Assalamu alaikum Malam ni sunana Yusuf kuma Dan kofar wambaini. Na nemi auren yar baba sale mai 'yan mari zaren tudu sharifai 2013. bansamu aurentab wannan yasa na samu matsala dasu. Sai sukaimin sihiri nabar gida yanzu kimanin shekara goma sha daya. Nayi duk kokari nanemi wani auren amma sai sulalata.sun cedani badai nayi aureba saidai nayi zina wato saidai naje gida ashawo. Har kirista ma nemi aurenta sunshiga sun bata lallai saidai nanemi karuwai. kuma duk inda nawuce ko nake mu'amala sai sun batani sosuke suganni nikadai kamar Maye ba mai yi mini magan. to malam gashi zuwa wajen boka haraminne to Wane mataki yakamat na dauka.Don wallahi na tsananin son nayi aure.na gode Allah yasaka da alkhairi malam
❤❤❤Allah yasaka da Alkhairi
Masha Allah
Malam.inason.inyiwamalamtambaya
Masha Allah Allah ya kara ma malan lafiya da tsawan rai
Masha Allah mun gode Allah yayi moko albarka ameen
جزاك الله خيرا
MASHA ALLAH Allah yasaka da alkhairi malam ❤
masha allah jazakumllahu khairan mlm 😅
Godiya sosai malam
Ameen ya hayu ya Qayum
❤❤❤❤❤
❤❤❤🎉🎉

🤣🤣🤣
❤❤❤