Langa: Wasan gargajiyar da ke siffanta yaƙi da jarumta
HTML-код
- Опубликовано: 11 фев 2025
- Yayin da wasannin kwallon ƙafa da na kwando da zari-ruga suka yi fice a duniya, akwai kuma wasu nau'ukan wasannin gargajiya da ke bayyana al'adun wasu ƙabilu.
Wasan Langa, wani nau'in wasan gargajiya da ake gwada ƙarfi da ya samo asali daga arewacin Najeriya.