mana ha kuri❤❤❤❤❤❤❤
Lovely Actress, Ina Yinki😍 Fah 😍😍😍😍😍
Ma sha Allah dear
Tohadiza. Allah. Ya kawo. Miji nagari. Mai sanki Dan allah
Ma sha Allah
the most interesting question with beautiful respond last but not the list on kannywood his advice was if kannywood will create a dispelling Among the organization no matter Hoo ever you are if you try to break of kannywood you can be dealt with out fear or faver
Masha allah
Ma Sha Allah
Slm khadiza pls try and bring nafisa Abdullah to this ur elegant show it will add u more fans in the world more so, I was told she is ur close friends
Masha Allah ❤️✅😊🎉
MashaAllah anty hadiza rukky alim next pls 🙏 Allah yabada sa'a 🤲
Masha Allah 🎉🎉
J’aime 👍 ta gamme Hadiza Gabon langue vie à toi beaucoup santé beaucoup d’argent amine
مشكورين على خدمتكم في يوتيوب
نجمة خديجة غابون ❤❤
Aunty adiza nafisa Abdullah Dan Allah 🎉
Masha allah anty hadiza
Gabon Ya'ta Allah Ya hada ki da mijin kirki da zai rike ki tsakanin da Allah, saboda yawanci idansuka zontambayar ki sai kijii sunce yaushe ne auren, duk da cewa kowa yasan aure nufi ne na Allah. Duk matasar irin ki yadda kuka fara lafiya Allah Ya sa ku gama lafiya... Ya'ma'am ne daga Maiduguri.✋✋🙏😀
Allahou Akbar ina ma Allah zey hadani dake hadiza ( da sey na fadi miki sey na fadi miki Abu guda uku )
Allah ya kareki kouma ya kara daoukaka. Ton programme me plaît beaucoup et je l'ai suis pas à pas,que du bonheur pour ton émission amen
Very excellent
Macha Allah her aljanah 👍👍❤️sani Danja
❤❤❤ gaskiya wannan shirar tayi dadi sosai
Bansan meyasa Kuna Hausawa kuke barin hadiza Gabon take qure ku😂😂
Very very fantastic
Lukman Good guy with good character
✌️
Haj yafiki gaskiya fa,ki motsa mutuwa akeyi,yanzu ba'a zaba dubawa zakiyi acikin samarinki me saukin hali,kice ya turo kuma kiyita addu'a Alalh yasa hakan yazama alkhairi agareki❤
Allah y rabamu d hassada
Allah y tsare imaninmu
Dan allah akawo muna hamissu breaker anti hadiza
Excellent
MashaAllah anty hadixa Allah ya karki da makiya love an dua
❤❤❤
Thank-you 🎉🎉
Sumaiya is good and umi lukman goo ❤❤
اللهم بارك
Keep it up
Please aunty hadiza nafisat Abdullahi aunty hadiza I love you so much
Gaskiya kinyi kuskure da kikace wai ya tambayi allah inna.lillahi
Interesting
Lookman a posé une question intelligente, Hadiza s'il te palit invite nous Jamila Nagudu elle est ma meilleure actrice; toi également!
Merci bien,,en fin vous avez répondu à ma question.
Anty hadiza tamu❤
You guys should stop asking Someone about marriage and why are you yet not married !!!
To me you're crossing some boundaries
Aunty Hadiza munayin ki wlh I really love you ❤❤
Amma don Allah unty hadiza kalmar nan ta atambayi Allah tayi nauyi dayawa because nobody can aks Allah i know what you wanted to say unbehalf of this so thank you
Masha Allah, please a gayyato mana Isa presdo
❤❤❤
😂😂😂😂 aunty hadiza tace kafin ace wani Abu yauwa please aunty hadiza ga shawara Nan idan kin tashi abacci ko brush 🪥 karkiyi ki addu a a ruwa Kisha inshallah zakiji dadin shi❤❤❤
Hajjajo wannan wankan tayi Masha Allah ❤❤❤❤
❤ je t'aime Hadiza ❤
Gabon pls next program
Nazifi Asnanic
Sadi sidi sharifai
Abbas sadik
Bello Mohd Belle
Baballe hayatu
Abba El Mustapha
Grande sœur hadiza dépui le Cameroun Sltp invité Jamila nagudu
Sannun Da kokari Haj. Hadiza Gabon, Munji Hirarki Da Saseen Kuma tayi kyau sosai. Allah ya shiga tsakaninki da 'yan hassada da makiya Kin zama Gamji, Naku Har kullun Mustapha Musty zazzau.
✌️
Captain Ahmad musa 🙏
❤❤❤❤❤❤❤❤
Lukman yafi ki gsky
Kawai dai kece bakyasan Auren
❤❤❤❤
❤
❤❤🎉🎉
❤❤❤❤❤❤
Pls auntie dijee rahama sadau
And nafisa Abdullah
Gaskiaya maganar da kika ce yusif ya tambayi Allah bai dace ba sam,haba a dunga ladabi when it comes to Allahu.is sad
Wow masha Allah success interview welcome u big brother nah 😊😊😊
👍👍🙏🙏
Gabon kawai kowa yatambayeki gabanna ce ni kike jira❤❤❤❤❤
Muna tare dake deeji ❤
🎉🎉🎉🎉
Hadiza gabon correction kinyi sabo ki tuba
❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌
Allah yasa mudace
❤🎉🎉🎉❤❤❤❤
Pls bring minal Ahamd
Allah yakaramaku Lfy
Toke mai yasa ne ke biki Hakuri ba kikada aka kama shi ashe de bakida shi duk karya ne sabida ya fadi gaskiya koh sai kina zuwa kina duba halayan mutane kina fada sabi mutane sumiki kallon mutuniyar kirki ce ke kuma duk karya ne wawa da masu kwdayi sune zasu dinga binki Nida man wallahi ban gamsu da Al'amuraki ba wallahi
Abdul D one
Ramadan booth
Nayi comment yafi Sau 2 millions akan a gayyato mana su amma haryanzu shiru neh
Nafisa abadulahi.❤❤❤❤.
Allah rabamu da mazan da zasuna tambayanmu yauche auren mu
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ke daukone aunty hadiza
Shiri Yana dadi sosai Yaushe za’a kira mana Layla aliyu usman
Hadiza hadiza hadiza don Allah kisa niyya Allah zai taimake ki.kiyi sure. Masucemaki haka.wasu baby sarguwa bane suna sonkida Alheri. Sai idankinada WAta personal matsalane. To nankam inamaki uzuri.amma atsarin halittar macce.ta tunkari 40 akwai matsala
Auntee Hadiza sarkin kwana
Nafissa abdoullahi
Please invite Mrs Aysha Falke❤
Aslammu alahikuma
Bash
بقي لنا ، نفيسة عبدالله ، شكرا 🎉
صعب تجيبها يقولون بينهم خلاف
More love 😮❤❤❤❤❤ Mommy
Sorry to say hadiza but stop saying he should ask God thanks