TSOKACI DABAN HAKURI AKAN ABINDA YAKE FARUWA AKAN NI ALKANAWI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 дек 2024

Комментарии • 86

  • @abdulsalamsalihu9738
    @abdulsalamsalihu9738 Год назад +1

    Jazakallahu khairan Al sheikh Malam Alkanawi Allah yakarawa Ilimi Albarka

  • @hammaadamaliman7417
    @hammaadamaliman7417 2 года назад +2

    Alhamdulillah Malam, Allah Ya daukaka Sunnah da Ahli Sunnah.

  • @MoustaphaM90
    @MoustaphaM90 2 года назад +6

    Malam Alkanawi, Allah ya kare ka daga Sharrin maƘiya, Su kuma masu sharri Allah ya shirye su ko kuma yayi da su yadda yaga dama
    Karka damu malam Allah yana tare da kai incha Allah

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 2 года назад +2

    Jazakumullahu khairan sheikh alkanawi

  • @hauwamuhammad4715
    @hauwamuhammad4715 2 года назад +1

    Masha Allah alkanawi Allah ya karama lafiya da nisan kwana

  • @lamimusa1544
    @lamimusa1544 2 года назад +3

    Jazakallahu khair. Alhamdulillahi hankalinna ya kwanta. Sukuma Allah ya shiryesu.

  • @aboubacarmahamadou6324
    @aboubacarmahamadou6324 2 года назад +2

    Allah ya qara kare ka

  • @umaribrahim5459
    @umaribrahim5459 2 года назад +2

    Allah taimaki alkanawy Amin Allah kare alkanawy Amin

  • @habibrabiu1089
    @habibrabiu1089 2 года назад +4

    kayi hakuri malam, da'awa dama haka ta gada, Allah ya saka da nafificin alkhairi

  • @AFFALAtv
    @AFFALAtv 2 года назад +2

    جزاكم الله خيراً alkanawi

  • @tijjaniibrahim9913
    @tijjaniibrahim9913 2 года назад +2

    Allah ya qa ramaka lafiya alkanawiy

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 2 года назад +4

    Allah yaqara daukaka sunnah da malaman sunnah yarusa bidi'a da malaman bidi'a

  • @soulemanemoussa4238
    @soulemanemoussa4238 2 года назад +1

    ماشاالله

  • @aboubacarmahamadou6324
    @aboubacarmahamadou6324 2 года назад +2

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته ماشاءالله تبارك

  • @larabou4492
    @larabou4492 2 года назад +3

    Wlh mallan naji dadi sosai ALLAH ya kara kiyayewa

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 года назад +1

    Allah yatsare mu da irinku Alkanawi, daga anta6aka kace jahilai ko 'yanbidia. To annabi saw yace ajitsoron Allah, Ade qarya da qage.

  • @abachisouleymaneabdoulaye
    @abachisouleymaneabdoulaye 2 года назад +1

    alkanawi kayi haquri

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 2 года назад +3

    Masha Allah

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 2 года назад +2

    Allah yakareka daga sharrin 'Yan bidi'a

  • @halidouabdourazak7906
    @halidouabdourazak7906 2 года назад +1

    Ya allah ka karemana malimman mu na sunnah da mu dalibban daga shanrin ma sharranta

  • @dayyabumar
    @dayyabumar 2 года назад +1

    Alkanawi bawan Allah.
    Wallahi da no attajiri ne da ni zan biya maka wannan kudin.

    • @AlkanawiTv
      @AlkanawiTv  2 года назад

      Mungode Amma wallahi muma munada Hali.

    • @dayyabumar
      @dayyabumar 2 года назад

      @@AlkanawiTv Alhamdulillah, Allah ya kara rufa asiri

  • @aminuabdullahi5920
    @aminuabdullahi5920 2 года назад

    Malam Allah yasaka maka da Alheri, Allah ya tsare mana ku

  • @sanoussijournaliste9771
    @sanoussijournaliste9771 2 года назад +2

    ALLAH dai yana ganin kowa

  • @abdu3402
    @abdu3402 Год назад

    Ma sha Allah

  • @mmcmmd7139
    @mmcmmd7139 2 года назад +1

    Muna godiya mallan Alkanawi

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 года назад +1

    Allah ya kyauta

  • @aliyuabubakar453
    @aliyuabubakar453 2 года назад +3

    Wallahi a matsayina na Dan Almajiri tun tuni na ajiye wanan mutumin a jerin mutanenda basu kai su jagoranci irin wannan shirin ba don bashi da alaqa na kusa ko na nesa da ilimin addinin musulunci ba.

  • @africagidana87
    @africagidana87 2 года назад +2

    Allah yakaremuna ku Mallam maganar adalci shine kayi magana ne akan Abinda Ya bayyana gareka

    • @AFFALAtv
      @AFFALAtv 2 года назад

      جزاكم الله خيراً عائشة

  • @alh.aliyumohammedinuwa6191
    @alh.aliyumohammedinuwa6191 2 года назад

    barawon Dala sururiya

  • @mmcmmd7139
    @mmcmmd7139 2 года назад +1

    Allah ya kara maka hakuri da tsoron Allah

  • @bmn5682
    @bmn5682 2 года назад +3

    Malam alkanawe kasan tahanyar dayaturama kabitanan katura'masa inkubbassa dan Allah sunnah tafi ƙarfin wula'qanci

    • @ahmedbasfar4181
      @ahmedbasfar4181 2 года назад

      Kasan bayana turo masa gabadiya a hanyan sa ba

  • @ahmedbasfar4181
    @ahmedbasfar4181 2 года назад

    Ashe bama roke sarki zarki neman kudi sadaki , kodama hakane kayi Alhairi kazo kafada ba addini bane. Allah yasa mugane chewa addini mukeyin ba riyaba

  • @mmcmmd7139
    @mmcmmd7139 2 года назад +1

    Allah ya kare ka mallan Alkanawi

  • @muky_albany
    @muky_albany 2 года назад +1

    Allah ya kara kare ka

  • @issoufoualex7450
    @issoufoualex7450 2 года назад +1

    Allahou Akbar

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 2 года назад +2

    Malam bimuji dadin wulakanhin abinda sarki zaki ya makaba

    • @AFFALAtv
      @AFFALAtv 2 года назад

      صحيح والله

  • @harounarabilou3493
    @harounarabilou3493 2 года назад

    Wasan yan fina-finai Kenan

  • @mansirabubakar715
    @mansirabubakar715 2 года назад

    Kifadi ahlin bid'a

  • @saninbabasaninbaba3501
    @saninbabasaninbaba3501 2 года назад +2

    Sakaran banza Anbaka Abu Annuna Anfika kana chikin halin kas kanchi bakada komai sai yanzu sharrin da Aka turoka ka isar ka isar sunfara sallamarka zakayi butulchi gawanda ya temaka maka wannan borin kunya ne ka chanja shawara in kace sarki zaki bai temaka makaba shima malan muaa Asadu sunna da kayeyiwa sharri bai te maki kaba wallahi kadan ma kagani da saurarn wulakantaka nan gaba kana tunanin chima bayan Allah mutunchi kachi banzane haba karya kake sukudin da ka Amsa da dinki da Aka dunga yimaka miyasa lukachin ka karba kaqi nuna cewa kai mai Arzukine kabin ka Amsa wanan magan ganin naka na banza ne

    • @almustaphaalhassan9
      @almustaphaalhassan9 2 года назад

      Allah ya shiryeku dillalan sharri, Allah ya dafa maka alkanawi

  • @bbmubarakmubarak7899
    @bbmubarakmubarak7899 2 года назад +1

    ASSALAMU ALAIKUM ALKANAWI HAKAN KARYASA KA DAINA KARATU A SHAFIN SARKI ZAKI DON MAY B ANYI HAKAN NE A FUSATAKA

  • @kabirumusa2992
    @kabirumusa2992 2 года назад

    Allah yakareka malan

  • @abubakarsadiqabubakarsadiq
    @abubakarsadiqabubakarsadiq 2 года назад

    hhhhhhh wlh kabiya a hankali wlh wlh sarki zaki zai iya kaika kotu wlh

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 2 года назад +1

    Dan bidi'a dabbane

  • @magajiahamadmaizare732
    @magajiahamadmaizare732 2 года назад

    Makaryacin banza wllh kai makaryacine

  • @tasiuibrahim374
    @tasiuibrahim374 2 года назад

    Wannan shirinka ne mlm Mai butulu

  • @bakarlaouli7094
    @bakarlaouli7094 2 года назад +1

    Irin wainan sune suke sa wainda ba musulmi ba suke zagin Muslimi wai kai da sunan malanta kana cuta anji kunya

  • @moubarakidrissa7214
    @moubarakidrissa7214 2 года назад

    Gaskiya dai kaji kunya wlh

  • @mhmdalhaja67
    @mhmdalhaja67 2 года назад

    حف رببك

  • @mansirabubakar715
    @mansirabubakar715 2 года назад

    Ahlin bid'a

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 2 года назад

    👍👍

  • @idrismusa1606
    @idrismusa1606 2 года назад

    Badai taba bayin Allah ba yanzu ka fara wulakanta wallahi wai zaka biya kana famaa Da Rayuwa youtube nadan sammaka yan chanji shaidanin bawa kawai

  • @bachirabdoussalam2785
    @bachirabdoussalam2785 2 года назад

    Sakarai mara tarbiya ka tafi kayi karatu

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 2 года назад

    Allah ya sakama malam

  • @zakariyaalhajiisa9172
    @zakariyaalhajiisa9172 2 года назад

    Wannan kiran wayan duka shiri ne! Amma Ku dai kuna da wauta. Allah ya sauwake. Amma dai, shure shure ba ta hana mutuwa.

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 года назад

      Saboda ku makarya tane shine zaku ce duk abinda kukeyi shi wasu sukeyi.

  • @djibrilinoussa2301
    @djibrilinoussa2301 2 года назад

    Bourin kuya kakeyi

  • @mamanmoussaibrahim441
    @mamanmoussaibrahim441 2 года назад

    Gaskia kaji kumya indai ka santa .

  • @muhammadsanilawal6943
    @muhammadsanilawal6943 2 года назад

    MUNAFUKI ASIRIN KA SAI YA TONU INSHAAALLAH

  • @alh.aliyumohammedinuwa6191
    @alh.aliyumohammedinuwa6191 2 года назад

    Mallam in juyin mulki

  • @muhammadsanilawal6943
    @muhammadsanilawal6943 2 года назад

    BORIN KUNYA

  • @Attijjani_tv
    @Attijjani_tv 2 года назад +1

    Alkanawy masharranci gsky kuna cutar da addinin musulunci, baikamata kudinga walakanta musulunci da shirmen kuba

  • @sadababa4902
    @sadababa4902 2 года назад

    Yau kana da mutonci ne wawa

  • @alimusabachirawakano2708
    @alimusabachirawakano2708 2 года назад

    🤣🤣🤣🤣 Allah ya tunawa Alkanawi Asiri 😂😂😂

    • @sarkinruwa6394
      @sarkinruwa6394 2 года назад +1

      Kai Dan Bidi'a masharranta kuna kyauta ba dan Allah bah ashi kaga addininnakuma jebune dan mutane kukeyi

  • @alh.aliyumohammedinuwa6191
    @alh.aliyumohammedinuwa6191 2 года назад

    Butulu babba

  • @sulaimansm6503
    @sulaimansm6503 2 года назад +1

    Alkanawi wallahi kai ba mutumin kirki bane, kai butulu ne, saboda so dayawa sarki zaki yayi blocking dina saboda kai, amma mungayamushi, tunda zs kanli tsofin manyan malamai kazage su

  • @idrismusa1606
    @idrismusa1606 2 года назад

    Shegiya Talauci...kai a tsaya kajii da kanka bakada Ko sisi wai zaka biya mutumin dazeh iya daukan nauyib gaba daya zuri arku borin kunyar banza borin kunyar hofi an dauko ka wannan cage din mamarantar yara kazo ka murmureh matsiyaci kaje kaji da kanka 😅😅😅

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 года назад

      Kai da wanda yakeda kudin da zai dauki nauyin wani inbada iko Allah ba banza kawai jahila masa sa son gaskia

  • @zakariyaalhajiisa9172
    @zakariyaalhajiisa9172 2 года назад

    Za kuyi bayani! Kuyi dai, muna sauraronku

  • @AbdoulKader-e2y
    @AbdoulKader-e2y Год назад

    To idan tsakanin kune wayasani

  • @alh.aliyumohammedinuwa6191
    @alh.aliyumohammedinuwa6191 2 года назад

    Makaryacin banza arne

  • @sadababa4902
    @sadababa4902 2 года назад

    Albadawuyi kay wawane wlh