MAKARANTAR SO EPISODE ( 10) FULL EPISODE
HTML-код
- Опубликовано: 20 сен 2024
- #MAKARANTAR SO #Latest hausa sires #Bakori tv #izzar so #Aduniya#labarina #labarinaepisode14 #Arewa24 #sakonso #nura waye hausa tv #Alinuhu #hamisubreaker #jaruma #bugun zuciyar masoya #alrahuzfilms #hausatop #hausatv #hausamusic #hausafilm #hausamovies #adam a zango #rahamasadau #yarminister #nafisa Abdullahi #arewa24 #awa24 # #hadizagabon #bbc hausa #lawan Ahmed #khadija yobe #kano #abuja #lagos #nijar #nigeriamovies #affrican movies #ghanian movies #hollywood #kannywood #amartentertainment #so dangin mutuwa #haram episode 4 #latest hausa series #libya #tripoli #india #saudia #madini #macca #usa #lond#bugun zuciyar masoya# igiyar so# sodangin mutuwa tv#
#mafarin so# jumaireza#jumaireza episode 5##Bakori tv# mazajecomedy#hamisuBreekar#TeamHamisuBreakar#HamisuBreakerAlbum#Album2020#2021#HausaFilm#HausaFilmtv#AbbaCSaleAlgaitabDubstudiolntnterview#FassararAlgaita#AlgaitabDuStudio#BasarakiyaTv#SarauniyaArewa#YarArewaTv#ArewaTv#AmartEntertaiment#Amart#hausaaFilm#GarzaliMiko#WakokinGarzalimiko#NazifiAsnanic#NazifiAsnanicAlbum#HadizaGabon#Fatiawasha#marymayahaya#maryambooth#maryamBoss#Yankannywood#kannywood#HausaFilm#MuneeratAbfussalam#YaddamuneertAbdussalamTakeBetsamakarantarso#bakoritv#izzar so# Izzar so episode#UmarMshareef#Bshkidoo#AyatullahiTage#AyatullahiTageComedy#Abokitv#TumunterviewComedy#SalmanSasTv#Yankanrake#Mamakitv#Mamakimkannywood#Kannywoodimpinre#Rahamasaudau#makarantarso#sakonso#jiminahtv#Latesthausafilm#lawanahmad#alinuhu#arewa24#Awa24#basarakiyaTv#Nishadi-zallah#ScleverTv#tsakar-gida#AdamAzango#mazaje#Aliatwok#Nishadi-zallah#rRayuwar masoya Tv#hausatrending1000#hausatrernding500https#KannywoodOnNetfix#AgoGwanja#Sakonsoepisode#Adamzango2020#2021#hausatoptv#HausaTopCannel#TsakarGida#TasharTsakarGida#limaminTsakarGida#Maryamwazzerey#Labarina#kwanacasain#Gidan badamasi#ArewaTopTv#AdamAzango2021#TopArewatv#ArewatvTop#HausaMusic#GidanBadaMasiHausaBest#HausaBestTv#Dadinkowasaban salon#makarantarso#AbarinakwanaCasain#Danfulanin dadinkowa#BesthausaMisic#mazaje#Sirinkyau#Ruhintausayi#Sirrinane#manyanmatatv#mafarinso#Aduniya#zabi#Bugunzuciyarmasoya#Rakiyar So#Rayuwardalibai# Rayuwarmasoya#Mafarinso#DuniyarSo#Dandalin masoya#Dandalinmasoyatv#
gaskiya shirin anayi
Fatan alkayri godiya muke
Masha Allah Allah yakara basira 👍👍💗💗
Mach'allah tsarin yana yi
Masha Allah Allah yakara basira da daukaka
Gaskiya waccan taken na da yafi dadi
Gaskiya wannan andan ha'inchemu kwatakwata mint 7 ne fa abinda akiyi sauran duk se ahankali, mn gd Allah yakara basira
Ameen thanks so much
MAsha Allah yaqarabasira
muna gdy sosai Allah yakara basirah ameen
Ameen fatima
Gsky nura mustapha waye kayi allah. Ya kara basira gsky allah yayi maka basira da baiwa allah ya kara taimakawa
Ameen muna godiya malama Khadija Muhammad
@@zamani241 ok amma da karfe nawa kuka sauke wa
Gaskiya wannan series din baiyiba minti 6 kachal
gaskiya wan lokaci yayi kadan ko labarin ku yazo karchene muna jiran sati daya ama kukawa muna minti chida gaskiya wanne epsode baiyiba kokunason mubar bibiyar wanne flim dan Allah kugaira allah yakara basira
Insha Allah zamu kara ayi hakuri please
Alhamdulillah kuyi bounkani moungodé
Makaratar so yayi munagou daiya
Nice movie
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Masha Allah daga Saudia 🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦👍👍
Laminou
Wow Masha Allah
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Allah kara basira
Super cool
❤❤❤❤❤
Ma cha allah
Nice
Mashallah gaskia film dindai yayi ama kuma mintinan sunyin kadan wallahi yazamu jiajira film gudan sati daya kuma akewai minti shida katchal yajeyi haba yakamata kudjara don allah
Insha Allah zamuyi kokarin hakan insha Allah
@@zamani241 To mashallah mun gode Allah yakara basira ya kuma kiyayeku daga sharin makiya
Gaskiya yakamata kukara mintina Dan Allah
Zamu kara ayi hakuri
Masha Allah
Macha Allah kuna kokari Allah ya kara basira
Ameen
Ina gaisuwa Ina Jin dadi da shirin makarantan so KO yaushe ne cigaba ? Mustapha Yaya daga camarun.allah ya kara basira
Ameen mungode
Mouna godiya
Yagra Markets yanw
Abu bakai ko 10minit ba
Macha Allah Allah yakara basira
Ameen
Gaskiya tsarin shirin yayi kyau, Amma sai dai kash! Akwai matsolali da Dama Wanda suka faru acikin labarin,
Sannan MUNA bukatar Karin lokaci
Insha Allah zakukara
Hajiya fiddausi.
ikon Allah to ai daman yafi kyau da kokari shiyasa kuma baby ka kayi kokarin kwato soyayyarka wai bafada zakayi ba har kuke kokarin kashe shi kuyi a hankali dai ramun mugunta kaje yakamata kugina yayi matukar bargeni sosai Allah yakara basira
To mungode sosai
My doughter__kinyi
Masha Allah film yayi kyau Amma mintunan sunyi karanci kuma gaskiya wannan episode din bai birgeniba maganan gsky Amma dole nasan hakan zatawakana wataran abu yama dadi wataran kuma rashin dadi aikokarin gyara please
Insha Allah zamuyi kokarin hakan insha Allah
Wow masha Allah thanks you good
Thanks so much
Gaskiyane
Wlh banga amfanin wanan shiri ba dama kun daina yi da yafi minti hudu seen biyu kawai
Kayi hakuri Aboki
Salam, ance zaa dawo on 28//10/20 ko an kuma dagawa me?
Aikin Ku yana kiau sosey amma a kara muna lokaci sai kuma Ku rage daga karshe ina mai Mika jinjina zuwa derecter Nura Mustapha waye
Muna godiya sosai Allah yasaka
Macha Allah
A gsky kuna dora mintina kadan wlh ya kamata kukara
Xamu kara insha Allah
Haba meye haka inagsnin zandaina kollon shirin nan
Haba aboki kayi hakuri matsala akasamu
Gsky kokara mintina
*Wakar tayidadi sosai*
Likee
Gsky kokara minuti
Dasonsamune akara muna koda minti 5 ne
Isha Allah za akara
Masha allah
Munata kallo deh
Macha allah