Amman wannan nafisar anyi yar lska anan ya wulakanta uwarki Amman saboda rashin arziki ki kuma kulashi lalle kam kuma yaki tafiya bada hakuri tabbbb wallahi bazan lya ba
Allah karka jarab ce mu da irin wanan soyayya wanan soyayya ai masifa ce Allah ya tsinewa wannan nafisar da nice koh gindin zinare ne dashi sai na rabu dashi 😒😡😂
@@hauwansi eh wallhi bashine abin haushiba ita data yadda ake wulakanta ahalinta wannan yayan kuma da aka kawo Mata nashine bana yayarshi bane karya yake mata Koya kikace sis 😄
Allah yarabamou dawannan so 😢😢😢😢
Ikon Allah 😢
Masha Allah muna godiya amma da a'lamun nafisa ce taikuskure
Ina tare da teema in ma 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
À vrai dire on adore cette histoire tout le monde est impatience d'entendre la suite et merci ma tante chérie pour les efforts que tu fournis ❤
Gaskiya ne Allah yasa mudaci munago deya ❤
Amma nafisa yar wahalace wlh 😊😊
Tags ke
Allah yasauwaki nafisa kinaruwa Allah karabamu da halinafiya
Masha allah my dear anty zee mungode sosai Allah ya Kara lfy
Wlh wannan nafisar akwai jaka
Masha Allah kaigaskiya nafisa banzaci wlh harzuciya na zafiyakemin wlh
Allah nagani nafisa na bala in batamun Rai shikuma Sufyan akwai Dan iska wlh Allah karabamu da wannan soyayya gsky
Bari ae kmr inyi boosting
Masha allah muna godiya
Yar iska wannan Nafisa anyi jaka mara kishin uwa ai wlh da nice wlh na gama aure a gidan sufyan har abada kuma wlh saina ci zarafin shi sosai
Gaskiya nafisa baki yi halinmu b
Minagodiya.sosai.allah.yakaralafiya 👍👍👍
Gaskiya wannan nafisar Yar iskace wawiya kawai
Hmmmm Allah yashiryeki ki Nafisa
Masha Allah Allahmdulillahi ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Inama Teema,tatsaka mazan su yima banza nan dukka tsewww
Ina tare da Teema 😂😂😂. Mun gode so sai
100%
Ya. AKaijmaa
Hadiza djibrilla gabon 🇬🇦 🇬🇦 masha allah ❤❤😮😮😮😊😊
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah anti zainab muna gdy sosai
Kai jama,a wannan nafisar anyi yar banza wlh tabani haushi da takaici sai tayi danasani 😢😢😢😢
Masha allah allah ya saka da alkairi ❤❤❤❤
Gaskiya nafisa kinban mamaki
Masha Allah thank you auntie Zee nafisa I hope it'll not be too late for you.
Bantaba Jin littafi Daya tunzura zuciya taba kamar wanan a wulakanta Maka uwa tab gsky nafisa bata kyautaba Allah seya sakawa Mama wllh
Wlh shashaahar gaske kowa batayi ba
Hmmmm Mahaukaciyadai
Masha. Allah
Aslm anti zee munagodiya wlh nafijin hauhi nafisa
Kai😢😢
Macha Allah ❤❤❤
Lallai nafisa tayi babban kuskure wllh
Masha Allah ❤
Masha.allah❤
Wai namiji da kissa 😮ajaba
Thanks ❤❤❤
Amman wannan nafisar anyi yar lska anan ya wulakanta uwarki Amman saboda rashin arziki ki kuma kulashi lalle kam kuma yaki tafiya bada hakuri tabbbb wallahi bazan lya ba
Bari kedae
Wlh. Allah jinake. Kaman. N'a. Ssaima. Hannuna. A cikin wayarnan. Naci. Uban. Nafisar. Nan. Banza. Kawai. 😠😠😠😠. Yayanan. Dai. Nashine. Banza. Shawace. Tasa. Ya. Aureki. 👺👺☠️☠️☠️👺👊👊👊👊🙍Wlh. Kinfi kasarnan. Ba. Mutun. Haushi 🇺🇸
Aini sai nachi uwar sa wlh😂😂😂😂hhhhh
Ban sanme zanceba akan nafisa ba
Thanks so much ❤❤❤❤
Gaskiya nafisa bata da wayo wlh😂😂
Wannan rashin wayan na nafisa har ina
Masha Allah thanks auntie zee💯but she's fool
Thank you
Nice 1
Dan iskan banza kawai hum
Masha Allah ❤❤❤😊😊😊
Ni dai zanje na sami Nafisa naga ya mata Wallahi sha sha ce !!!😡
Ku kyale min takaura ta hakanan😂😂
Chap lalai wnn tsohon Dan iskah ne dabah Na biyu shi
Gsky nifah haushi nafisah nantakebani batada wayo
Takaicin littaffin nan tayi yawa tsewww
Allah karka jarab ce mu da irin wanan soyayya wanan soyayya ai masifa ce Allah ya tsinewa wannan nafisar da nice koh gindin zinare ne dashi sai na rabu dashi 😒😡😂
Ai Sufyan zaki tsinewa ba Nafisa ba duk da dai akwai nata babban laifin
Ameen ya Rabbi sister
La.ilaha.illalla.hu😢😢
Lamarin Nafisah fa ya fara bani haushi haba🙄🙄🙄
❤
Sakarci tchousss
😭😭😭😭😭
Kai abokiyar hira kinban dariya haka ranki ya baci
Kin min dai dai teema
😊😊
Nikam ay nazata soufiane Zay ma maman rawan mazamne ne 😅😅😅😅😅😅😅😅
Masha Allah ❤️❤️❤️
Wawiya jaqa irin wannan miki za yi hassada dashi aikin banza da na wofi tsewew
Ai gwara ya sake ki
Bakisan yanda alto kaima sai kifara ramawa akan nada dangin sai muga ts tsiya tsewww aikin banza da na wofi tsewew
Hmm wanan nafisar da kayan haushi take
Allah yaraba bawa da wahala😏
Inbayuwa yar banza nan dukka ba 😅
Kambala,e ae wllh idan niche tare da uwata xanje Kuma sae ny Maka rashin mutunchi lodi lodi wan nan nfsr ty asara.
Wlh zuciya ta tafasa take
Da ana dauko yan novel dinnan wlh da na dauko nafisa nayima dan banzan duka sannan inmayar da'ita inda nadaukota haba abin haushi yayi yawa 😡😡😡
Hnmmmm🤣🤣😊
Tayi asara
😮😊🤭🙄
Wai batada Dan uwa namiji ne
Chégia nafi ta bani hauchi wlh
Kaga yara munafuksi masu game game oh kinshiga uku
Aini sai nachi uwar sa wlh😂😂
Zata gane ne Abokiyar hira indai wanan wawan Safinu zatayi da ba sani
😂😂😂😂😊
Kai gaskiya wawancinta yayi yawa
Nafisa I pity you ooooooh😢
Ai wannan soyayya irinta nafisa batayiba
Zakici ubanki Nafisa
Kai tafahal kail wannan mijin Koda shine karshen namiji a dunia zan rabu dashi tunda abun nashi harya tadda uwa wallahi na karahata wannan nafisa 😡
Wlh kuwa nifa bashi keban haushi ba nafisa ce yar banza 🤔🤔
@@hauwansi eh wallhi bashine abin haushiba ita data yadda ake wulakanta ahalinta wannan yayan kuma da aka kawo Mata nashine bana yayarshi bane karya yake mata Koya kikace sis 😄
@@lujainafallata5732 wlh kuwa nasane Allah tana ruwa da alama itace tayi kuskuren so🤣🤣
@@hauwansi ehmana itace tayi kuskuren so tunda akayo gaba naga yanda ake wa dangin ta tana kyalewa Allah yihdiha 💖🤗
@@lujainafallata5732 ameen ya rab
Yauwa teema kina burge ni😂😂😂😂
Cash Napissa
😅😅😅😅😅😅😅😅
Kai jama'a
Ya Allah
Sanun ki miji dadi,nafisa
Wly na da nithe da sai yaga rachin hankali😏😏😏
Mtsww 😒😫
Aikin banza wannan me sunar tawa anyi yar iska banza mara tunani 😡😡😡😡😡😡
Kai wanna nafi wanna nafi anyi sakarya wlh
Gagarimar jaka ce nafisan nan