ACIKIN BIYU SEASON 1 EPISODE 3 WITH ENGLISH SUBTITLE

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 июн 2024

Комментарии • 417

  • @MaryamNaseer-tq5in
    @MaryamNaseer-tq5in 18 дней назад +20

    Kai gaskiya wannan film din yayi kyau sosai na dade banga film din daya birgeni Kamar wannan ba saboda inason film din da aka hada kauye da birni Masha Allah Allah ya Kara basira.

  • @djtantistv3727
    @djtantistv3727 17 дней назад +24

    Waye yake online tun dazu jiran amsa yamin like

  • @abubakarmuhammadjajere5950
    @abubakarmuhammadjajere5950 18 дней назад +10

    Mufa daman lilsafin mu Sunday tayi muga acikin biyu🎉🎉🎉🤗🤗🔥🔥🔥💯💯

  • @dimanchebbloveousoman217
    @dimanchebbloveousoman217 18 дней назад +9

    Masha Allah Soyayya Annabi Muhammad S.A.W ❤🎉❤🎉❤

  • @HauwauWakkala
    @HauwauWakkala 18 дней назад +13

    Allah karamiki daukaka aunty Aisha alfarmar annabi Muhammad s a w da alqur'ani❤❤❤🎉 gamu munzofa Allah bamu sa a❤❤❤

  • @sadiyaLawan-un8rb
    @sadiyaLawan-un8rb 18 дней назад +13

    Kar a manta ayiwa annabi salati s, a, w 💝

  • @Ammak333
    @Ammak333 18 дней назад +7

    A cikin biyu best drama 2024

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 18 дней назад +16

    Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

  • @Autan_sufee_official
    @Autan_sufee_official 18 дней назад +4

    Masha Allah yanzu kawai muke jira film alhamdulillah Allah yakara inganta aikin ki

  • @abubakaraminuyusuf
    @abubakaraminuyusuf 17 дней назад +3

    Masha Da wannan shirin yamin kyau sosai Allah kara basira

  • @nuraaliyu252
    @nuraaliyu252 18 дней назад +4

    Aisha gaskiya kinyi kokari wajen hada wadan nan dattin yan films Wanda wasunsu amma manta dasu amma kika sake janyosu jiki, Allah ya kara basira Nura Gumel ango

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 18 дней назад

      Kwarai wlh ka rigani a fili,narigaka a zuciya
      Tun farkon farawa nace kaga tayi abunda yakamata ta janyo wanda aka ajiye a harkar tazubasu aciki,suma su karu😢Allah ya saka.mata da alkairi

  • @idrismuhammad6076
    @idrismuhammad6076 18 дней назад +3

    Allah sarki hannafi ibro muryarsa sak baban sa

  • @user-fq2po6bp4k
    @user-fq2po6bp4k 8 дней назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @Goal1412
    @Goal1412 17 дней назад +3

    Har yanzu dai gamu muna jira, munji shiru🎉🎉🎉

  • @abbamck6389
    @abbamck6389 17 дней назад +4

    Al'amin sau 4 baba laraba sau 6 mariya sau 5 hafiza sau 4 alhaji 1 sarkin gida sau 2 Muhammad sau 4 me tsire sau 2

    • @Ammak333
      @Ammak333 17 дней назад

      Sannu da aiki malam abba 😂

    • @user-sm4kz2yu6n
      @user-sm4kz2yu6n 17 дней назад

      Wai waye Muhammad din nan da kuketa rubutawa?

    • @najeeb_juniior
      @najeeb_juniior 17 дней назад

      Al'amin sau 4
      Baba laraba sau 6
      Mariya sau 5
      Hadiza sau 4
      Alhaji sau 1
      Sarkin gida sau 2
      Muhammad sau 4
      Me tsire sau 2
      @aishahumairahtv

  • @IbrahimAdamuDahiru
    @IbrahimAdamuDahiru 16 дней назад +5

    1. Yara uku ne suka fara tarbar iya mai zogale
    2. Alhaji nake yake cewa na kowa tom yanzu wadannan da suke munafurcinka na nan gidan kai dasu wanene baya kaunar wani ku kuma?
    3. Motar ali nuhu an rufe wurin number din nasa.
    Allah ubangiji ya kara basira da hazaka allah ubangiji ya daukaka shirin naku

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 17 дней назад +2

    Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @HauwauWakkala
    @HauwauWakkala 18 дней назад +2

    Hatimi yadaga hankalin mutane dayawa anmanta da Allah😂,Allah kara daukaka da basira aunty Aisha❤❤❤❤❤❤❤🎉

  • @user-di9hb8si1e
    @user-di9hb8si1e 18 дней назад +2

    More success Aunty Aisha 🙏

  • @Sabiuabdulkareemsabo
    @Sabiuabdulkareemsabo 18 дней назад +4

    gaskiya film din nan akwai drama achiki zamubi shi harkarshe in Sha allah

  • @Zakoranbc
    @Zakoranbc 17 дней назад

    Kar Amanta muyiwa kasarmu adua Allah ya kawomana Zaman lafiya ❤❤❤mushakata da acikinbiyu

  • @user-yp7ft5ez4n
    @user-yp7ft5ez4n 17 дней назад +1

    Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤

  • @1-qk8us
    @1-qk8us 18 дней назад +4

    Masha Allah good❤

  • @ummiahmad7788
    @ummiahmad7788 18 дней назад +3

    Bismillah, ubangiji Allah ya sa Muna da rabo

  • @HaulatNasir-th5nq
    @HaulatNasir-th5nq 18 дней назад +1

    Masha ALLAH, ALLAH ya kara basira 🙌👍🥰

  • @user-fh7ck8br5t
    @user-fh7ck8br5t 17 дней назад +1

    Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩

  • @AladouMahaman
    @AladouMahaman 17 дней назад +2

    Moudee un libiya Mouna godiya

  • @user-fo1gb8tz2g
    @user-fo1gb8tz2g 18 дней назад +1

    Ma sha Allah muna godiya ❤❤

  • @abdullahiamadu3065
    @abdullahiamadu3065 17 дней назад +1

    Wlh Ina kaunar Aunty Aisha Sbd Allah ❤❤❤

  • @abdallahissouf8920
    @abdallahissouf8920 17 дней назад +2

    Masha Allah verry nice

  • @theking-fu6rd
    @theking-fu6rd 17 дней назад +1

    Allah ya cigaba da daukaka ki aishatul humairah more success🎉

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 17 дней назад +1

    Mu na godiya MD 👑💕🙏

  • @Harounaabdou-cf7xl
    @Harounaabdou-cf7xl 17 дней назад +2

    Allah ya kara daukaka anty Aisha

  • @Goal1412
    @Goal1412 18 дней назад +4

    Allah yayi mana karasowa

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 18 дней назад +2

    Aisha sau 1,hajara usman sau 2,haj.sadiya sau 1,Ali nuhu sau 4,haj.me zogale sau biyar,muhammad sau 4,me tsire sau 2,sarkin gida sau 1

  • @aminakiyawa6135
    @aminakiyawa6135 8 дней назад

    Masha Allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉😊😊😊😊

  • @HauwaShuaibuchibas
    @HauwaShuaibuchibas 18 дней назад +3

    Can't wait 😊😊

  • @AminuMuhammad-cr9jw
    @AminuMuhammad-cr9jw 16 дней назад +1

    1- Yara 3 Ne suka fara Taryar iya Mai zugale
    2- Magana ta karshe tsakanin Galadina da Nakowa
    Yace mashi Tsakanin shi da masuyi yin munafurchin waya baya kaunar Wani
    3- Number motar Al'ameen A Rufe Take
    Allah Yaba Mai Rabo Sa,a 🙏🙏

  • @YknStudio
    @YknStudio 18 дней назад +2

    Yau Ranar mine
    Can't Wait

    • @YknStudio
      @YknStudio 17 дней назад

      Yara Uku neh suka fara bin motan Sai saurar suka zo da yawa
      Nakowa yacevwallahi daman Kasai wallahi basa kauna Ta Duk ma fahinci yanda duke, Kawai Su dinga daukar munafinci na akwai
      Alhaji yace suma basa kaunarka
      Nakowa yayi mgn a hankali yace wannan mutanan basa kauna Ta
      Alhaji yace to yanxu wadin nan da suke munafinci na nan gidan kai da Su waye baya kaunar wani, sai alhaji ya daukar waya yasa a kunne sai yayi ajiyar numfashi, ya Amsa Sallah ya tashi ya tashi, but wajan da Scene din ya kare munji wani Kara kamar nakowa ne yace *Tab*
      Mota Al'amin ba Number

  • @saleemalkalisenior5946
    @saleemalkalisenior5946 11 дней назад

    Watching From Millennium City kaduna of Nigeria

  • @UmarFahroq
    @UmarFahroq 18 дней назад +2

    Allah ya kara basira 💘💘💘💘

  • @NusaibaNasir-oq2bk
    @NusaibaNasir-oq2bk 18 дней назад +2

    Masha Allah, Allah yakara basira gaskiya wanna episode din yayi kyau soisai musamman da aka Fara Nuno kauye.

  • @user-rf9mp1jg6x
    @user-rf9mp1jg6x 8 дней назад

    Very interested 🎉🎉🎉🎉🎉

  • @Asimashow-mj2iy
    @Asimashow-mj2iy 10 дней назад

    Slm inai muku jajan iftilain daya faru muna rokon Allah ya bayyanata ance nasamu nasarar yin na biyar na aje akawun lamba ta kuma har yanzu naji shiru

  • @Hausamirror
    @Hausamirror 16 дней назад +3

    1-Yara 3 ne suka taho suna tafi
    2- Nakowa: dama wannan mutanen basa kaunata.
    Sai shi kuma Alhaji Galadima yace yace To yanzu wadannan na cikin gidan nan da suke muna funci kai dasu waye baya kaunar wani.
    3- Lambar motar Ali Nuhu an rufe ta da bakin yadi.

  • @AdawiyyaMuhamud-my2uk
    @AdawiyyaMuhamud-my2uk 16 дней назад

    Masha Allah gaskiya wan nan direban d'an aljanna ne Allah yasa direbobi suyi koyi da shi

  • @BABANTINKIYA-rk7qw
    @BABANTINKIYA-rk7qw 16 дней назад +1

    Allah yayi jagora allah ya kara basira

  • @wahainiyachanel7842
    @wahainiyachanel7842 17 дней назад +2

    1, Yara uku ne suka Fara tarbar baba.
    2 , Nakowa yace wallahi basa kaunata kawai sure dinga daukar munafurci..Alh yace Masa to yanzu wadanda suke munafurcinka na nan gidan kai dasu kuma wane baya kaunar wani kuma
    3 , Motar Ali nuhu lambarta a rufe take ba a ganinta

  • @ZainabHusna-bm4mw
    @ZainabHusna-bm4mw 18 дней назад +2

    Masha Allah

  • @ADAMAALIYU-vh2ff
    @ADAMAALIYU-vh2ff 17 дней назад +1

    Masha Allah yayi kyau so sai

    • @ADAMAALIYU-vh2ff
      @ADAMAALIYU-vh2ff 17 дней назад

      Muna tajira munjin shuru ba muga tambayar ba

  • @kazairejigawa1473
    @kazairejigawa1473 2 дня назад

    Masha allah🙏🙏🙏

  • @BabaAliEditor
    @BabaAliEditor 17 дней назад +3

    Yara Uku neh suka fara bin motan Sai saurar suka zo
    Nakowa:- wallahi daman Kasai wallahi basa kauna Ta.......... Duo ma fahinci yanda duke, Kasai Su dinga daukar munafinci na haka akwai
    Alhaji:- suma basa kaunarka
    Nakowa:- yayi mgn a hankali yace wannan mutanan basa kauna Ta
    Alhaji:- to yanxu wadin nan da suke munafinci na nan gidan kai da Su waye baya kaunar wani, a aka Kira Alhaji ya amsa ya tashi ya yafi
    MOTA Al'amin BA Number, rufe wajan akayi da bakin abu

    • @Aishahumairahtv
      @Aishahumairahtv  12 дней назад

      Slm,Muna taya ka/ki murnar Samun Nasarar Cin Gasar Acikin Biyu Episode 3 Amatsayin Wanda Yayi Na Bakwai Ka Ajiye Mana Account Number Dinka Akan Wannan Comment din Mungode

  • @user-gh7ye1uc7l
    @user-gh7ye1uc7l 18 дней назад +1

    Ali nuhu sau 4 Aisha sau 1 hajara Usman sau 2 haji sadiya sau 1 Al amin buhari sau 2 hafiza sau
    4 Al haji sau 2 mariya sau 4 hajiya Mai zo gale sau 5 saminu sau 4 Muhammad Muhammad sau
    3 Mai tsire sau 2 nakowa sau 1

  • @JamiluSaidu-go6cp
    @JamiluSaidu-go6cp 18 дней назад +1

    Hajiya Aisha Allah yakara basira

  • @user-ex7ez9ot7j
    @user-ex7ez9ot7j 18 дней назад

    Macha allah sarauniya wlh inamukunsonki humaira inamiki fatan alkairi humaira wlh tallahi nimason kine humaira sunana Ibrahim I love you humaira wlh tallahi inasonki humaira

  • @Salisu-qg7zd
    @Salisu-qg7zd 11 дней назад

    Allah ubangiji yasa naci challenge din nan nayi Al qawari in dai naci sai nawa malamin mu kyauta Al far mar annabi Muhammad saw❤❤

  • @raihanaismail1048
    @raihanaismail1048 4 дня назад

    Thanks ❤❤❤

  • @iam_shamsu
    @iam_shamsu 18 дней назад +2

    Congratulations for 100k

  • @Duniyarkannywood2024
    @Duniyarkannywood2024 17 дней назад +1

    1. Yara 3
    2. Wadannan mutane Basa kaunata
    3. Lambar a rufe take

  • @djtantistv3727
    @djtantistv3727 16 дней назад +1

    Q1 yara 3
    Q2 Na kowa. Yace wlh kawai wlh basa kaunata kawai na Fahimci yadda suke kawai su dunga daukar munafurci na Kwai sai Alhaji yace oh suma basa kaunarka Sai nakowa yace cikin karamar muryar yace Kai wainann mutane basa kaunah tah sai Alhaji yace toh yanxu wainann munafurci na nan gida. Kaidasu waye baya kaunar wane kuma
    Q 3 ba a nuna lambar motar ba

  • @aishaismail8997
    @aishaismail8997 17 дней назад +2

    1-yara 3
    2- ba number a motan Ail nuhu
    3 Alh galadama yace wa nakowa abu da aka saci yanayi wanda ba’a sashi ba ya bari kuma bayazuwa kasuwa

  • @shamsiyyasalihu7255
    @shamsiyyasalihu7255 17 дней назад +1

    Muna godiya humaira

  • @rea_rabiudamu
    @rea_rabiudamu 16 дней назад

    Mash'allah this is my favorite movie

  • @NasirSani-qy8wy
    @NasirSani-qy8wy 18 дней назад +1

    Allah ya bamu sa'a

  • @Mustafhusman538
    @Mustafhusman538 17 дней назад

    Gaskiya anabamu nishadi wlh

  • @aliyumusadada8640
    @aliyumusadada8640 18 дней назад +1

    Can't wait🥳🤓

  • @user-ex7ez9ot7j
    @user-ex7ez9ot7j 18 дней назад +2

    Munajindadin kallo fimdinki humaira inamiki fatan alkairi humaira wlh tallahi inasonki humaira

  • @Realhasan10
    @Realhasan10 12 дней назад

    Masha Allah watching from China 🇨🇳

  • @user-tz5cs6bx6g
    @user-tz5cs6bx6g 17 дней назад +1

    ماشاء الله تبارك الله

  • @mariyaibrahim3335
    @mariyaibrahim3335 18 дней назад +3

    Nifa Ina ga Hatumin na Cikin jakar da hafsah ta ba baba akai ma Mariya

  • @AwaisuAbbanMarija
    @AwaisuAbbanMarija 17 дней назад +1

    Masha Allah ❤❤🎉🎉🎉

  • @SaniattahirouDjibo
    @SaniattahirouDjibo 17 дней назад +1

    Anty aichatu allah ya yimiki albarka amin

  • @hassanjunaidabdallah1463
    @hassanjunaidabdallah1463 16 дней назад +2

    1 sarkin gida yakawo wa alhaji munafurchi shine alaji ya gwaleshi sarkin gida yaqara dacewa basa qaunarsa
    2 yara 3 ne suka fara tararta daga baya 22 ne suka tari baba data sauka a qauye
    3 babu lamba a motar sarki ali nuhi
    Allah yabamu sa,a

  • @Almajirinrarara
    @Almajirinrarara 18 дней назад +1

    Masha Allah ❤❤❤

  • @ibrahimmahmudshariff8553
    @ibrahimmahmudshariff8553 17 дней назад +1

    nice one

  • @HassanUsaini-en4xv
    @HassanUsaini-en4xv 16 дней назад +1

    Thank you

  • @UmmulkhairiKhairat-rr8mu
    @UmmulkhairiKhairat-rr8mu 17 дней назад +1

    Masha Allah🎉🎉🎉🎉🎉

  • @Ibrahimabdullahi-ds4rq
    @Ibrahimabdullahi-ds4rq 17 дней назад +1

    Macha allah❤❤

  • @AminasaniKabara
    @AminasaniKabara 17 дней назад +1

    Iya me zogale sau 5
    Al'amin sau 4
    Aisha humaira 1
    Babar al'amin sau 2
    Babar adam a zango 1
    Nakowa 1
    Alhaji 3
    Hafiza 4
    Saminu 4

    • @AbubakarSadeeq-ye5ci
      @AbubakarSadeeq-ye5ci 17 дней назад

      Assalm muna Taya ki murnar samun cin gasar a cikin biyu episode 3 challenge ki ajeyi mana pos number ki da number Wayarki ❤❤❤🎉🎉❤🎉😂😂

  • @LawalJamila
    @LawalJamila 17 дней назад

    ❤❤❤❤i lyk this series

  • @5_itx_Ismail
    @5_itx_Ismail 18 дней назад +1

    Kuma fa tallah tana yawa

  • @ShafaBello
    @ShafaBello 16 дней назад

    Masha allah ❤❤nice

  • @GumsuMohammed
    @GumsuMohammed 17 дней назад +1

    Allahumma
    Ameen

  • @muhammadibrahim-pe6yv
    @muhammadibrahim-pe6yv 16 дней назад +1

    1.Yara uku suka fara tarbar iya
    2. Maganan karshe shine nakowa nace wa wlh basa son shi ne shiyasa so ke mai munafarshi Alhaji ya tambaye shi shi da wanda suke munafurshi a gidan waye baya kaunar wani
    3.motar alinuhu ba number baki ne kawai a gurin plate number

  • @Salisu-qg7zd
    @Salisu-qg7zd 18 дней назад +2

    Ninafa kallo Allah yasa mun fara a sa a

  • @yusufgafai0181
    @yusufgafai0181 17 дней назад +1

    Q1 Yara 3 Ne Suka Tarbi iya Me Zogale
    Q2Nakowa Yayi mgn Ciki Ciki Inda Yce Amma Mutanen nan Basa Kyaunarsa Inda Alhaji Yce To Ynxu Wadannan Da Suke Munafurcin Na nan Gidan Kai Dasu Waye Ba ya Kyaunar Wani Ko Kuma.....Sai Alhaji Yadauki Waya
    Q3 Motar Da Ali nuhu Ya hau Gaban Motar Ba no Haka Bayan Motar Ba a nunata Ba

  • @abubakarjoda9734
    @abubakarjoda9734 17 дней назад +1

    Daganan Adamawa mukemuku fatan Alkairi.

  • @AlsalisTahiru
    @AlsalisTahiru 16 дней назад

    Allah yakarawa annabi daraja s a w

  • @SahaluUmar-ee7jj
    @SahaluUmar-ee7jj 17 дней назад

    Sannu da zuwa baba 😂😂😂

  • @HajaraKhamis-p9g
    @HajaraKhamis-p9g 18 дней назад

    Wai yaushe xaa fara

  • @LaoualiIbrahimLaouali
    @LaoualiIbrahimLaouali 15 дней назад

    Macha Allah chirin nanfa yayi kiaw

  • @user-er8zx8ts5m
    @user-er8zx8ts5m 18 дней назад +1

    Aicha Humairah ❤❤❤❤

  • @yusifyunusa4886
    @yusifyunusa4886 17 дней назад

    Masha Allah thanks

  • @AbubakarNamadina
    @AbubakarNamadina 13 дней назад

    Gaskiya firm yayi

  • @user-om7ct6os2m
    @user-om7ct6os2m 18 дней назад +2

    ❤❤❤❤

  • @muhammadayuba5218
    @muhammadayuba5218 16 дней назад +1

    1.Yara uku ne sauka fara tarbar iya me zogale
    2.maganar da nakowa ya gama yi da alhaji ta karshe alhaji ne yake cewa tom yanzu wadannan da suke munafurcinka na nan gidan kai dasu wanene baya kaunar wani ku kuma? Allah ubangiji ya kara basira da kuma hazaka🎉❤❤
    3.motar ali nuhu number din motar a rufe take

  • @MukhtarAutanRarara
    @MukhtarAutanRarara 16 дней назад +1

    1yara 3 ne suka fara tarbar iya mai zogale 2.Nakowa yacewa Alh galadima mutanannan suna masa muna furcine basa kaunarsa shikuma Alh galadima yace to yanzu wadannan da suke munafurcin na nan gidan kaidasu waye baya kaunar wani kuma. 3Lambar motar ali nuhu arufe take

  • @SaniMaisanaa
    @SaniMaisanaa 11 дней назад

    MashaaAllah ❤👍👍👍👍👍

  • @rukaiyaaliyu3665
    @rukaiyaaliyu3665 16 дней назад +1

    1-yara uku ne suka fara tarbar iya mai zogala
    2-alhaji yace mah nakowa
    To yanzu wayenna da suke munafuncin na nan gidan da kai dasu waye baya qaunar wani ko kuma
    3-numbar ali nuhu arufe take

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani 2 дня назад +1

    🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤