Dauda Kahutu Rarara - AISHA - Full Audio
HTML-код
- Опубликовано: 19 сен 2024
- Music Distributor @CaptainArewa
Lyrics
Kibar Mani Kuka
Aisha
Ai Kibar Mani Kuka
Aisha
Da Baya
Da Baya in
Dan Tina Baya
Rawar Fasa Kwarya
Ba’a Rabani dake Zinariya
Kibar Mishi Kuka
Aisha
Bakida Tamka
Aisha
Bai Iya Komai Inba Tareda keba
Aisha
Kibar Mani Kuka
Aisha
Bakida Tamka
Aisha
Bazai Iya Komai Inba Tareda Keba
Aisha
Aisha
Aisha
Da Kunu Da Kunamaa
Bace Muku Gara Kunuba
Aisha
Da Bala Da Bala'i
Bance Muku Gara Bala ba
Aisha
Da Fate Da Fatanya Bance Muku Gara Fateba
Aisha
Da Are Da Aradu Ba Lallai Gara Areba
Aisha
Dan Wasu Banyi Dasuba
Aisha
Nema Ya Ishe Samu
Aisha
Abin Wasu Gara Abunmu
Aisha
Na'ima Taga Tanimu
Dan Abikin Hoda Aka Nema Zabiya
Aisha
Masu Son Katarar Giwa Kugaya Musu Tamusu Nauyi
Aisha
Tirmi Asaman Murhu kucire masa ya masa Nauyi
Aisha
Ruwan da yakwan randa koda banshaba da sanyi
Aisha
Kyan kyasa kuwa kunsan ba ai Sai masu da koyi
Aisha
Koga kuratandu kwalli Sai da masayi
Aisha
Da yawuce bayi
Aisha
Goyo Sai da majanyi
Aisha
To kuji in haka yayi Indo ce de Mai lakabi Kuma
Aisha
Aisha ita komai nata daban yake
Zakaga kodama wankanta daban yake
Aza kallabi daurin Dan kwallinta da banyake
Kuga sarkoki harma Dan kunnanta daban yake
Hatta ladabi da biyayya tata daban yake
Indodo dake nake
Makiya dada sun sake
Dan Kinbarsu a tsallake
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Indo Ai Fadi take a cikin biyu
Dake nace muyi mu biyu
Ashe kina da hali biyu
Su Ai masu gida biyu
Jira nake kiyi yan biyu
Hayya man
Gashi jamila tayi bari
A ranar hajibari
Wai Dan tsuntsu yaga kwari
Yace a harbo yai uzuri
Gyada sarkin sishiri
In muji zaki Sai sukari
Ah Ah haske raya gari
Tattabara Yar alkawari
Ga goron albishiri
Zakuji in kunbani gari
Hayya man
Ariri riya
Aisha
Da Yar sarkar wuya
Aisha
Da gani ba tambaya
Aisha
Ga matatanan warda take mana wanka
Aisha
Na ishe ta turaka na sakamata kuka
Wai Wai Wai Wai
Aisha
Hayya
Wai Wai Wai Wai
Aishaaaa
Indo
Aisha
Nasara miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Gimbiya mata sun riga sun kyale Miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Sarauniya mata sun riga sun kyale Miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Uwargida gani gabanki har naduka Miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Dan saidake Dan ko nariga nayarje miki
Aisha
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Ah Ah
Garkuwa maza take sanar Dani komai zan Miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Aisha
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Aisha
Acikin biyu
Aisha
Tirmi shadaka
Aishaaaa
Indo
Aishaaaa
Aisha
Acikin biyu
Aisha By Captain Arewa
TikTok brought me here. Much love. I don’t understand Hausa though, I love the song and like Rarara and Arewa. I’m a Gambian
ALLAH yayi maka albarka, ina jindadin wannan wakar Mallam Rarara, A'isha sunan Mahaifiyata ne, sunan Ma rikiyata ne, sunan Sirikata ne, sunan 'Ya-ta ne, uwa uba kuma sunan Matar fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW ne. ALLAH ya jikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya daga cikinsu, ya kuma karawa wadanda suke a raye lafiya da nisan kwana masu amfani, amin 🙏🙏🙏
Amen summa Amin
❤ Aicha is my very best Friend I love her so much
Tiktok brought me here. Much love from Ghana
🥰🤗 much love too, I became a big fan of his after dis song😘😘
Aisha
@@aishasalees4061 I never knew him until this song. I just chanced on it. Though I really like Kannywood
@@rayanmount608 Awwwn 🥰 am glad you like kannywood. Much love😘😘
Merci beaucoup
Dauda dama wakar soyyaya kakeyi wlh sbid bana yinka amma wakar ka tayi dadi sausai 🥰🥰🥰kwankwasiyya amana
Masha Allah Allah yakar daukaka da lfy Mai gida rarara sako daga Libya wannan gaskiya tayi sosai 💯💯💯💯
Gaskiya inajin dadin wakar musamman ma Nima Aisha ce
Usama
Umas
Masha allah yayi dauda kahuta rarara aisha allah ya kara hada kanku🇳🇪
❤❤❤❤❤😢😢😢😊😊😊
ina wannan bawan Allah da yace RARARA yakasa yima AISHA HUMAIRA waka toh yanzu gashi nan yayi mata tunda yaga abun har amfara yi mai gori
Allah yakare ka Rarara❤da❤ gaba da baya dukmaï chéri yakomamaï banakauna makiyika wlh kowanene
Amin summa Amin
Masha Allah
Ubangiji Allah Yakarawa Rayuwa Albarka Mamana 🤲
Amin summa Amin
I love this songs❤ more wiadom Rarara
Masha Allah mai gida na kahutu wlh sakon AISHA ya iso kuma tati dadi yadda ya kamata wlh nikma bukana kawai ka aureta Dan wlh ita baxata iya komaiba sai dakai kuma cewata yi baxa daina kukaba sai ka aureta dan wlh itama sonata take haka zalika komai naka dabana yake kuma insha Allah dakai xata samu yan biyu da yadda ya rahamanu kawai aureta ne kawai xai Santa natsuwa da farin cikin a xuciyata plx Dan girman Allah ka daure ka aureta koh xan samun salama a raina dakai ne nake burin humaira ta samu yan biyu xan so info tazama ta biyu a gidan ka
Allah yasa ka aureta shine samun natsuwata wlh
Rarara legend neh gsky 💪👏👏🥰 inde waka neh gsky ka wuce raini Wllh
❤❤😂
Muna godiya mu su Aisha Rarara
Gaskiya rarara masifane ajan waka wllh sedehassada yaiyawaka wllh masha allhu got rra
Macha Allah .takwara ancha Waka Allah kara basira oga .Allah kawo Ranal auré
❤❤macha állahu wakar tayi dadi sosai
Masha Allah watching from kaduna igabi local government
Much love from Ghana ❤
Allah yakara Nisan kwana rarara❤❤❤❤❤❤❤
Jami'ar mawakan Hausa, Fulatanci, da Yarbanci. Allah yakara basera. Watching from Kafinsoli. Naaaaagode🙏
Gaskiya wakannan yayimun dadi Dan Allah kayi na sunan firdausi
Gsky ne yyiwa fiddausi
President RARARA is the best ever. Waka tayi dadi sosai.
💃💃💃💃 Aishaaaa , wakarnan yashiga raina .❤
DODON MAWAQAN NIGERIA ALLAH Y QARA BASIRA UBANGIJI Y NUNA MANA RANAR BIKINKU KAIDA INDO
Amin summa Amin
Masha Allah 💐
Ubangiji Allah ya ƙara hikima da basira, Allah ya kare ka daga sherin maƙiya na fili dana ɓoye. ✌🏼
Amin summa Amin
Masha Allah, rarara ikon Allah
Masha Allah allah.yakara Basira dadau Kaka ❤❤❤❤🥰🤲🤲🥰👍👍❤🌹🌹💞
Masha Allah
Rara kabada sadiqi kawai Anaura 🎉🎉🎉
What a talented work ! Very emotional/melancholic/melodious/&sweety...
Allah yakara basira magajin shata
MASHA ALLAH allah yakara basira megida RRR watching from Anchau Township 🎉🎉❤
Kana sonta kafuto kafada malan kadaina nuku nuku 😂
Muna Jin dadin wannan wakar
Masha Allah
Allah ya Kara basira
Acikin biyu
Masha Allah wallahi rana Allah yajarabe dason wakar ka tun asali
I love this song so much
Masha Allah, Allah yyakaro dakaka
Megida ashe an iyakalaman soyayya
Masha Allah Allah yayi jagora boss
Allah y qara basira mai gida
Allah ya taimaki ogah, great song!
Allah yaqara basira. Dan allah kataimaka kayima BARA'ATU waqa dan allah
I’m Somali, I don’t understand them, but I like it
Masha allah🎉🎉
Are they from Gambia?
@@youngingace2674 no from Nigeria Hausa language
Masha Allah Allah ya Kara daukaka ❤❤❤❤❤
Rarara waka ❤❤❤❤ sai aicha ❤❤❤❤❤ sounan yayata ce aisha
May Allah bless you watching from Kenya although I don't understand the language it's similar to my mother tongue
This is hausa language of Nigeria🇳🇬
They look like our people from northern Kenya boran and somali
😂
My wife's name is Aisha.I love her dearly ❤
❤❤❤❤❤❤😂😂😂
N mine too much love to all dearly wives especially to d Aisha's
aishan nannfa yar kwankwasiyyace kunga mayafinta hmmm
masha allah waka tayi dadi
Alhamdulillah masha allah ❤❤
Rarara kazagi uban kuwa tunda kayi wakar mai suna Aishae
Mashallah 👋👋👋
So sweet💖
Muna godiya mai gida allah ya kara dauka ka ya kareka da sharrin makiya
Masha Allah président of ma waka
Dan kwal uba akwai basira wllh rarara
Mash Allah très bien a isha 👍👍👍
Slam alaikum alhaji dauda kahutu rarara
Dan girman Allah insan magana dakai kataimakeni
Kakulani Dan Allah
Kace kowa ya zagi baba Bai Mori uba ba to shin ka tuna kuwa kaimafa Baka Mori ubanbafa Kenan !!
I completely believed that kowanne mutum da baiwar da Allah yayi masa, ta bangaren waka a sallama maka, don Allah kar ka kara yin wani bayani makamancin wanda kayi a kwanakin baya akan harkar siyasa
Allah shi keuta Allah Kara daukaka Allah shi Kara basira
Rrrrrr walahi kaci uwar su sai dakai Alhaji ina yinka
Wow I love this
Allah yasa kuyi Aure ina muku fata don kundace❤
Shugaban mawakan duniya muna godiya Aisha's
Gaskiya koh ni ya sallameni
Masha Allah dauda kahutu rarara
Rarara duniyane❤❤
wllh kowa
Wannan wakar ta cancanci yabbo❤🇳🇪
Gaskiya wanan wakar tasamu karbuwa sosai mai sunan tanty na
Allah yakara basira
wallahi sai ta ALLAH 💕💕💕Rararan waka
Mashallah, may God protect you and make you happy, my dear brother
ماشاء الله. منورين
Ameen
Thanks my love is Aisha
Rara sarkin waqa Allah ya qara daukaka
💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰
Allah kara daukaka
Sai rarara
Gaskiya wakar tayi
Amman mawakin dai baiyiminba
Rara bai taba yin waqar da ta burgeni kamar wannan ba
Mashi Allah oga
Gsky wakar nan tayi 🎉❤
Rarara sannu da kokari dan allah inasan number ka kaji
ALLAH UBANGIJI TA'ALAH YASA KA AURETA❤
Gather here for a thumbs up if you keep coming back to this channel to enjoy this amazing song
Masha allah wakannan tayi sossai
Masha Allah sarkin rarara🎉🎉🎉🎉
Waka tayi dadi wlh don allah kadana zaje a waka
tunda rarara yake waqa bai ta6a Mai dadin wannan ba nidai agurina.
Masha allha❤
YAU DA AISHA CE 😊
Tayi dadi sosai kaunata tace inmuka godiya ❤
Masha allah 💕💕💞💕💞
Just love this man wallahi
Godiya mu ke❤❤💃🙏💯
masha Allah 🎉🎉❤❤❤
Allah ya kara basira
MASHA ALLAH ALLAH KARA LAFIYA DA NISAN KWANA
Allah ya Kara basira
Finaly you made it clear
Msha Allah congratulations 🎉
❤❤❤❤
Yayi dadi, amma inbaka auretaba abanza ne
All AISHA are just too awesome!!!!
Wow masha allah 😊😊😊😊❤❤❤❤❤