Ya Kamata Ka gaggauta dauko wannan Application, Yafi whatsapp Dadi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 26 авг 2024

Комментарии • 154

  • @mubarakeeytv
    @mubarakeeytv  4 года назад +25

    Gashinan : ruclips.net/video/C0PbWxlmo28/видео.html

  • @kamaliiliyasu3129
    @kamaliiliyasu3129 4 года назад +3

    Masha allah mungode allah yasaka da Alkairi

  • @marzukmusa9582
    @marzukmusa9582 4 года назад +2

    But amma gaskia maganan cloud fah yakamata ka kara bayani sosai. Whatsapp ma ana iya backup na chat a cloud.. Kuma zaka iya restore na messages naka idan ka canja waya. Bayanin ka yayi masha Allah

  • @qasimabubakarahmad3856
    @qasimabubakarahmad3856 4 года назад +1

    Muna godiya da wannan ilmantarwa, Allah ya kara basira

  • @abdoulayekane7124
    @abdoulayekane7124 4 года назад +2

    Macha Allah mun gode Allah ya saka muku da alkairi

  • @awalouassan5489
    @awalouassan5489 4 года назад +2

    awalou hassna

  • @MazariComediansTv
    @MazariComediansTv 4 года назад +2

    Masha Allah, Allah yakara daukaka da Nisan kwana masu albarka

  • @mustafaahmed6929
    @mustafaahmed6929 4 года назад +2

    Aslm mubarak barka da chanruwa zaka it's damai whast

  • @lukmanmusa5131
    @lukmanmusa5131 4 года назад +4

    Sannu da kokari malam mubarak.
    Dan Allah yaya akeyin auto post a facebook. Nagode.

  • @bersheeradermserleehu8413
    @bersheeradermserleehu8413 4 года назад +1

    May Allah increase ur knowledge

  • @dekotesoja5991
    @dekotesoja5991 4 года назад +2

    Slm.yakake.mubaraky.dan.allah.inason.yaxan.yi.nadinga.amfanida.wi.fi.na.mutun.koda.ban.sanshiba.

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  4 года назад

      Dole seka sani

    • @dekotesoja5991
      @dekotesoja5991 4 года назад

      @@mubarakeeytv .wanine.yacemin.xai.iya.aiki danawa batareda yasanshiba.yace.

  • @arangamatvhausa5884
    @arangamatvhausa5884 4 года назад +1

    Gaskiya muna godiya sosai

  • @Theguidancetvng
    @Theguidancetvng 4 года назад +2

    Masha Allah
    Allah yakara basira

  • @hamattanebachir5134
    @hamattanebachir5134 3 года назад

    Assalama,alekou tounda rahama sadau tatuba ayafemata amma dan allah kema taunata agara allah sa mou gane amin

  • @habibafuwa7164
    @habibafuwa7164 4 года назад

    Masha Allah Ya Kara Haskaka Al'amuranku

  • @oussamaissaka7917
    @oussamaissaka7917 4 года назад +1

    Macha Allah yayikeu
    Walahi Moungode
    Mubarak tv Allah basira

  • @aliyuaminu7489
    @aliyuaminu7489 2 года назад

    Dan Allah da nuwa in inaso iniya karanta turanci darubutawa yazan yi

  • @ibrahimabdulsalam9123
    @ibrahimabdulsalam9123 2 года назад

    Good Application and we appreciated

  • @hamissouzangobanafushidako5925
    @hamissouzangobanafushidako5925 4 года назад +1

    Gaskiya ne muna gudiya

  • @alh-koretv929
    @alh-koretv929 4 года назад +1

    Salamu alaikum.mlm mubarak gaskiya kuna kokari yanda kuke kokarin kawo mana abubuwa mun gode Allah ya kara basira

  • @hussybaby37
    @hussybaby37 4 года назад +1

    Masha Allah yamin sosai Allah yakara basira Dole nayi shere da sauran mutane na kuma sabuwar channel sbd inaso nasiya laptop Insha Allah zanduba

  • @masslass7870
    @masslass7870 3 года назад

    Dan allah Mubarak ya ake gane mutun inya saurari bokal ko inya diba sako ta Telegram

  • @emmaharuna4965
    @emmaharuna4965 4 года назад +2

    Gaskiya naji dadin wannan taya Ake download na pes Mai file please

  • @ismailusman1172
    @ismailusman1172 4 года назад

    malan mubarak allaha yabiya

  • @abbakardangata5397
    @abbakardangata5397 4 года назад +2

    MUBARAK. Naga baka Rama, To ya azumi?

  • @ABBA4KTECHHAUSA
    @ABBA4KTECHHAUSA 4 года назад +2

    slm fatan alheri mubarak 🤝👍🙏

  • @mr_naghxeetv559
    @mr_naghxeetv559 4 года назад +2

    Hummmm mabarakeey kenan zan iya cewa wani abu

  • @ruhullahisahadam729
    @ruhullahisahadam729 4 года назад

    Wow, Allah yazaka muku muna godiya sosai

  • @charikhasiradji8158
    @charikhasiradji8158 4 года назад

    Yayi kyau mubarak mun gode sosai

  • @BabayeTanak-xy7bq
    @BabayeTanak-xy7bq Год назад

    Macha Allah

  • @Ibrahim-kr6zs
    @Ibrahim-kr6zs 2 года назад

    Masha Allah

  • @mahamanabdoulahi2121
    @mahamanabdoulahi2121 4 года назад +1

    Masha.alha.

  • @amamaw5436
    @amamaw5436 4 года назад

    Assalam malam Mubarak muna godiya sosai 🙏❤️

  • @huzaifamusa3
    @huzaifamusa3 4 года назад

    Allah ya kara basira

  • @ibrahimrabashinkauna3070
    @ibrahimrabashinkauna3070 4 года назад

    Wanan gaskiya ne ina anfani da shi sosai

  • @sulaimanahmad6177
    @sulaimanahmad6177 4 года назад +2

    ماشاء الله

  • @ABBA4KTECHHAUSA
    @ABBA4KTECHHAUSA 4 года назад +4

    مش الله👍

    • @ABBA4KTECHHAUSA
      @ABBA4KTECHHAUSA 4 года назад +1

      ina rokon alfarmar da a tallata min channel ɗina zan biya pls?

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  4 года назад +1

      owk ba damuwa kamin magana a whatsapp ko instagram

    • @ABBA4KTECHHAUSA
      @ABBA4KTECHHAUSA 4 года назад +1

      @@mubarakeeytv ok ga number WHATSAPP ɗina +2348022330913

    • @ABBA4KTECHHAUSA
      @ABBA4KTECHHAUSA 4 года назад

      @@mubarakeeytv yauwa nayi maka magana ta whatsapp da INSTAGRAM ɗinka ina jiran amsarka na gode 🤝👍

    • @maryamjidda8247
      @maryamjidda8247 3 года назад

      🤚

  • @QasimQasim-lk7ec
    @QasimQasim-lk7ec 3 года назад

    Slm Dan Allah yazanyi nagoge abinda nagoge awayana yakuma Akan injin wayana yabuya yazanyi in gogeshi Dan Allah nagode

  • @YusufAWada
    @YusufAWada 4 года назад

    Allah y kara basira y Malam

  • @asmaoumaiga2495
    @asmaoumaiga2495 4 года назад +2

    شكرن🌹

  • @danbabaaua9475
    @danbabaaua9475 4 года назад +1

    Muna godiya

  • @hajiashahwajaaruma7588
    @hajiashahwajaaruma7588 4 года назад

    Nice one

  • @abdulrazakhassan9903
    @abdulrazakhassan9903 2 года назад

    Nc

  • @Hausalyrics
    @Hausalyrics 4 года назад +1

    Gaskiya naji dadin wannan video din saboda Ina San na samu mutane a telegram Amma mutanan mu basayin sa Amma nasan Yan zu mutane dadama zasu fara

  • @habibuagent9558
    @habibuagent9558 4 года назад

    wow is very nc

  • @mamansalele1768
    @mamansalele1768 4 года назад +1

    Gaskiyane

  • @mourtalam.tmaradi4556
    @mourtalam.tmaradi4556 4 года назад

    Masha Allah..muna godiya sosaï

  • @imranaabdullahi2678
    @imranaabdullahi2678 3 года назад

    Slm m mubarak inai maka fatan alkairi inasan in yimagana dakai Kota whatsapp ne dan Allah

  • @garbaahmad2348
    @garbaahmad2348 4 года назад +4

    Abun yayi Dadi sosaai wllh, Ni Ina da app din Kuma na bude shi, amma wllh bansan yadda zanyi amfani da shi ba gsky shi yasa banyi wani Mai da hankali akansa ba. Amma tambayar a nan shine ya zanyi addin mutane a telegram ?
    Na gode sosai Allah ya Kara basira da daukaka, plz Dan Allah ku amsamin tambaya ta plz nd plz.....

  • @murtalasaadu6303
    @murtalasaadu6303 4 года назад

    جيد

  • @ismaelibrahim4559
    @ismaelibrahim4559 4 года назад +1

    Merci mon frère tu es très

  • @hauwaurabo1569
    @hauwaurabo1569 4 года назад +1

    Tou ynx idan mutum ya sauko dashi xanyi amfani dashi tou sai mutum tana dashi xakuyi magn ko kuma kai kana dashi shi kuma yana da whtsp xaku iyayin mgn kenan

  • @aliyusadi2428
    @aliyusadi2428 4 года назад +1

    Malam MUBARAK yakamata kayi mana tutorial akan menene Google admod sannan da yadda ake development na application din dakuma wane VPN mutum yakamata yayi amfani dashi.

  • @bangisakd2805
    @bangisakd2805 4 года назад +1

    SLM MUBARAK ALLAH YA KARA BASIRA TAN BAYA TA ANAN ITA CE YANA GA BAN GA MUTA NE NA BA NA WhatsApp ba Kuma duk ban ga Groups di na ba ???

  • @Family-kh6tp
    @Family-kh6tp 4 года назад +2

    Slm miyasa bakau kawo video iPhone

  • @jibrinabdou8923
    @jibrinabdou8923 4 года назад

    Gaskiya App yanayi sosai

  • @liyauabdulmumintv9260
    @liyauabdulmumintv9260 4 года назад

    Mungode Allah Ya Qara Basira

  • @MmmmMmmm-gd5fm
    @MmmmMmmm-gd5fm 4 года назад +1

    Hi

  • @beaconcryptohub
    @beaconcryptohub 4 года назад +1

    yakamata kuma ku bude mana telegram channel

  • @moustaphamomoune5382
    @moustaphamomoune5382 2 года назад

    Barka oustaz miyasa malan yake sauri wajan magnarsa

  • @abubakarabdullahi5730
    @abubakarabdullahi5730 3 года назад

    Thanks

  • @alhassaneyoussouf5685
    @alhassaneyoussouf5685 2 года назад

    Asalama Alaikum gaskiya darasi yayi abudaya ne ban ganeba ya zanyi nahawdo numbobin wayana A telegram murika fira da Abokanaina

  • @oumarmahamadou2269
    @oumarmahamadou2269 4 года назад

    Masha'allah

  • @mashaallahmashaallah4872
    @mashaallahmashaallah4872 4 года назад

    Gaskiya nabudi amma banga number ka waba dan allah kara koya mana fatan alheri

  • @bassirousaidou9112
    @bassirousaidou9112 4 года назад +2

    Barka da warahaka dan taya za ayi hack din warsar balo mesuna DLS2020

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  4 года назад

      Mun koya ka duba bidiyonmu na baya .. mun gode

    • @Namakera
      @Namakera 4 года назад

      @@mubarakeeytv don Allah, muyi magana awannan lambar koda ta WhatsApp ne 08162949976, ina son inyi maka wasu tambayoyi kuma urgent

    • @Namakera
      @Namakera 4 года назад

      @@mubarakeeytv don Allah, muyi magana awannan lambar koda ta WhatsApp ne 08162949976, ina son inyi maka wasu tambayoyi kuma urgent

  • @liyauabdulmumintv9260
    @liyauabdulmumintv9260 4 года назад

    Allah ya qara basira sai dai ba video call

  • @murtalatv2752
    @murtalatv2752 4 года назад

    Slm dan Allah kasani A telgirm

  • @khameesibrahim3137
    @khameesibrahim3137 4 года назад

    Thanks broda

  • @malamgayetv3007
    @malamgayetv3007 4 года назад +1

    Muna maku fatan Alkhairi

  • @princeniger9067
    @princeniger9067 4 года назад

    Mun gode sosai

  • @dogoidiris8641
    @dogoidiris8641 4 года назад

    Barka dauni Dan Allah ina son nubarka

  • @saluhumusa7696
    @saluhumusa7696 4 года назад +1

    Yayi kyau allha yataimaka

  • @drabbasmcomedy6789
    @drabbasmcomedy6789 4 года назад

    MuBarakeey gaskiya karame fa

  • @zhrddnismail8814
    @zhrddnismail8814 4 года назад

    Zaka iya tura sako da shi zuwa whatsapp?

  • @abdallahkabiru3661
    @abdallahkabiru3661 Год назад

    Aslm managaya

  • @yacoubouhausatvbirni9226
    @yacoubouhausatvbirni9226 3 года назад

    Mungode amma inason lambar wayarka

  • @Namakera
    @Namakera 4 года назад +1

    Salam, don Allah ka bani lambar da zan same ka ko email ina da wata tambaya urgent

  • @tahirabulabbas7785
    @tahirabulabbas7785 4 года назад

    Masha Allah, amma masalanshi shine automatic yana download why?

  • @abdulmutallib3079
    @abdulmutallib3079 4 года назад

    Muna gdy

  • @sabiuabokinkowa6526
    @sabiuabokinkowa6526 4 года назад +3

    sai maiga Allah yabar zumun ci
    dafatan kasharu wa lfy
    toh barka da koqari
    Dan Allah kizan samu number ka ta WhatsApp

  • @kmlklm4197
    @kmlklm4197 4 года назад

    Barka da warhaka ykk abinda binganeba chin indan inashi abukina bachidachi anmadai Yana da wahtasspp zamiyi tshatin dashi Yana

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  4 года назад

      Ah ah dole sedai kuna dashi duka

  • @hamissougarinmousa1973
    @hamissougarinmousa1973 4 года назад

    Da kyau 👍

  • @saizabairousaid
    @saizabairousaid 4 года назад +1

    Mun gode da fitomuna da wannan
    Shenaal

  • @tahirsalisu5654
    @tahirsalisu5654 4 года назад

    Wani talla yake damuna a wayata ya zanyi ne

  • @aishakanwartalatunajanda4225
    @aishakanwartalatunajanda4225 4 года назад

    😘

  • @atikunetwork
    @atikunetwork 4 года назад

    Dan Allah inason magana da kai

  • @muhammadashafaabdulazeez3644
    @muhammadashafaabdulazeez3644 4 года назад +1

  • @harounabubakar9140
    @harounabubakar9140 3 года назад

    Yymn

  • @BabayeTanak-xy7bq
    @BabayeTanak-xy7bq Год назад

    Aslm ykk

  • @damargoutvdamargoutv8821
    @damargoutvdamargoutv8821 4 года назад

    Slm

  • @alphatv2022
    @alphatv2022 4 года назад +1

    👏🤲

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan8022 4 года назад

    Ni aps din dazai hana adding mutane grps nakeso banda wanda yake setting din whatsapp dan baya yi

  • @aishakanwartalatunajanda4225
    @aishakanwartalatunajanda4225 4 года назад

    👍

  • @karimoukarimou8186
    @karimoukarimou8186 3 года назад

    Asl m dayaza mosalmba atelegarm

  • @ruhullahisahadam729
    @ruhullahisahadam729 4 года назад

    Kai ammawallahi application dunnan yayi kyau sosai

  • @salisuabdul5413
    @salisuabdul5413 4 года назад +1

    Yadda zaka cire security sau 100 dari a gaban abokin ka ya ka sa cirewa
    👇👇👇👇
    ruclips.net/video/I6PuODuYgtw/видео.html

  • @badarubadaru1254
    @badarubadaru1254 3 года назад

    Badaru

  • @umarmuhammedinusa2691
    @umarmuhammedinusa2691 4 года назад

    Lalle wannan uban WhatsApp ne !!!

  • @idikosoumaila4372
    @idikosoumaila4372 4 года назад

    Compte dina ya samu matsala a password

  • @hachimouantou6247
    @hachimouantou6247 4 года назад

    Mugode