Barkewar Rikici tsakanin Yan Izala kan Quran Festival, Azzamfariy yayi Allah wadai.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 23 янв 2025

Комментарии • 63

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 2 дня назад +1

    Sai yau kukeson samun hadin kai, lallai duniya Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 3 дня назад +2

    Allah ya shiryemu y fahimtar DA mu Dai Dai

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 3 дня назад +4

    AI wannan Taron dasuka qirqiro natara mahadata aabuja badarajar Qurani zasudaganba darajar tininbu zasudaga inbahakaba tomeyasa Saia habuja zasuyi bayan kowa yasan tinimbu azzalimin shugaba suzubar dadarajar musulinci saura na qurani sunsa musulinci asiyasa ba abinda sukayiwa musulinci Sai cinmutunci yanzu Kuma zasusa alqurani lahaula wala quuwata illabilla hasbiyalla Allah yaiisarmana

  • @Kwame966
    @Kwame966 3 дня назад +3

    Dr tauhidi idris abdul aziz dutsan tanshi yafadi gaskiya wallahi yace izala kungiyanci ne kawai,

    • @anasalidakata6388
      @anasalidakata6388 3 дня назад

      Walahi hakane amma an maidashi tamkar wanda baisan abinda yake ba

  • @MuhammadUmar-yk2xe
    @MuhammadUmar-yk2xe 3 дня назад

    Allah ya basu iKon fahimta ya ganar dasu gaskiya amin

  • @basiruabubakar-n5r
    @basiruabubakar-n5r 2 дня назад

    Allah hi shiryrda mu shiriya mai kyau. Su Bala Lau e.t.c duniya aka sama gaba. Dama idan k aibanta wani kaima za'a aibanta ka ko kuma ka aibanta kanka. Duniya dai t gani karara manufar wayannan mutanen.

  • @HassanBaraka-pp9tu
    @HassanBaraka-pp9tu 2 дня назад

    Nifa wallahi made ina mamakin
    Ihuce ihucen da Ahmad Suleiman
    Dinnan yayyi tayi lokacin
    Da masugarkuwa da mutane
    Suka kamashi
    Nace aah shi wannan wa ba ALA ramma bane ashe ba Allah ne Aransas shiyasa Allah
    Allah yabarshi dasaon zucirsa yahanamushi kariya yabarshi yan fashin sukayita mubarazana
    Yana ihu Yana sambatu
    Kuje kuyi takanko zafara aiki
    Al quranin

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 3 дня назад +1

    Wai kaji yan kutumar uban mutanen nan duk inda aka fito baku tashi yin wanann abun ba sai yanzu Allah ubangiji ya wadaran Abdullahi Bala Lau, Kabiru Gombe, Ahmad Sulaiman

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 3 дня назад +1

    Kai Ahmad Sulaiman ai wutar ka daban ce don makaryaci ne kai mai ci da Alqur'ani wallahi tallahi. Nayi takaicin zama na dan tsohuwar kungiyar izala

  • @MamonhAlal
    @MamonhAlal 3 дня назад +5

    Salati ga annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu Alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla

    • @MeccaMecca-h7m
      @MeccaMecca-h7m 3 дня назад

      اللهم صل على محمد وال محمد وعجل فرجهم ❤

  • @jamiluabdul4567
    @jamiluabdul4567 3 дня назад

    Abu A'isha kaji tsoron Allah,

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 3 дня назад +2

    Abu Aisha gaskiya a tawa mahangar maganganunka sunfi na duka Malaman izala yan san zuciya dadin saurare✍🏼

  • @MahamanZaharadine
    @MahamanZaharadine 3 дня назад +2

    Bakuji maganganu Ahmed Sulaiman ba😅. Wai shugaban nasu ne yake da sha'awar yin wannan taro da tun zamanin Buhari. A qaddara ma hakan ne, wannan kadai zai zama hujja?
    Subhan'Allah...idan aikin Allah ake so ayi, a siye cimaka a rabawa bayun Allah da wannan kudin..✍🏾

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 3 дня назад +1

    Wlh nidai suna bani mamaki malamnna sun hadakai da in siyasah basa tsoron Allah Allah ya kyauta

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 3 дня назад +2

    Hmmmm qarshen zamani kenan Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @haroontahir4693
    @haroontahir4693 День назад

    Karya kake kai Ahmed sulaiman , wallahi kunci amanar addini , miyadun mlm.

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 3 дня назад

    Unhmmm Allah ya kyauta kuma Allah ya tseratar damu dalilin Annabi Muhammad salallahu alaihi wa sallam illar rashin hadan kai kenan
    Damunyi hakuri da juna mun haden kanmu mun daina hantar junan mu

  • @tamimouharouna
    @tamimouharouna 3 дня назад

    Allah wadarai naka lalace

  • @aimaniman5607
    @aimaniman5607 3 дня назад

    Allah yakaimu Lokacin zabe
    Rana bata karya

  • @aimaniman5607
    @aimaniman5607 3 дня назад

    Muji tsoron Allah Wlh

  • @jamila7373
    @jamila7373 3 дня назад +1

    Ai daman tallafin man fetur ma tun zamanin buhari aka shirya shi cikin mulkin tunubu kuma aka aiwatar. Quranic fastival shima yanzu an shiryashi tun lokacin buhari yanzu kuma zaa aiwatar dashi a mulkin tunubu

  • @GoniAbisso
    @GoniAbisso 3 дня назад

    Kaji malamen Allah irinsu azanfari

  • @Abouba374
    @Abouba374 2 дня назад

    Muyiwa annabi salati 🔟

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 3 дня назад +1

    ❤❤❤

  • @MuhammadHarisuUsaini
    @MuhammadHarisuUsaini 3 дня назад

    Abu. Aisha kullum dai Ana ci gaba da samun Hanyar cin abinci. A Hada rigima a Sami followers. ALLAH SA KU gane KU tuba

    • @faruksalisuumar1192
      @faruksalisuumar1192 3 дня назад

      Gaka dai kamar mai hankali.But unfortunately you are literary bankrupt.

  • @JabirRabiu-s7b
    @JabirRabiu-s7b 3 дня назад +1

    Insha Allah bazamuyi biyayya
    Agaresuba

  • @harunaUkerder
    @harunaUkerder 3 дня назад

    Allah ya sa mu Da she

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 3 дня назад

    Da kai Ahmad Sulaiman da Malam Mele Kyari....ina Allah wadai daku✍🏼

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 3 дня назад

    Gaskiya n'a bayyana akan BIDI A Wahabiyya Allah yasawake maku

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 3 дня назад

    Izalah 😢😢😢

  • @innagana7344
    @innagana7344 3 дня назад +1

    Nigeria ana fama da talauci da yunwa kudin da za akashe a wannan taro na bidi'a suyi sadaka dashi mana su ciyar da marasa shi talakawa

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 3 дня назад

    Wai shi Quran festival inkam sunnah ne ko

  • @MohammedAbubakar40
    @MohammedAbubakar40 2 дня назад

    Ahmad sulaiman nake nufi
    Wai mu muka kawo tajawidi

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 3 дня назад +1

    To meyasa baayi a lokacin Buhari dinba,kuma waye zai dauki nauyin wannan festival

  • @farukdanhalilu8403
    @farukdanhalilu8403 3 дня назад

    Malam sai akacemaka duk Ala'rammomi gaba days basuda Tajweed? Yazamana kana da sauran karatu a kanka da zakayi.

  • @AhmadAuwal-n4y
    @AhmadAuwal-n4y 3 дня назад +1

    Who will fund the event? Raraka

  • @saiduusman8114
    @saiduusman8114 3 дня назад +1

    Kuma da yatse wai ra'ayin mallamai sane BALA LAU , To shin shi BALA LAU Annabi ne ? ? ?

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 3 дня назад

    Lale dai mu bama goyan bayan haka

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 3 дня назад

    Ahmad Sulaiman baka bada hujjar yin Qur'an festival a Sharirah ba saidai kokarin kare maigidanka Bala Lau.Wannan taron yana kaiga makarantan su fada cikin Riya domin ba mamaki wasunsu su jijida kai da karatunsu.Shin taron shine zai hada kawunan musulmi koko cigaba da karantarda Sunnah ? Kuma kwana nawa za ayi har kowa ya iya Tajwid ? Kuma wa zai dauki nauyin taron kuma ina kudin zasu fito ? Idan wurin gwamnati kudin zasu fito ,to siyasa ta shiga idanko Izalarka zata bada kudi ina baka shawara Bala Lau ka rabasu ga yangudun Hijra da makarantun Tsangaya dana Islamiyoyin kasarnan domin suci abinci kuma su koyi Tajwid in don Allah SWT za kayi.Allah Ya kyauta,amin.

  • @SaaduAliyu-u7f
    @SaaduAliyu-u7f 3 дня назад

    Wlhi wlhi mafi yawan malaman arewa azzalumai ne kuma munafukai ne wlhi ko kaffara bazayiba yahudawa sukewa aiki Kai yimana shiru dama Kai Dan siyasa ne azzalumai kuna amfani da kujerar mazon Allah sallahu alehe wasallam kuna chutar da Al umar sa shegun baza azzalumai munafukai mugun iri Hausa Fulani mugun iri

  • @aimaniman5607
    @aimaniman5607 3 дня назад

    Maganarka gaskiya ce malam

  • @jamila7373
    @jamila7373 3 дня назад +1

    Har kunema zaku nuna daraja ta alqur’ani? Tur da halinku maciya da addini. Wannan tsarin naku bai karbu ba sai ku chanja wani kun saba yaudarar talaka, kunyi Muslim muslim kun haincemu shine yanzu kuma zaku shigo da Quranic fastival 🥲🥲🥲

  • @NrsKDDano
    @NrsKDDano 3 дня назад

    Wato gskiya ko ynzu da yawa darajar wasu Maluman mu ta zube, ace Wanda ba Malami ba yayi mgna amma anfi yarda da maganar sa akan mgnar wasu Maluman mu, sbd fadar gskiyar sa.. Wann kalubale ne babba.

  • @sanihussainigimi4406
    @sanihussainigimi4406 3 дня назад +1

    A GASKIYAR MAGANA, SABODA ALAQAR BALA LAU DA GWAMMANATI KOWA YAJI WANNAN BAYANINNASHINKAI STAYE, ZA' A CE GWAMMANATI YAKE WA KAMFEN . BALA LAU BASHI DA MAFITA A WAJEN MUSULMAI.

    • @sanihussainigimi4406
      @sanihussainigimi4406 3 дня назад

      ALLAH KADAI YASAN ABINDA YAKE CHIKIN ZUCHIYAR BAYINSHI AMMA A GASKIYA BALA LAU YA SAKE SHAWARA.

  • @aimaniman5607
    @aimaniman5607 3 дня назад

    To dole sai a habuja

  • @ahmedrufai6545
    @ahmedrufai6545 3 дня назад

    Mln don't Allah tsoron Allah ba sun duniya.

  • @Kwame966
    @Kwame966 3 дня назад

    Waye zai dauki nauhi quran festival din, government ko Bala Lau da kabiru gombe mungane ku, ko tinubu zakuyiwa aiki

  • @hassancikamudu8139
    @hassancikamudu8139 3 дня назад

    Izala??? Hmm

  • @smgcom2908
    @smgcom2908 3 дня назад

    Kai mallan ba masu haba wai dole

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 3 дня назад

    Haba mal Amadu sule! Wannan Lauya Lauyan naka basu shigaba, karara san zuciyarka ne da tsabar kwadayin abin duniya

  • @hayyanalawal5316
    @hayyanalawal5316 День назад

    To kodai miye ko kunada burin yin hakan tun wancen lokacin amma dai kunsan cewa bidiah ne

  • @MohammedAbubakar40
    @MohammedAbubakar40 2 дня назад

    Kai dai munfuki ne bakin ku Daya Yan kwadayi

  • @AhmadAuwal-n4y
    @AhmadAuwal-n4y 3 дня назад

    Wanda suka Qirqiroshi sai su dena inkarin mauludi domin 'man ahdasa fiiamriyna malaysa minhu fa huwa raddun'

  • @faruksalisuumar1192
    @faruksalisuumar1192 3 дня назад +1

    Sunyi brainwashed din Ahmad Sulaiman.Yan Boko/Yan siyasa dama da damansu zasu iya siyar da lahirarsu saboda kudi.Don haka Aramma kashiga taitayinka da wayannan azzaluman.