Alhamdulillah, when you raise your hands and make dua to your Lord asking Him then He hears, listens and grants you from His Mercy! Never stop trusting in Allah, never stop asking of Allah and worshipping Him, everything you have is from Him.May Allah ease all our problems, and increase you in knowledge MUBARAKY
sorry to be so offtopic but does any of you know of a trick to get back into an Instagram account? I was dumb forgot the login password. I appreciate any tips you can offer me!
Macha Allah gaskiya nayi matukar farin ciki da kalon wannan vidian ina dachi kusan chekara 3 amma ban fahimce chi ba kamar yadda na fahimta yanzu nagode sosai Allah ya saka da alheri, ❤️❤️
Don allah ka taimakamin yadda zan saita youtube chanel kaimin bayani sabon hanya da zanbi in saita youtube channel dina saboda ya canja daga yadda ku kaima mana bayani a youtebe tutorial, da yike yanxu ba agani alamar nan na mutun na gudu bai fito shine na keso afamin wani hanya da zanbi domin saita youtube channel. Mumgode allah saka da alkhairy
Gaskiya bansan yazan baiyana jin dadina da wannan bayani ba Allah yamuku saikaiya da mafificin alkairi
Hello good evening thank you so much
Masha allah mubbakyy TV kuna kokaryi ga aluma masamman Hausa allah yakara fikirah
Masha Allahu Allah y kara basira
Gaskiya mungude dabasirarda Allah yabaku
Mubarakey godiya ta musamman agareka.
Toma Sha Allah
Masha Allah wannan yayi kyau sosai
gaskiya muna godiya sosai hakan ana samun shigaba
Masha Allah mungode
Allah yasaka da alhire
Macha Allah Allah ya taimaka
Hamisu
Masha Allah Mubarak Allah yakara basira
barkadawarhakamubarak yandazakasawayarkatakarantamamesagedakanta
Muna godiya allah yakara basira
Mubarak Bharat kalakar
Macha Allah malam mubarak Allah ya kyau ta mun gd
Allah ya kara basira
Slm Allah ya taimaka ya kara basera
Masha Allah Mubarak Allah ya Karo nasara
Allah yasaka da alheri
Allah yasakamuku da alkhairi
good very very much
Masha allah
Mash Allah
ALLAH ya saka
Allah yakara basira
Alhamdulillah, when you raise your hands and make dua to your Lord asking Him then He hears, listens and grants you from His Mercy! Never stop trusting in Allah, never stop asking of Allah and worshipping Him, everything you have is from Him.May Allah ease all our problems, and increase you in knowledge MUBARAKY
sorry to be so offtopic but does any of you know of a trick to get back into an Instagram account?
I was dumb forgot the login password. I appreciate any tips you can offer me!
Gaskia Allah yakara basera
Allahu Akbar
Masha allah allah ya qara bassira
godiya muke
Godiya ga Allah madaukaki Mubarak Allah yasaka da Alheri Amin
Allah ubangiji yasaka da alheri ya kara basira mai yawa amin
Mashaallah
Gaskiya najidadin video Nan nagode bantaba jindadi irin wannan ba gaskiya
Allah aware Basra mubarakeey
Macha Allah gaskiya nayi matukar farin ciki da kalon wannan vidian ina dachi kusan chekara 3 amma ban fahimce chi ba kamar yadda na fahimta yanzu nagode sosai Allah ya saka da alheri, ❤️❤️
I love all the contents I've seen on this channel.. Give me one of your social media handles please
instagram
@mubarakeeyy
@@mubarakeeytv ka duba inbox naka.. Nagode sir
Macha ahlla
Godiya muke.
muna godiya🤩
Masha Allah yaqara kaifin basira.god bless u
Gaskiya yayi allah yakara basira
Masha Allah,shukhuraan
Allah ya biya
Allah ya biya. Mai gida yaushe zakumana Karin haske akan yanda ake rigestration a N-power don Allah.
Mungode masha Allah Allah yakara basira
yayi
Gaskiya Allah yabiyaka dagidan Aljanna.
شكرا جزيلا أخي الكريم
Alhamdulillah Mubarak
بارك الله يا اخ الحبيب
🤝
Assalamu alaïkum Mallam Mubarakee muna godiya sosai Allah ya kara basira Amin
Dan Allah meze hana baza aimana vedio akan jumia ba Dan Allah a taima ka mana mubarakeey
Good
Thanks 👌
Masha Allah
Nc
Nagode
Muna godiya yaya shargalle 🥰
Thanks
Allahu yayimaka albarka😍yayi
Assalma alekum barka KA da warhaka yaya anki
Godiya muke Mubarak ina bibiyarku anma wadasu abubuwa in nayi badasayi ko basayi a niger ne?
Aslm
💓💓💓💓💓💓💘💘💘💘
Slm waya tace bata up date ne Dan alh yaya xanmatah
Allah ya saka d alkairi
Masha ALLAH
Slm gabagaba nagabayayigaba allah yaqara basira
Allah yayi Albarka
Muna jin dadin wadannan jawabai Allah ya Kara basira
Allah yakara basira
salam aleykoum ça c'est bon ça suffit Bonsoir
Hello how are you doing today
كيف ارجع صفحتي علي الفسيبوك
Muna godiya allay yakara basira
Amma Dan Allah inaso atallatamin channel dina yaya akeyi
ماشالله توبرك الله
Macha Allah
Agaskiya munajin dadin videos dinku Sosa I.
Ina son ku gaskiya
Da allah kataimakamin da Link din google translate sabida innai sech basa bani maiken Plz kataimaka sakodaga harun mabiyinka a youtube
👍
Allah yataimaka Dan uwa
Wow thinks
Thanks alot
Assalamou alekum Mubarak (Dalla Dalla) mungode😍
Yayl
Yaya a ke connecter na TV da wayar Android
ماشا الله
mungode
Masha Allah ina muku fatan alheri
ina San magana da ku
Mougode
Asslm alekum barka dawara haka
Allah ya taimaka
Yakake
Inkamanta code dinka yazakabude wayarka
Munduba bamuga link ba
Nice