Muqabala tsakanin Dr Idris Abdul-aziz Bauchi da Muhammad Yusuf shugaban yan boko haram Part 2

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 окт 2024

Комментарии • 13

  • @mouawiaelmadina7827
    @mouawiaelmadina7827 Год назад

    Macha Allah ya Allah karemana Dr Idris Abdul Aziz

  • @mohamadousounoussiassalafi1055
    @mohamadousounoussiassalafi1055 2 года назад +1

    Alherin Allah yakaiga Sheikh Dr imam Idris Abdul Aziz Bauchi Allah yakarawa rayuwar Albarka

  • @aliumohammed2257
    @aliumohammed2257 2 года назад +1

    Mashallah dr Idris

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 Год назад +1

    Gaskiya Muhammad Yusuf batacce ne

  • @محمدكورينا
    @محمدكورينا Год назад +1

    koure😂

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 Год назад

    Muhammad Yusuf ya ci duka sosai

  • @youngkwame6694
    @youngkwame6694 Год назад +1

    Wlh wannan mutumen (Idriss) ya sani sarai dik abunda Mallam Yusuf ya fada gaskiyane kuma yafadane akan ilimi dakuma da adalci gurin bayani. Zancensa (idriss) wlh gabadaya kamekamene ba wata kwakkwarar hujja dayake bayarwa dan karfafa zancensa sai kame-kame kawai.

  • @islamchanel2493
    @islamchanel2493 2 года назад +2

    Wanan idris Shima malamin Addini Musulunci ne ko kuma Shima Irinsu Aristo ne wato Malamin Falsafa ne

    • @DAGATITI
      @DAGATITI 2 года назад +3

      Kamar ba sauraren mukabalar kake ba kai da jin sa kasan Malamin sunna ne tunda duk maganar da yake shine a kawo aya da hadisi ko kuma magana kan magabata

    • @nafiunafiu7182
      @nafiunafiu7182 2 года назад +1

      Dr. Idris dinnan Yana tsoron faduwa fiye da tsoron Allah wlh