Hukuncin Kiran Sunan Annabi yayin da mutum zai zauna ko zai tashi.? | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
HTML-код
- Опубликовано: 20 окт 2024
- Tambayoyi
1. Malam menene hukuncin yin zikiri bayan sallar Asubahi.?
2. Akramakallah menene hukuncin kiran sunanan Annabi (S.A.W) yayin da mutum zai zauna ko zai tashi.?
3. Ya sheikh ina rike da maraya a gidana, sai mata ta take hantararsa har gashi ‘ya’yanmu sun fara koya, ya sheikh ta yaya zan fada mata ba daidai bane yin hakan.?
4. Gafarta malam menene hukuncin kudi da limamai keyi kafin su daura aure, ko bayan sun daura.?
5. Malam ina son ka koyamin yadda ake kiyamul lail
Macha Allah Malan Allah ya Kara basira
Allah ya karawa malam lafiya da Nisan kwana.
Allah ya kara wa malam lfy
Masha Allah. Allah yasakawa mallam da alkhairi.
Ammee ya Allah
Masha allah
March allah ❤
Sakallahu kairan
جزاك الله خيرا يا موعليم
سبحان الله والحمدلله ولا إله إلا الله والله اكبر ولا حول ولا قوة الا بالله العلي العظيم عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا إلى يوم الدين
JAZAKALLAHU KHAIRAN
Alhamdulilah
ماشاء الله مالم الايقار بيوادبسيرا
Allah Yazama gatan marayu
Allah ya kara lafiya
alhamdulillah
❤❤❤❤
Masha allan
Aslm malam da Allah yazaneiakdaTbys
Aslm
Masha allah
Aslm
Masha allah
Masha allah
Masha Allah