Dalilan da suka sa zaɓen Amurka na 2020 ya yi kama da zaɓukan Afirka

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 фев 2025
  • A wannan bidiyon Bilkisu Babangida ta BBC Hausa ta yi mana duba kan hanyoyin da zaɓen Amurka na 2020 ya yi kama da zaɓukan da aka saba yi a Afirka.
    Kama daga ƙarerayin ƴan takara tun a yaƙin neman zaɓen, har zuwa barazanar zuwa kotu don shiga tsakani.

Комментарии • 16