Yan Mining a waya ba yan Crypto bane ga shawara. Yan crypto kadai ne zasu fahimta.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 26 янв 2025

Комментарии • 24

  • @DavidsTotalFitness850
    @DavidsTotalFitness850 6 месяцев назад +1

    Good 👍

  • @adamusafiyanu1629
    @adamusafiyanu1629 6 месяцев назад +1

    Gaskiya kam mungode Kuma Muna maka Fatan Alkhairi. Don Allah ka Fada Mana project me Kyau Wanda Zamu Iya Kasuwanchi Aciki Mungode🙏

  • @makarantatv6760
    @makarantatv6760 6 месяцев назад +1

    MASHA ALLAH wannan haka yake tabbas maganar ka MAIJIDA MAHDY MUNGODE

  • @dr.chofaltech3830
    @dr.chofaltech3830 6 месяцев назад +1

    Nice one Mahdy

  • @AbdulhamidHamisu-xk1ro
    @AbdulhamidHamisu-xk1ro 6 месяцев назад +1

    Allah ya saka da Alkhairi❤

  • @auwalsulaiman204
    @auwalsulaiman204 6 месяцев назад +2

    Muna godiya

  • @dr.chofaltech3830
    @dr.chofaltech3830 6 месяцев назад +1

    Mahdy kabamu group link naka mana, kadanyi training namu please

  • @abdullahidahirugaya1858
    @abdullahidahirugaya1858 6 месяцев назад +1

    Allah ya saka da alkairi inada dala arbain wane coin yaka mata insaya daga naka dan gaya

  • @malamansunna.
    @malamansunna. 6 месяцев назад

    Wannan gaskiyane hakane

  • @mohammedagarba1762
    @mohammedagarba1762 6 месяцев назад +1

    Mugode mahdy tech, ko kaima zaka gaya mana project mai kyau ai🙏🙏

  • @Asym101
    @Asym101 6 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤🎉❤❤❤

  • @RabiuUsman-be3ps
    @RabiuUsman-be3ps 6 месяцев назад +1

    Me gida wallh kaɓuya

  • @abbatechtv
    @abbatechtv 6 месяцев назад +1

    Please kamana wani video nayanda ake gane coins zaitashi

  • @baban_hafsat_uk
    @baban_hafsat_uk 5 месяцев назад +1

    Wai yan mining ba yan crypto inji waye gaskiya kagyara wasu kenan 2n 2020 ina holding ina trade kuma ina ina Minnig ⛏️

  • @lawalfaruku409
    @lawalfaruku409 6 месяцев назад

    dun allah muna buqatar ka fara koyadda coins dinda yakamata asaye

  • @RabiuUsman-be3ps
    @RabiuUsman-be3ps 6 месяцев назад

    Dan Allah ka jiye mana Link group ɗinka

  • @itznanuaditznanuad2575
    @itznanuaditznanuad2575 6 месяцев назад +1

    Aslm mai gida ALLAH ya kara basira nikima na siya shiba inu na dubu goma a cikin bundle Africa tun 2019 WALLAHI ALLAH nikuma nace Sai yayi shekara biyar Amma an zuwa 2023 Sai nake jin labari Wai bundle Africa sun kuleta haryanzu bata shiga Amma babu wata hanya da zanbi Ina cire coins din fa please

    • @MahdyTech
      @MahdyTech  6 месяцев назад +1

      Sun dade suna tura email kawai baka kula bane sunata cewa kowa ya kwashe kayansa kagin su kulle

    • @itznanuaditznanuad2575
      @itznanuaditznanuad2575 6 месяцев назад

      @@MahdyTech eh WALLAHI ALLAH mai gida nima wani abokina ne ya fada mini Amma normally babu matsala haka ALLAH yaso fa zanzu kuma na koma anfani da bybit munagode da irin wannana shawarwari da kuke bamu ALLAH ya kara basira da daukaka mai gida

  • @ibrahimabubakar6716
    @ibrahimabubakar6716 6 месяцев назад

    Magarka gaskiya ce amma ya za ayi ka gwadamuna yadda akeyinsa

  • @AnasAliyu-tx1hz
    @AnasAliyu-tx1hz 3 месяца назад

    Munagodiya

  • @lawalfaruku409
    @lawalfaruku409 6 месяцев назад

    dun allah muna buqatar ka fara koyadda coins dinda yakamata asaye