ACIKIN BIYU SEASON 1 EPISODE 2 WITH ENGLISH SUBTITLE

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 июн 2024

Комментарии • 698

  • @AhmadDahiru-nb6xi
    @AhmadDahiru-nb6xi 24 дня назад +20

    Allah Ya Bamu Sa'a Albarkacin Annabi Muhammadu S A W

  • @ummiahmad7788
    @ummiahmad7788 24 дня назад +7

    Q1. Al'amin Buhari ya fito sau Hudu.
    Q2. Hafiza ta fito sau bakwai.
    Q3.Nakowa ya Hadu da Dan'kuda, Hafiza, Amina da Kuma Al'amin Buhari.

  • @Zeenatabubakar
    @Zeenatabubakar 24 дня назад +12

    Farin cikin da nayi akan film din nan yadda aka hada mana Ali nuhu da Adam a Zango masha Allah ❤sune manyan kannywood kowa bayansu yake❤😊

    • @halimagyusuf6877
      @halimagyusuf6877 22 дня назад +1

      ❤1❤1❤

    • @KMl-gx4bj
      @KMl-gx4bj 2 дня назад

      Wlh nima hk nadade banga su tare ba Allah ya kara hade kansu aysha Allah ya kara basira uwar alhaire mamana❤

  • @IbrahimAbubakar-rd8oq
    @IbrahimAbubakar-rd8oq 24 дня назад +5

    Ma sha Allah ya kara basirah ❤❤❤❤my Aunty humairah❤😊

  • @abdallahissouf8920
    @abdallahissouf8920 24 дня назад +4

    Masha Allah watching from sweden very nice
    Happy to see again this Legendary duos Ali nuhu vs Adam A Zango ❤❤❤

  • @KamarNi_Graphics
    @KamarNi_Graphics 24 дня назад +4

    Masha Allah muna jiran tambayoyin ku❤❤❤

  • @JorgeJavier-cl2rc
    @JorgeJavier-cl2rc 24 дня назад +4

    Ma shaa Allahu rubby Allah yataimaka yakqra rufa asiri

  • @ibrahimsbaki3640
    @ibrahimsbaki3640 24 дня назад +8

    Gaskia Aisha humaira, xangayamiki gaskia,wllh kinada kyau sosai

  • @JorgeJavier-cl2rc
    @JorgeJavier-cl2rc 24 дня назад +10

    Ma shaa ALLAHU Edi mubarouq Allah ya maimaita mana

  • @ZaraMuhammadsanda-lp4mu
    @ZaraMuhammadsanda-lp4mu 24 дня назад +2

    The best season film❤❤❤lallai kam A cikin biyu film yaci sunannsa 😍😍😍A kwai kallo ,,,,Allah ya kaimu next week buga season 1episode 3🙏🙏🙏

  • @JabirAminujboy
    @JabirAminujboy 25 дней назад +7

    ALLAH ya qara daukaka Aisha Humaira 🤗

  • @user-ex7ez9ot7j
    @user-ex7ez9ot7j 24 дня назад

    Macha Allah sarauniy jimbiya wllh inasonki umaira Allah ya Miki albarka umaira Inami fatan alkairi umaira kinwuni lfy yasalam jimbiya wllh inasonki umaira

  • @ummisarauniya12
    @ummisarauniya12 22 дня назад +3

    Ma sha Allah alhamdulilah 💞💞💞

  • @KamarNi_Graphics
    @KamarNi_Graphics 24 дня назад +2

    Masha Allah Ubangiji Allah ya bawa mai rabo Sa'a Alfarmar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ❤❤❤

  • @zangonwakatv779
    @zangonwakatv779 24 дня назад +2

    Al Ameen buhari ya fito sau 4 hafiza ta fito sau 7 nakowa yahadu da 1me gadin galadima dan Kuda 2 hafiza 3 talatu yar Aiki 4 Alhaji karami

  • @user-yp7ft5ez4n
    @user-yp7ft5ez4n 22 дня назад

    Watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤ My favorite Aisha Allah yaqara basirah

  • @BabaAliEditor
    @BabaAliEditor 24 дня назад +2

    Al'amin buhari Sau 4 ya fito
    Hafiza sau 7 Ta fito
    Nakowa kuma sau 4 ya fito, ya Hadu da Mai gadi, Yar Aiki duna tare sai Alamin Buhari yaxo sai kuma Hafiza

  • @abulphatahitijjani6458
    @abulphatahitijjani6458 25 дней назад +2

    Masha Allah muna jiran lokaci yayi

  • @juwairiyyasalisu2138
    @juwairiyyasalisu2138 24 дня назад +5

    Masha Allah 🥰 yayi kyau sosai

  • @user-di9hb8si1e
    @user-di9hb8si1e 20 дней назад

    Ya Allah kasa muna da rabo don son da kake yiwa fiyeyyen halitta Annabi Muhammad (s.a.w)❤❤

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 20 дней назад +1

    Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @HassanMohamed-bk1qw
    @HassanMohamed-bk1qw 20 дней назад

    Outwit outplay outlast excellent thanks so much I'm watching from Kenya

  • @user-fq2po6bp4k
    @user-fq2po6bp4k 9 дней назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @AbubakarSadeeq-ye5ci
    @AbubakarSadeeq-ye5ci 25 дней назад +4

    🎉Allah y Bawa mai rabo sa, a

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 18 дней назад

    wayyo allah cikina 😀😀🇸🇦🇸🇦

  • @maryamhindustan
    @maryamhindustan 25 дней назад +17

    Na matsu asaka episode 2 film din yayi matukar kyau Masha Allah

  • @Salisu-qg7zd
    @Salisu-qg7zd 19 дней назад +1

    Allah yakai mu satina gaba

  • @asmaumuhammedbako2586
    @asmaumuhammedbako2586 20 дней назад +1

    Mashaa Allah❤ kinsaka farinciki a zuciyar mutane dayawa sanadiyan wannan kyauta da kika basu na challenge kaman yanda kika sasu farinciki kema Allah ya dauwamar da farinciki har karshen rayuwanki yakuma miki tukuici da gidan Aljannan Firdausi 👏

  • @HABIB_NA_ANNABI
    @HABIB_NA_ANNABI 22 дня назад

    Mash Allah watching from Niger 🇳🇪🇳🇪

  • @ZahidaHabibImam
    @ZahidaHabibImam 24 дня назад +1

    Al'amin ya fito sau uku 3
    Hafiza ta fito sau 7
    Na kowa ya hadu da me gadi da hafiza da me aiki da qanin Alhaji

  • @FareedaAgamalafiya
    @FareedaAgamalafiya 24 дня назад +2

    Al’Amin buhari sau hudu Hafiza kuma sau bakwai Na kowa ya hadu da megadi ya hadu da talatu ya hadu da Hafiza ya kuma hadu da Al’Amin da buhari

    • @Aishahumairahtv
      @Aishahumairahtv  20 дней назад +1

      Slm, Muna taya ka/ki murnar Samun Nasarar Cin Gasar Acikin Biyu Season 2 Amatsayin Wanda Yayi Na Biyar Ka Ajiye Mana Account Number Dinka Akan Wannan Comment din Mungode 🙏

    • @Aishahumairahtv
      @Aishahumairahtv  20 дней назад

      Kayi Magana A Whats App Number 08035566941

    • @JabirAminujboy
      @JabirAminujboy 20 дней назад

      @@Aishahumairahtv Ok Hajiya Aisha Humaira

    • @FareedaAgamalafiya
      @FareedaAgamalafiya 20 дней назад

      @@AishahumairahtvMuna godiya

  • @asmaumuhammedbako2586
    @asmaumuhammedbako2586 21 день назад +5

    Q1. Al'ameen buhari yafito sau 4
    Q2. Hafiza ta fito sau shida 6
    Q3. Nakowa ya hadu da maigadi, yar aiki, hafiza, da Al'amin buhari

  • @AbubakarIbrahim-tf5ok
    @AbubakarIbrahim-tf5ok 24 дня назад

    Hafiza ta fetu saw shida 6
    Nakowa ya fetu saw 4
    Al Ameen buhare shima saw 4,
    Yafeta ❤

  • @FareedaAgamalafiya
    @FareedaAgamalafiya 24 дня назад +1

    Best film 😍😍

  • @user-it8dp7rh4z
    @user-it8dp7rh4z 13 дней назад

    Allah ya yijagora❤❤

  • @bashirsalisu900
    @bashirsalisu900 20 часов назад

    Dun Allah inason asanar Dani wani ilimi akeson masu kallo su dauka wajan dakawa tsowar dake cikin gidan tsawa da kyara da hantara da akeyimata

  • @SadiyaSafwan
    @SadiyaSafwan 24 дня назад +2

    Masha Allah allah yakara daukaka da basira Aisha humaira

  • @aminah7422
    @aminah7422 13 дней назад

    Allah kabarmu da annabi ❤❤❤❤❤❤❤

  • @MussBourty
    @MussBourty 20 дней назад

    Allah yasakawa hafeeza da Alkhairi da kuma gidan Aljannah

  • @SOMAHADINZUCIYATV
    @SOMAHADINZUCIYATV 24 дня назад +1

    Al amin ya fito sau 4
    Hafiza sau 7
    Nakowa yahadu da Mai gadi 1 ya hadu da hafiza 2 ya hadu da talatu Mai aiki 3 ya hadu da al amin sau 2

  • @hamzaabubakargarba8
    @hamzaabubakargarba8 24 дня назад

    masha allah inaganin fimdinnan sabi da adam a zango ne badan kowaba

  • @user-ex7ez9ot7j
    @user-ex7ez9ot7j 24 дня назад +1

    Munagin dadin kallofa humaira inamiki fatan alkairi umaira Allah ya Miki albarka umaira Inami fatan alkairi wllh

  • @user-fh7ck8br5t
    @user-fh7ck8br5t 24 дня назад

    Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩

  • @AbdullahimukhtarKhalil
    @AbdullahimukhtarKhalil 20 дней назад

    Al_ameen sunhadu da aisha sau 1
    Al_ameen da hafiza Basu haduba

  • @Salisu-qg7zd
    @Salisu-qg7zd 19 дней назад +1

    Aslm anti Aisha wllh anci darabona Nina fara daukowa natutura wa albajiran makaran tar mu da Yan garin mu kuma masha Allah sati nagaba sai da suka rigani daukowa Amma niban San kin sa challenge ba an ti Aisha Amma Allah yaha damu daraban mu

  • @KamarNi_Graphics
    @KamarNi_Graphics 24 дня назад +1

    Katsina Ta Dau Gyara Sai Dikko Radda ❤❤❤

  • @soul8298
    @soul8298 6 дней назад

    Masha Allah munafa shita ❤

  • @NassaraAboubacar-xp5fb
    @NassaraAboubacar-xp5fb 24 дня назад +1

    Wallahi Zango Yana bani Daria a inda yake kwonce da Ali nuhu 😂 Zan rufamaka assiri

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm 24 дня назад +9

    Wallahi film dinnan saboda mutum biyiu nake kallo kakana da daddy na

  • @user-jl2tj2cr6i
    @user-jl2tj2cr6i 24 дня назад +3

    Mashaallah alhamulla 🎉🎉❤

  • @AmadouSaidou-v9t
    @AmadouSaidou-v9t 8 дней назад

    Mmsekedau❤❤❤❤❤❤

  • @ABDULUMARTV
    @ABDULUMARTV 24 дня назад +1

    Al Amin buhari yafi to sau uku 3
    Hafiza ta fito sau ba Kwai 7
    Na kowa ya hadu da hafiza ya hadu da talatu ya hadu da Mai gida ya hadu da AL amin buhari

    • @ABDULUMARTV
      @ABDULUMARTV 19 дней назад

      Hajiya Ni ba ace na aje number Account dina ba Kuma Naga naci @Aishatul Humaira Tv

  • @user-di9hb8si1e
    @user-di9hb8si1e 21 день назад +1

    Q_1.AL'AMEEN BUHARI( KANIN ALHAJI)YA FITO SAU HUDU4
    Q_2.HAFIZA TA FITO SAU SHIDA7
    Q_3.SARKIN GIDA WANDA AKAFI SANI DA (NAKOWA) YA HADU DA 1.MAIGADI
    2.HAFIZA (HAJIYA KARAMA
    3.TALATU (YAR AIKI)
    4.AL'AMEEN BUHARI(WANDA YA FITO AMATSAYIN KANIN ALH) SAU BIYU SUKA HADU DASHI.ALLAH YA BAMU SA'A ALFARMAN ANNABI DA ALQUR'ANI 🤲

  • @haulatabubakar9641
    @haulatabubakar9641 24 дня назад

    Bam taba gani shiri danaji Ina so b kmr achikin biyu

  • @muhammadayuba5218
    @muhammadayuba5218 24 дня назад +1

    Al'amin buhari sau hudu 4
    Hafiza sau 7
    Na kowa ya fito sau 4
    Allah ubangiji ya kara daukaka wannan shirin naku 🎉❤

  • @HussainiSaad-ts6lp
    @HussainiSaad-ts6lp 25 дней назад +1

    Masha Allah muna jira

  • @krimaneawtamazight
    @krimaneawtamazight 14 дней назад

    Dan Allah a sako djamila nagudu athikin films in nan 🙏🙏🙏🥰🥰

  • @AbubakarSadeeq-ye5ci
    @AbubakarSadeeq-ye5ci 19 дней назад +1

    It's painful waida sunan mu bai fito Amma daman abun rabo so don Allah duk wanda bai ciba Kar yayi zagi ko kuma ya dunga wane Abu kawai mutum ya hakura saboda ranar da ni ranar da zaayi challenge dinan gaba daya ranar Ina youtube tun 4 saboda lokacin 5 tace kan ta mai dashi 10 haka lokaci yayi na amsa kullum Sai na duba youtube Ina sa rai Amma Allah bai ba Kuma bazamu daina kallon a cikin biyu yanzu muka fara in Sha Allahu 😢😢❤❤❤❤❤

  • @MousbahouSamaila-km1yh
    @MousbahouSamaila-km1yh 24 дня назад +2

    Macha Allah

  • @raihanaismail1048
    @raihanaismail1048 4 дня назад

    Thanks ❤❤❤❤

  • @aishaismail8997
    @aishaismail8997 22 дня назад +1

    Al-amin buhari ya fito sau 4
    Hafiza sau 7
    Nakowa ya hadu da hafiza da Al- Amin buhari da mai aiki talalu da mai gadi

  • @BahariSouley-sm9xc
    @BahariSouley-sm9xc 24 дня назад +2

    Masha Allah 🇱🇾

  • @AbdulmalikAlhassan-jz8pc
    @AbdulmalikAlhassan-jz8pc 24 дня назад +2

    Masha Allah ❤❤

  • @FauziyaAdamu-xy2je
    @FauziyaAdamu-xy2je 21 день назад

    Da farko Masha Allah 🥰.Kanin baban su hafiza yazo Basu hadu ba sannan shima Sarki Ali nuhu yazo har so uku Basu hadu ba sannan Kuma baba Iya Tana ji agikinta Kamar idan ta tafi bazasu Kara hadu ba kamar misali mutuwa zatayi ita Kuma hafiza Kamar ita mahaiyarta ta rasu Kuma ita kadai ta Haifa
    Amma gaski film din ya bada ciita Allah ya Kara daukaka anty Aisha much love dear❤

  • @shafiubelloaliyu1977
    @shafiubelloaliyu1977 24 дня назад +1

    we are proud of you my best actress aisha humaira

  • @hadizababangida5908
    @hadizababangida5908 24 дня назад +4

    Masha Allah

  • @user-ui6qr1nb9y
    @user-ui6qr1nb9y 24 дня назад +1

    Masha Allah❤❤❤

  • @AdamouRaja-hw4pm
    @AdamouRaja-hw4pm 9 дней назад

    Gaskia wulakancin da akema iya banajin dadinsa wlh tausayi takebani😢

  • @abubakarmuhammadjajere5950
    @abubakarmuhammadjajere5950 24 дня назад +2

    Masha Allah 🔥🔥💯💯

  • @sunnahtakatsaba1458
    @sunnahtakatsaba1458 24 дня назад

    Gaskiya ya kamata daracto ya biya iya sama ga kowane acto a wannan Film

  • @GiftMogababale
    @GiftMogababale 24 дня назад

    Wow amazing 😍🤩

  • @abdulRasheed-cj1ev
    @abdulRasheed-cj1ev 24 дня назад

    Alhamdulillahi allah yakara basira 😂😂😂

  • @user-bz7jq8tn8s
    @user-bz7jq8tn8s 24 дня назад

    Allah yastiniwa uwardantaada danfudiyu

  • @user-di9hb8si1e
    @user-di9hb8si1e 24 дня назад

    That's great 👍

  • @dimanchebbloveousoman217
    @dimanchebbloveousoman217 24 дня назад +1

    Masha Allah Soyayya ❤🎉❤🎉❤

  • @SouleyIbbo-tz1lh
    @SouleyIbbo-tz1lh 24 дня назад +2

    Ok merci beaucoup Aïcha humaira 🎉🎉❤❤❤

  • @najeeb_juniior
    @najeeb_juniior 24 дня назад

    Allah ubangiji kabamu sa'a

  • @HafeezMusa-bj4gx
    @HafeezMusa-bj4gx 24 дня назад +2

    Allah ya taimaka film din babu matsala gsky yayi sosai

  • @maijiddasabo5192
    @maijiddasabo5192 24 дня назад

    Al'amin ya fito sau hudu
    Hafiza ta fito sau 7
    Nakowa ya hadu da me gadi , hafiza , mai aiki da kuma qanin Alhaji.

  • @SadiyaMuhammad-bu1rx
    @SadiyaMuhammad-bu1rx 24 дня назад +3

    We re waiting

  • @user-tg8rz7rl8u
    @user-tg8rz7rl8u 17 дней назад

    Mash allah wow

  • @khaleepabasheer8814
    @khaleepabasheer8814 24 дня назад

    Al’amin Buhari yafito sau 4
    Hafiza sau 7
    Nakowa yahadu da maigadi
    Yahadu da Al’amin buhari
    Yahadu da Hafiza
    Yahadu da Talatu

  • @NassirAli-dc1st
    @NassirAli-dc1st 21 день назад

    My best actor boss a zango 🥰❤❤

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani 22 дня назад +1

    Very best 🎉🎉🎉🎉

  • @HaulatNasir-th5nq
    @HaulatNasir-th5nq 24 дня назад +2

    🙌👍🥰

  • @ZainabMuhammad-nk3cg
    @ZainabMuhammad-nk3cg 23 дня назад

    🎉🎉🎉🎉 Masha Allah Allah ya taimaka

  • @sademusayarimatv3884
    @sademusayarimatv3884 24 дня назад +1

    Hafiza Sau Hudu Ta fito, Sannan Al ameen Buhari Sau Uku Ya Fito, Nakowa Ya Hadu Da Hafiza, Ya Hadu Da Maigadi, Sannan Ya Hadu Da 'Yar Aiki Da Al ameen Buhari.

  • @AliyuabdurrahamanAli
    @AliyuabdurrahamanAli 15 дней назад

    Masha allah

  • @Hussainiusman442
    @Hussainiusman442 21 день назад

    Allah ya kara basira A'ishah humairah ❤❤

  • @AbubakarSadeeq-ye5ci
    @AbubakarSadeeq-ye5ci 24 дня назад +2

    🙏🙏Ya Allah ameen

  • @najeeb_juniior
    @najeeb_juniior 24 дня назад

    Q1-
    Hafiza Sau 7
    Q2- Al-ameen sau 4
    Q3 sarkin gida yahadu da Talatu me aiki sau daya 1, al-ameen sau 2, Hafiza sau daya, megadi guda daya kuma sau daya

  • @SaleAbdullahi-cz3ek
    @SaleAbdullahi-cz3ek 24 дня назад

    1 Al'Amin sau hudu
    2 hafiza sau shida
    3 ya hadu da hafiza mai gida talatu da Kuma Alamin

  • @FATIMAYAYA-kw2bw
    @FATIMAYAYA-kw2bw 24 дня назад

    Al'amin sau 4
    Hafiza sau 7
    Nakowa yahadu da mutum 4

  • @AuduGakoh
    @AuduGakoh 24 дня назад +2

    Mash allah❤❤❤

  • @baraatuminagodiya5804
    @baraatuminagodiya5804 20 дней назад

    Masha.allah.minagodiya.sosai 😘😘😘😘😘

  • @Aisharimii
    @Aisharimii 24 дня назад +1

    Ka/ki tabbatar kinyi subscribe, kinyi like sannan a danna kararrawa.
    Make sure you subscribe, like and turn on notification.

  • @AbdullahiIbrahim-wx1uo
    @AbdullahiIbrahim-wx1uo 24 дня назад

    Him gaskiya wlh wannan fim din duk shirme yafi yawa wllh

  • @balkisuahmad933
    @balkisuahmad933 21 день назад

    Allah yaqara basira Aisha humaira

  • @Ibrahimhassan-nv1kv
    @Ibrahimhassan-nv1kv 18 дней назад

    Gaskiya film din ya I kyau sosai, saidai yakamata arinka Dora trailer ranar asabat kwana 1 kafin ranar haska film din

  • @shamsiyyasalihu7255
    @shamsiyyasalihu7255 24 дня назад +1

    Muna godiya humaira