Aikinku yana kyau yan uwa masu daraja Allah ya qara muku Lafiya sabo da annabi yasa a gama Lafiya ameen daile kana kawo baba bosho wasa amma lefinsane da zaikamaka ya baka kashi da sai kakiyayeshi masha Allah daga naku abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya
Assalamu alaikum, Barka da Juma'a mai albarka, Cif Bosho, Uncle Daley, Dan'uwa Bisami, Muhammadu da Abu Nawara, da fatan Allah ya bamu albarkacin wannan rana mai albarka, danka Izz Al-Din Bashir daga Sudan. dan kasar Saudi Arabia ni masoyin gidan talabijin na Bosho TV Allah ya kiyaye.
Kurin gida amanar soro wai dik gwagwarmayar nan da yake Fesa ta dama a tarihi ce babu ita Kenan. Sambisa na jiranka fa kaje Ka kaiwa yan uwa agajin taimako
Toh Amma Kai Da'ile, saboda rashin mutunci, mutum da dakinsa, ana rigima a waje, sai ka shige masa daki, shi kuwa ka kulle shi a waje?? Haka ake yi?? Me yasa baza ka shige naka dakin ba??? Bosho, Kayle ni da shi, na San maganinsa...
Aikinku yana kyau yan uwa masu daraja
Allah ya qara muku Lafiya sabo da annabi yasa a gama Lafiya ameen daile kana kawo baba bosho wasa amma lefinsane da zaikamaka ya baka kashi da sai kakiyayeshi masha Allah daga naku abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya
Hatara daga bayabaya dabom,akofar bosho baba da,ile karya takkarewa mutumenka da,ile dan allah karkabude
Bosho namijin duniya! Shugaban yan tauri, a gidan Soja Kuma Commmandan yaki.
Slm kanwah uwangami bosho wanne shikara akah aifeka ne jibirillah abudou mazauni libya tirifuli
Bosho maza irin gujiya..
Sawran Mazan jiya ba..
Assalamu alaikum, Barka da Juma'a mai albarka, Cif Bosho, Uncle Daley, Dan'uwa Bisami, Muhammadu da Abu Nawara, da fatan Allah ya bamu albarkacin wannan rana mai albarka, danka Izz Al-Din Bashir daga Sudan. dan kasar Saudi Arabia ni masoyin gidan talabijin na Bosho TV Allah ya kiyaye.
SLM.
Oga bosho kanayi munajin dadi!!!
Saki kwai kawai Da'ile ya kyankyashemaka.
AA bosho dayile soyeke kaze ah sasaraka dayile baisaniba Dane yanzo zimi yahkonta kauran Dane bah kauran yanzo bane zamanin dah akemaka magana dayile jibirillah abudou
Bosho gaskiya akwi mutan mai tastine anajeriya kace kai kakashe shi
Hhhh bosho kulom saikakarya da kan kura gaskiya ni kukaini muka taba haduwa dakai dajin kalkuri kasarika a kafada KO naganika
Hhhhhh oga bosho kenan Allah ya kiyauta
Walahi koba komi kana santi tuwan hajiya
Allah dai ya biya baba
مشاالله قاشله
Hhhhhhhh , baba bosho yw taka ta qary wyyo allh😂😂
Kurin gida amanar soro wai dik gwagwarmayar nan da yake
Fesa ta dama a tarihi ce babu ita Kenan. Sambisa na jiranka fa kaje Ka kaiwa yan uwa agajin taimako
Wallahi Da'ile kai kake tunzura Damamusau
Yayi bosho
😂😂kura ga tsoro gaban tsoro
Toh Amma Kai Da'ile, saboda rashin mutunci, mutum da dakinsa, ana rigima a waje, sai ka shige masa daki, shi kuwa ka kulle shi a waje?? Haka ake yi?? Me yasa baza ka shige naka dakin ba??? Bosho, Kayle ni da shi, na San maganinsa...
😂 Mr. Bosho Indiana, Kai Daile yaga namiji
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Allah yakaro daukaka mai gida
Maza irin gujiya bamu mu sha
Assalamou aleykum bonjour la famille Bosho TV comment vous allez et les affaires, la fraîcheur, la famille ainsi que les proches?
To oga bocho ya kamata a je neman tauri badan komiba dan ka kama bello turji 🤣🤣🤣
Assalamou aleykum bonjour la famille Bosho TV comment vous allez et les affaires, la fraîcheur, la famille ainsi que les proches?..
Hhhh daile ayihalin mutum jarinsa
Bosho❤❤❤❤❤
Sawran mazan jiya, Uban Tabawa da sani ! To yaya ake ciki ?
Toh wai Bosho, ya sunan romon kan kura da harshen India??
hhhhhh mazaje
🤣🤣🤣🤣🤣
🕌🕋❤️💘♥️💟💞💓🙏
😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂