Martanin Mai Barota Ga yan Agajin Izala Masu Rawa a Masallaci

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 сен 2024

Комментарии • 17

  • @auwalmuhammad9414
    @auwalmuhammad9414 Месяц назад +4

    Allah yakara Karemu Daga Sharrin Izala Shaggu

  • @IsahBarau-t7k
    @IsahBarau-t7k Месяц назад +2

    ALLAH SAKA DA ALKHAIRI YA SHEIK MAI BAROTA

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Месяц назад +2

    Tsinannu izala ƴan bid'a Makiya Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam.

  • @HassanMuasa
    @HassanMuasa Месяц назад +1

    Gaskiya ne kam Mallam Allah ya kara lafiya Amin 🤲🤲🤲❤❤

  • @UTHMAANBINAFNACDMY1984
    @UTHMAANBINAFNACDMY1984 Месяц назад +2

    Ai Manzanillah Sallalahualaihi wasallam acikin masalaci ya koyar da sahabbai Radiyallah ANHUM. Kuma agabansa suke wasannin da baisababa a musulunci, irinsu ranakun idi,
    Sannan su yan izalar da kake nunawa basuce Ibada Mai lada kaza sukeyiba, ko yafi ladar karanta Alqur'ani ba, Kuma basuce Allahne ya saukar musu dashiba.

    • @AttayaT.j
      @AttayaT.j Месяц назад

      Kenan tunda ba Allah ya sabkar dashiba kun yarda bidi'a kukeyiko tunda ba hujja.

  • @AbdullahiMusaYahaya
    @AbdullahiMusaYahaya Месяц назад

    I do like this 😂😂I do like this

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd Месяц назад +1

    Yan wahala da la'ilaha illallahu wasu keyi da sunce bid'ah ne

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 Месяц назад +1

    Allah ya isan saidai kayiwa kanka. Allah ya isa ga dan'bidiah. Jan hakali anan itace Yan' agaji idan Training su rika zuwa filin ko kuma farfajiyar Masallaci yin Training a cikin Masallaci zai haifar da fitini da rashin ladabi ga Alfarmar Masallacin. Kuma Al'ummar ba za su fahimce ku ba. Kai Mai Barota don tsananin son rai sai ta zamemaka dandalin cikin mutunci da zagi don ka tabbatar da wata manufa mummuna da kake da ita ta bi'diah da bautar Sheikhunai. Idan ba don mummunan akidah ba, munji yan'agaji sun kuskure, amma basu danganta abinda sukeyi da ibadah? Sunan abinda sukeyi rehearsal ko Training. Ku kuma yan'bidiah kuna yin abinda yafi haka muni cikin Masallaci rawa, ihu da sunan addini ko zikiri. Wallahi Ahlus-Sunnah suna umarni da yawan zikiri da karatun Al-Kurani Amma sharadi ayi daidai ya umurnin Manzon Allah. Amma sai Tijjaniya kuka chanza zikiri ta hanyar rawa da ihu da dukan kirji da kirkiro Salatin Fatihi ku kace yafi Al-Kurani da Jauhara. Abin tambaya anan wanene ya baya zikiri na gaskiya Izalah ko Darija? Manzon Allah ya koya mana zikirin safiya da yamma irinta ku Tijjanawa ku ke yi? Kuma Sahabbai sun fi kowa yin zikiri amma suna da'ira a cikin masallaci ? Ko kuma sunayi ne daidaiku? Wato Afrad! Mun yarda anyi kuskure kada ayi training cikin Masallaci! toh tambaya itace shin kun yarda yin wazifa bidi'ace? Anan ma san masu son gaskiya! Kana tada jijiyar wuya kamar da gaske amma ina kalmar gaskiya kana nufin karya wato tabbatar da bidi'ar Inyassi da Tijjani dan Morocco. Idan kuma har cikin zuciya da gaskiye ka ke kowa yabar nashi mu rike zikirin da Manzon ya koyar da sahabbai gasu nan birjik cikin manyan littattafai gashi anyi khusarsu cikin kananan littafi kamar Hisnul Muslim da Addu'au Minal Kitabi Was-Sunnah da makamantansu Daga karshe Mai-Barota dan Allah ka kiyaye Alfarmar Al-Kurani wajen Karantawa daidai. Idan baka haddace ba karika kallo idan zaka Karanta haba? Cikin abinda ka ba ta Ga Transliteration Ayar da yake batawa "Waman Azzalamu Mimmam-Mana'a MasajidalLahi Ayyuzkara Fi HasmuHu Wasa'a Fi Kharabiha"... Allah ya shirye mu ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon bi.

  • @AbdullahiSuleiman-p3e
    @AbdullahiSuleiman-p3e 25 дней назад

    Gaskiyane malam

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk Месяц назад

    Wayacema wanan addinine kaji tsoron Allah
    Kadaina neman suna.

  • @suleimanyusuf3833
    @suleimanyusuf3833 Месяц назад +1

    Mai baro gaskiya a gaya musu ko ba sa so. Amma ai sufaha'ul ahalami ne, wato masu wawar fahimta sai mai rabo ne ya ke juyowa. Ka ji wasu suna cewa ai ba su ce ibada su ke yi ba, amma fa wai a dakin Allah su ke ta wannan bidirin har da qananan yara.Wahabiyanci son rai ne kawai Allah ka tsare imaninnmu masu yawaita shiga birnin Allah da yawan fadin La ilaha illallahu.

  • @UTHMAANBINAFNACDMY1984
    @UTHMAANBINAFNACDMY1984 Месяц назад +3

    Mai Barota Mai baro karya.
    AI BASUCE IBADA MAI LADA KAZA SUKEBA, KUMA BASUCE WANDA BAIYIBA KAFIRINEBA KO BAYA SON ANNABIBA SALLALAHUALAIHI WASALLAM.

  • @FreeBoy-k5s
    @FreeBoy-k5s Месяц назад

    Wannan bazikiribanai malam kay ?

  • @MahamadouYacouba-vj9zr
    @MahamadouYacouba-vj9zr Месяц назад

    Hawka batada wouya

  • @aliabdulrahman3850
    @aliabdulrahman3850 Месяц назад

    Wannan Tadribi ne Askariy ba ibadah suke ba. Idan da gaske ne kayi wa Tijjanawa wa'azi akan dukan ƙirji da suke da sunan ibadah. Ko kuma kayi magana akan Ƙadirawa akan rawar Anfasu mana. Kai dai Munafiqi ne.