Duk me shiga YouTube ya kamata yasan sirrikannan

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 сен 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu.
    yan uwa wannan shine link din channel din:
    • Video
    Kada ku manta ku danna Alamar Subscribe sannan ku danna Alamar kararrawa.
    Ga masu son Karin bayani ko kuma magana dani wannan shine instagram dina : / mubarakeeyy
    Kada ku manta kuyi Shere da sauran en uwanku a Whatsapp da kuma Facebook.
    #mubarakeey_tv #zoolwsh #zool_wsh #Bushkiddo #Arewa24 #kwana_casa_in #hausatop #sabon_comedy #HowToEarnMoneyOnline #howtomakemoneyonline #waka #karatu #Nationcup #Egypt #Facebook #password #zacking #kannywood #kannywoodcelebrities #Arewa24 #hausa #siyasa #koyon #kashe #ayatullahi_tage #mazajene #chizo_1_Germany #aliwrtworkerk

Комментарии • 119

  • @aliyuhaidar9298
    @aliyuhaidar9298 4 года назад +1

    muna godiya da wannan hidimar da kukeyi domummu allah qara basira ameen

  • @aukhall-browser4111
    @aukhall-browser4111 4 года назад

    Muna gdya kwarai dagaske mallam Mubarak Allah yakaro dubun basira Amin.

  • @manutdhausatv.5323
    @manutdhausatv.5323 4 года назад

    ALLAH ya saka da alheri.
    Gaskia muna matuqar qaruwa da ku.

  • @jamiluabubakar9830
    @jamiluabubakar9830 4 года назад

    MashaAllah Allah ya kara sani

  • @ismailnkw4135
    @ismailnkw4135 4 года назад +4

    Gaskiya muna murna da wannan channel, Allah ya taimakeku

  • @dahadahirusulaiman1508
    @dahadahirusulaiman1508 4 года назад

    Gaskiya na gode yau ka bani ilimi sosai

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 4 года назад

    muna gdy sosai m mubarakeey

  • @MUMBARINMALAMAITV
    @MUMBARINMALAMAITV 4 года назад

    masha allah allah ya kara basira maigida

  • @labbohassimou2958
    @labbohassimou2958 Год назад

    ma sha Allah 😍

  • @user-xd1vs6tr4e
    @user-xd1vs6tr4e 4 месяца назад

    masha allah

  • @TickyTricks
    @TickyTricks 4 года назад +9

    Danallah nima inaso ataimakamin kuyimin advertising RUclips channel dina ga link din : ruclips.net/video/LMLPeEOVdLQ/видео.html

    • @queenmamiequeenmamie9459
      @queenmamiequeenmamie9459 4 года назад

      Masha allah allah ya saka da alkhairi yauwa gurinda kace mutun zai iya download ya barshi akan RUclips koba data zai iya kalo idan nayi hakka anawa bayayi saide yadinga mun wani rubutu daban Dan allah ka fahimar damu

  • @shituumar3056
    @shituumar3056 4 года назад

    Weldon

  • @yahayaoussoumanbako7653
    @yahayaoussoumanbako7653 4 года назад

    Masha Allah yayi kyau

  • @AbubkarMahbub-dq2de
    @AbubkarMahbub-dq2de 8 месяцев назад

    Tanx so much and very nice

  • @rayuwamaialbarka6565
    @rayuwamaialbarka6565 4 года назад +1

    barakallah

  • @muhammadameer2477
    @muhammadameer2477 4 года назад

    Aslm agaskiya mun gode domin nima you tube dina baya comment Amman yan zu na gyara yayi muna godiya sosai Allah yabar zumun ci.

  • @AbdullahiLawan
    @AbdullahiLawan 4 года назад +1

    Masha Allah. Muna godiya. 👏 👍

  • @hamissouzangobanafushidako5925
    @hamissouzangobanafushidako5925 4 года назад +1

    Ma cha allah

  • @user-ug3yp7og7z
    @user-ug3yp7og7z 6 месяцев назад

    Mashaallah

  • @ibrahimlawali7853
    @ibrahimlawali7853 4 года назад

    That is good

  • @halimatuaadam292
    @halimatuaadam292 4 года назад +2

    Masha Allah

  • @umargarba987
    @umargarba987 2 года назад

    Wallah.i.muna.fahinta.allakarabasira.

  • @abdur-raufibrahim5430
    @abdur-raufibrahim5430 4 года назад

    Muna godiya

  • @murtalahalou
    @murtalahalou 4 года назад +1

    Good nice

  • @rabiuibrahim1487
    @rabiuibrahim1487 4 года назад

    Channel mai albarka kenan ina Ku Mubarek/salisu/amarya ta kirani

  • @ibrahimahibrahimah5161
    @ibrahimahibrahimah5161 4 года назад +1

    Masha allah yayi mubarak

  • @khalidasadauki2734
    @khalidasadauki2734 4 года назад

    9ce

  • @abdulibrahimtv507
    @abdulibrahimtv507 4 года назад

    godiya muke

  • @musasulaimanidris5095
    @musasulaimanidris5095 4 года назад

    Gud

  • @abdoulkarimadam3906
    @abdoulkarimadam3906 4 года назад

    Dakeu

  • @zaynafomerfarukomer9632
    @zaynafomerfarukomer9632 4 года назад

    👍💟👍

  • @aliyuadamuyola6759
    @aliyuadamuyola6759 4 года назад +1

    Muna alfahari dakai wlh allah yakara basira

  • @Princesboza
    @Princesboza 4 года назад +2

    Ina Maganar Bude You Tube Na Shekara 2020

  • @zeedarulsunnahtv
    @zeedarulsunnahtv 4 года назад

    Masha Allah, Allah ya Kara nasara

  • @urbanglamour
    @urbanglamour 4 года назад +1

    🖤🖤🖤

  • @ibrahimmusa3873
    @ibrahimmusa3873 4 года назад

    Thanks

  • @sulaimanmd2320
    @sulaimanmd2320 4 года назад

    Masha'Allah yayi kyau Allah yasa mudace dan uwa

  • @hashimuisahhashimu6973
    @hashimuisahhashimu6973 4 года назад

    Aslm tell mubarck dafatan an wuni lafiya i nada tan baya yanda ake ragema waya haske RUclips dan alllh

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 4 года назад +1

    Mun gode Allah Ya biya Ku kuma Ya saka maku da alkhairi Amin summa Amin

  • @harunasanimusa2640
    @harunasanimusa2640 4 года назад

    Sannu Mubarak

  • @abdoulazizsalifouniger3478
    @abdoulazizsalifouniger3478 4 года назад

    Ya yi

  • @ruhullahisahadam729
    @ruhullahisahadam729 4 года назад

    Munji dadin Video Allah yasaka da Alkhairi, amma dan Allah yazanyi dayi download games GTA da Mafia city game dan Allah. Nagode

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  4 года назад

      Insha Allah zamuyi bayaninta a sabuwar channel dinmu

  • @saniagadez5936
    @saniagadez5936 4 года назад +1

    Mach allah

  • @auwalwanted69
    @auwalwanted69 4 года назад

    Allah shi kara bashira mubaraki

  • @audumuhammad5490
    @audumuhammad5490 4 года назад

    Mungode sosai

  • @jamilmidiris9019
    @jamilmidiris9019 4 года назад

    masha allah
    allah yaqara basira

  • @ahmadaliyu2791
    @ahmadaliyu2791 4 года назад

    Gaskiya muna jin dadin channel naku sosai
    Allah yataimaka

  • @moustinebaroi5028
    @moustinebaroi5028 4 года назад

    NAYIMOURNA

  • @bashirumar9764
    @bashirumar9764 4 года назад

    Mungode

  • @MUMBARINMALAMAITV
    @MUMBARINMALAMAITV 4 года назад

    Gaskiya mai gida mubarak Videon nan yayi kyau sosai, kuma ya kamata dama ace tuni hausawa mun jima da shiga a dama damu a cikin wadanan harkokin, amma duk da haka bamu makara ba. Muci gaba da wayar da kan junanmu sannan muyi aiki tukuru da izinin Allah zamu amfana.
    Anan nake amfani da wannan dama wurin jan hankaliu ga yan uwanmu gameda cewa duk wanda yake cikin wannan harkar kuma take kai masa kada yayi kasa a kwaiwa wurin jawo matasan dake kusa dashi domin ya koya musu ko kuma ya basu abinyi ta karkashinsa.
    Don allah yan uwa a taimakamin da subscribe channel dina yanzu haka ya kai subscribers 765. muna koyar da computer, video editing, new technology da sauransu.
    ruclips.net/user/modernworldtv
    Mun gode Allah ya bar zumunci,

  • @muhammadsibnalhassan3675
    @muhammadsibnalhassan3675 4 года назад

    Muna godiya sosai Allah ya qara basira

  • @mijitabaamam7153
    @mijitabaamam7153 4 года назад +1

    Barka da wuni

  • @ayubamyarotv8931
    @ayubamyarotv8931 4 года назад

    Gaskiya kana birgeni munama fatan alkairi 🙏 🙏

  • @fareedaidrees1390
    @fareedaidrees1390 4 года назад

    Anyi muhab t_shirt Amma Kai Kam Mubarak baka fiye Sanya rigar ba.bashine dalilin comments Dina ba, mun gode sosai Allah ya Kara basira

  • @ismailbalaharuna9810
    @ismailbalaharuna9810 4 года назад

    Muna godiya da wannan video mai albarka

  • @faridafarida3658
    @faridafarida3658 4 года назад

    Aradu na jiyeee

  • @adamuumar5004
    @adamuumar5004 4 года назад

    Godiya muke

  • @adamuusman2167
    @adamuusman2167 4 года назад +1

    Allah ya Kara basira

  • @NomawAbdalla-uw8dq
    @NomawAbdalla-uw8dq 5 месяцев назад

    ‏‪0:18‬‏

  • @adoriruwai2756
    @adoriruwai2756 4 года назад

    Yaya zaayi mutun ya dauko video din da ya ajiye save, I mean idan yana so ya turawa wani ko kuma ya chanza masa storage location

  • @queenmamiequeenmamie9459
    @queenmamiequeenmamie9459 4 года назад

    Da kyau

  • @fatimasanusi8694
    @fatimasanusi8694 4 года назад

    Ina yinku

  • @laoualiilliabatchiri1620
    @laoualiilliabatchiri1620 4 года назад

    Ya ake aza video a you tube.

  • @ummuaimanhussaini2653
    @ummuaimanhussaini2653 4 года назад

    Mubarakiyya kunyi komai👍

  • @boukarnajeria4222
    @boukarnajeria4222 4 года назад +1

    💓👍👍👍👈

  • @abdullkadirabdullahi9450
    @abdullkadirabdullahi9450 4 года назад +1

    Fatar alheri zuwa a gareku, don Allah mene bambanchin "DOWNLOAD" da "SAVE"

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  4 года назад

      Download zaka kalle shi koba network Amma inkayi saving dinshi dole sai da network zaka kalla

    • @abdullkadirabdullahi9450
      @abdullkadirabdullahi9450 4 года назад

      I always admire your precision bro. Tnx alot.

  • @ummuummi7386
    @ummuummi7386 4 года назад

    Assalm alaikum dan allah inason kununa min yadda za kyara wayana nasiya waya sabuwa kuma sai nadanna barmaza duk tacanja yazanyi inmaidata kamar yadda nasiya fiskarta tadawo kamar lokacin dana siya

  • @nuralawalidanjibga4776
    @nuralawalidanjibga4776 4 года назад

    A gaskiya Ina jin dadin kallon shire-shirenku domin gashi Ina karuwa sosai.

  • @inusababba6482
    @inusababba6482 4 года назад +1

    Ninikadai nakawo samada mutun Dari (100) wannan channel din
    Amma nayima magana so kashareni

  • @abubakarumar4992
    @abubakarumar4992 4 года назад

    Allah yabiya mungode

  • @awaw909awaw8
    @awaw909awaw8 4 года назад

    Yanda zandawo da vedios da photos na wayana nakeso akoyamin nagani awani chanel amma bayayi nawa na cikin wayar yake nunamin ba wanda nagoge ba

  • @auwalgaro7628
    @auwalgaro7628 4 года назад

    Wallahi ina son karin bayani kan wasu abubuwa da dama amma ba dama ya za ayi inasamu damar magana da kai Allah yakara ma basira Amin

  • @vipnwo1490
    @vipnwo1490 4 года назад

    👍

  • @mustaphausman242
    @mustaphausman242 4 года назад

    Inagani videos inka suna burgine sosai Allah yakara basira sai dai inada tambaya yaza'ayi kasan inda mutum yaki idan yakiraka yayima karya nagode muna tari

  • @misbahumuhammad20
    @misbahumuhammad20 4 года назад

    Yayazan yi in mallaki channel a yutub

  • @ummuummi7386
    @ummuummi7386 4 года назад

    👍👍👍

  • @monhmonh1461
    @monhmonh1461 4 года назад

    Munagodiya

  • @ufa22tv28
    @ufa22tv28 4 года назад

    Assalamualaikum Mubarak hakika Muna jindadin irin yadda kake koya Mana abubuwa. Allah ya taimaka ya Kuma dafa muku. Na kalla wani video naka yadda ake Nemo waya ta hanyar Amfani da IP address saidai Kamar IP address Yana canjawa. Ko ba wata matsala Koda ya canja?

  • @Babangida-Bello
    @Babangida-Bello 4 года назад +2

    Mude munaso anuna Mana yanda ake siyan premium app a playstore ko Kuma online market

  • @nazifihussaini6346
    @nazifihussaini6346 4 года назад

    Aslm
    Ml mubarakeey Ina godiya da gudun mawarki Allah yakara basirah
    Inason anumamin yadda Zan sawa Google photos security yazama bazaka shigaba sai ka cire security idan kunyi video kafadamin sunan

  • @namadantv9834
    @namadantv9834 4 года назад

    Dan Allah Mubarak bayanda zanyi WhatsApp suturamin verify code ta email address dina

  • @faridafarida3658
    @faridafarida3658 4 года назад

    Make wajan saukewa nawa yace NASA number na sirri kamar wace xansa

  • @goldentechnical1030
    @goldentechnical1030 4 года назад +1

    DAN ALLAH DAN ANNABI INA SO AMIN ADVERTISING NA CHANNEL PLEASE OGA YA ZA A

  • @harunasanimusa2640
    @harunasanimusa2640 4 года назад

    Pls wani App zanyi amfani dashi Dan hana yin join ena a WhatsApp guruf

  • @abbaabba9511
    @abbaabba9511 4 года назад

    Dan allah inason number ka, zamuyi magana.

  • @aminunuhu7901
    @aminunuhu7901 4 года назад

    Salam dan allah inaso a taimakamin, akan google adscent dina account threshold dina baya motsawa kuma akwai kudi aciki dan allah me yasa baya motsawa na gode Allah ya Kara basira.

  • @muryarhausa24onlinemedia23
    @muryarhausa24onlinemedia23 4 года назад

    Bai kamata Ace Video yakare anan ba, Sbd akwai lokacin da Video yake daina aiki, gwara ma na RUclips Go...
    Hanya mafi sauki Vidmate

  • @yakubuhuzaifa9577
    @yakubuhuzaifa9577 4 года назад

    Slm dan Allah wata Hanya zanbi nadawoda Facebook Dina nayi forgotten password sunki turomin Kuma da lambarwatata nabude pls

  • @ayoubamode3310
    @ayoubamode3310 4 года назад

    Mungode sosai Allah yakara basira
    Amma Dan Allah wane application zanyi amfani dashi domin downloading audio music

  • @rahamaniya00auduabbas89
    @rahamaniya00auduabbas89 4 года назад +1

    Numbern ka nakeso dan Allah

  • @ibrahimidrisdanmusa2283
    @ibrahimidrisdanmusa2283 4 года назад

    Don Allah ku dinga yi a computer domin wayar mu karamace

  • @basharabello2088
    @basharabello2088 4 года назад

    Gsky

  • @yushaumuhamadmuhammad6772
    @yushaumuhamadmuhammad6772 4 года назад

    Muna dagamaka hannu irin namijin kokari dakukeyimuna

  • @malamshamsudden258
    @malamshamsudden258 4 года назад

    Masha Allah Allah yakarbasira

  • @abubakarumar5562
    @abubakarumar5562 4 года назад +1

    Masha allah

  • @hamissourabiudallamoustaph9831
    @hamissourabiudallamoustaph9831 4 года назад

    Ma sha allah

  • @ameenaaudu4713
    @ameenaaudu4713 4 года назад

    masha Allah

  • @abdulabdulone9751
    @abdulabdulone9751 4 года назад +1

    Mungode

  • @arewashine946
    @arewashine946 4 года назад

    👍

  • @muhammadyussuf5921
    @muhammadyussuf5921 4 года назад

    masha allah allah ya qara basira da daukaka